Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya Afrika
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini Afrika
  • Kebbi Ta Ce Sama Sa Maniyyata 3,000 Ne Suka Biya Naira Biliyan 21.5 Na Kujerun Hajji Afrika
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
Mahaifiyar Nasiru El Rufai Ta Rasu Afrika
NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai Afrika
Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi Najeriya
Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar Afrika
Zulum Ya Tallafa Wa Mambobin NYSC Da Naira Miliyan 8.2 A Borno Afrika

An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar Kogi
Published: December 15, 2025 at 6:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar Kogi
Published: December 15, 2025 at 6:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar KogiPublished: December 15, 2025 at 6:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sace sama da masu ibada 20 a harin da aka kai cocin ECWA a Jihar Kogi Akalla masu ibada 20 aka yi garkuwa da su bayan ’yan bindiga sun kai hari Cocin First ECWA da ke Ayetoro Kiri, Ƙaramar Hukumar Kabba/Bunu ta Jihar Kogi, yayin ibada a ranar Lahadi. Rahotanni sun ce maharan sun…

Ci Gaba Da Karatu “An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar Kogi” »

Tsaro

Duniyar Dambe A Makon Jiya
Published: December 15, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 15, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Duniyar Dambe A Makon Jiya
Published: December 15, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Duniyar Dambe A Makon JiyaPublished: December 15, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

A gumurzun yau Lahadi 14 ga watan Disamba da aka fafata a jihar Nasarawa, tsakanin: Manu daga ɓangaren Guramada da kuma Sola daga Jamus, sai kuma Autan Auta daga ɓangaren Jamus sai kuma Bagobirin Guramada da Kuma Ayi Kullum da Dan Alin Bata isarka. Dukkanin wasannin sun gudana,in banda na Ayi Kullum wanda aka sauya…

Ci Gaba Da Karatu “Duniyar Dambe A Makon Jiya” »

Nishadi

Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali
Published: December 14, 2025 at 11:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 14, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali
Published: December 14, 2025 at 11:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin HaliPublished: December 14, 2025 at 11:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke Magana barkanmu da dawowa sabon shirin GA FILI GA DOKI da ke kawo muhawara tsakanin sassa biyu masu bambancin ra’ayi ko matsaya don tabbatar da gaskiya. Duk mako sai wani sabon lamari ya fito da ya shafi babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP da kuma babban zaben Najeriya da za…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali” »

Shirye-Shirye

Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi Araibiya
Published: December 14, 2025 at 11:35 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 14, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi Araibiya
Published: December 14, 2025 at 11:35 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi AraibiyaPublished: December 14, 2025 at 11:35 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Mawakiya Cardi B ta sauya yanayin shigar ta, yayin da take ta yabon Saudi Araibiya, tana cewa “komai masha Allah.” Bidiyon da mawakiya Cardi B ta yi yayin da take wasa a Riyad babban birnin Saudiya da sanyi safiyar Lahadi ya yadu sosai, inda mawakiyar ta ke ta yabon kasar, a shafin ta na Instagram,…

Ci Gaba Da Karatu “Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi Araibiya” »

Nishadi

ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro
Published: December 14, 2025 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro
Published: December 14, 2025 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin TsaroPublished: December 14, 2025 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

ECOWAS za ta kafa rundunar haɗin gwiwar yaƙi da ta’addanci domin fuskantar ta’addanci da matsalar rashin tsaro Ƙungiyar habaka tattalin arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka wato (ECOWAS) ta bayyana shirin kafa rundunar tsaro ta haɗin gwiwa domin fuskantar ƙaruwar barazanar ta’addanci a yankin. Shugaban Hukumar Shugabannin ECOWAS kuma Shugaban Ƙasar Saliyo, Julius Maada Bio, ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro” »

Afrika

Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau
Published: December 14, 2025 at 6:10 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 14, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau
Published: December 14, 2025 at 6:10 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na YauPublished: December 14, 2025 at 6:10 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A gumurzun yau Lahadi 14 ga watan Disamba da aka fafata a jihar Nasarawa, tsakanin: Manu daga ɓangaren Guramada da kuma Sola daga Jamus, sai kuma Autan Auta daga ɓangaren Jamus sai kuma Bagobirin Guramada da Kuma Ayi Kullum da Dan Alin Bata Isarka. Dukkanin wasannin sun gudana in banda na Ayi Kullum wanda aka…

Ci Gaba Da Karatu “Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau” »

Wasanni

Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro
Published: December 14, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro
Published: December 14, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta TsaroPublished: December 14, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa rundunar kar-ta-kwana domin ƙarfafa tsaro a tashoshin mota da sauran muhimman wuraren taruwar jama’a a faɗin jihar. Wannan na cikin sanarwar da Daraktan Yada Labaran gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Lahadi 14 ga Disamba 2025. Sanarwar ta ce an ɗauki matakin ne domin dakile…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro” »

Tsaro

Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro
Published: December 14, 2025 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro
Published: December 14, 2025 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta TsaroPublished: December 14, 2025 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanar-Janar Shaibu ya yaba, ya ce buɗe sabbin cibiyoyin horas da kuratan sojoji a jihohin Kudu zai ƙara ƙarfin rundunar wajen daukar dakaru a faɗin ƙasar. ‎Laftanar-Janar Shaibu ya tuna cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sahale buɗe sabuwar cibiyar horas da sabbin kuratan sojojin ne a Abakaliki…

Ci Gaba Da Karatu “Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro” »

Tsaro

Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko
Published: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko
Published: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin FarkoPublished: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jihar Gombe ta yi fice a gasar kiwon lafiya a Matakin farko ta ƙasa ta 2025, ta lashe Dalar Amurka 400,000 Jihar Gombe ta sake tabbatar da jajircewarta wajen inganta harkar kiwon lafiya, inda ta samu matsayi na biyu a shiyyar Arewa Maso Gabas a gasar Jagorancin Kiwon Lafiya Matakin Farko (PHC Leadership Challenge) ta…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko” »

Najeriya

Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC
Published: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC
Published: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APCPublished: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, Ya Zama Cikakken Ɗan Jam’iyyar APC Gwamnan jihar Taraba, Dr. Agbu Kefas, ya yi rajista a hukumance a matsayin cikakken ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar. Gwamna Kefas ya karɓi katin zama mamba daga Shugaban Jam’iyyar na mazabarsa ta Hospital Ward, a Karamar Hukumar Wukari, inda ya tabbatar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC” »

Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 149 150 151 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Rundunar ’Yan Sandan Gombe Ta Raba Makuden Kudade Ga Iyalan Jami’an Da Suka Rasu
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya
  • Gabanin Zaɓe: Jam’iyyun Siyasa Sun Ƙuduri Aniyar Kare Zaman Lafiyar Jihar Gombe
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Tsohon Alkalin Alkalai A Najeriya Ya Rasu Yana Da Shekaru 71 Labarai
  • Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno Tsaro
  • Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu Amurka
  • Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
  • Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund Afrika
  • Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da Tamowa Afrika
  • Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.