Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon
A kasar Faransa, kuwa inda a mako na 13 kuma a wasan share fage, Olympic de Marseille ta kakabe OGC Nice a jiya Juma’a da ci 5 – 1. Wannan yasa klob din na Marseille darewa, a matsayi na farko a teburin Lige 1 na kasar Faransa da maki 28 gabanin wasan da zai hada…

