Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika
Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin Amurka Afrika
Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato Bidiyo
Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno Tsaro
Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP Afrika
Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara
Published: August 30, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara
Published: August 30, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-ShekaraPublished: August 30, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja a yau zuwa Turai domin fara hutun shekara-shekara na tsawon makonni uku. A cewar wata sanarwa da Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara na Musamman kan Yaɗa Labarai da Dabarun Sadarwa, Bayo Onanuga, ya fitar, London a Birtaniya ce za ta kasance zangon farko na ziyarar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku
Published: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku
Published: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A DukkuPublished: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Karamar Hukumar Dukku ta jihar Gombe, Honarabul Abubakar Adamu, ya shirya taron tattaunawa da shugabannin gargajiya, manoma, makiyaya, jami’an tsaro da sauran masu ruwa da tsaki, domin lalubo hanyoyin magance matsalolin tsaro da ke kunno kai a yankin. An gudanar da taron ne a fadar Hakimin Bozonsulwa da ke Waziri ta Kudu, inda aka…

Ci Gaba Da Karatu “Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Zulum Ya Jinjinawa Hadiza Aliyu Kan Naɗin Ta A Matsayin Babbar Editar NAN
Published: August 30, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zulum Ya Jinjinawa Hadiza Aliyu Kan Naɗin Ta A Matsayin Babbar Editar NAN
Published: August 30, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zulum Ya Jinjinawa Hadiza Aliyu Kan Naɗin Ta A Matsayin Babbar Editar NANPublished: August 30, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Borno a Arewa Maso Gabashin Najeriya Farfesa Babagana Umara Zulum, ya taya Hajiya Hadiza Mohammed Aliyu murnar naɗin da aka yi mata a matsayin mace ta farko da ta zama Babbar Edita (Editor-in-Chief) ta Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN). Hadiza Aliyu, wadda ’yar asalin Jihar Borno ce, ita ce mace ta farko da…

Ci Gaba Da Karatu “Zulum Ya Jinjinawa Hadiza Aliyu Kan Naɗin Ta A Matsayin Babbar Editar NAN” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji
Published: August 30, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji
Published: August 30, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka JiPublished: August 30, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Har yanzu babu wani cikakken bayani a hukumance kan halin da ake ciki a birnin Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar, bayan da aka ji karar harbe-harbe a wasu sassan birnin tun cikin daren jiya zuwa safiyar yau. Rahotanni sun ce an ji karar harbe-harbe a wasu muhimman wurare da ke cikin birnin, ciki har da…

Ci Gaba Da Karatu “Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya
Published: August 30, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya
Published: August 30, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar NajeriyaPublished: August 30, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Al’umma a Kano dake arewacin Najeriya na ci gaba da jimamin rasuwar fitaccen mai sharhi kan harkokin jama’a, ɗan jarida kuma marubuci, Bello Muhammad Sharada, wanda ya rasu yana da shekaru 56. Marigayin ya rasu ne a ranar Asabar a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano, bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. Bello Sharada ya shahara…

Ci Gaba Da Karatu “Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus
Published: August 29, 2026 at 9:00 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 29, 2026 By Bala Hassan No Comments on Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus
Published: August 29, 2026 at 9:00 PM | By: Bala Hassan
Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta CyprusPublished: August 29, 2026 at 9:00 PM | By: Bala Hassan

Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus Dan wasan tsakiya na Super Eagles, Kelechi Nwakali, na dab da ci gaba da taka leda a kasar Cyprus bayan ya rabu da kungiyar Barnsley FC ta gasar EFL a Ingila. Nwakali na gab da komawa kungiyar PAC Omonia da ke buga gasar First Division…

Ci Gaba Da Karatu “Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus” »

Wasanni

Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Zirkzee
Published: August 28, 2026 at 1:01 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 28, 2026 By Bala Hassan No Comments on Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Zirkzee
Published: August 28, 2026 at 1:01 PM | By: Bala Hassan
Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan  ZirkzeePublished: August 28, 2026 at 1:01 PM | By: Bala Hassan

Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Joshua Zirkzee Kungiyar Fiorentina ta gabatar da tayin farko a hukumance ga Manchester United domin daukar dan wasan gaban ta Joshua Zirkzee a matsayin aro, tare da zabin sayensa na dindindin. Rahotannin yau sun tabbatar da cewa kungiyoyin biyu sun shiga tattaunawa kan yarjejeniyar. An kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Zirkzee” »

Wasanni

Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken Tsaro
Published: August 28, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken Tsaro
Published: August 28, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken TsaroPublished: August 28, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai kula da shirin Sustainable Power and Irrigation for Nigeria (SPIN) na jihar Kaduna, Injiniya Hashimu Usman Ja’afaru, ya ce madatsar ruwan Kangimi tana cikin koshin lafiya, kuma babu wani dalilin da zai sa al’ummar da ke kusa da ita su shiga fargaba. Injiniya Hashimu ya bayyana hakan ne bayan ya jagoranci tawagar kwararru wajen…

Ci Gaba Da Karatu “Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken Tsaro” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Za a Fara Kakar Gasar Firimiya Ta Najeriya, NPFL, 2026/27 Yau Juma’a, 28 Ga Watan Agusta
Published: August 28, 2026 at 12:55 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 28, 2026 By Bala Hassan No Comments on Za a Fara Kakar Gasar Firimiya Ta Najeriya, NPFL, 2026/27 Yau Juma’a, 28 Ga Watan Agusta
Published: August 28, 2026 at 12:55 PM | By: Bala Hassan
Za a Fara Kakar Gasar Firimiya Ta Najeriya, NPFL,  2026/27  Yau Juma’a, 28 Ga Watan AgustaPublished: August 28, 2026 at 12:55 PM | By: Bala Hassan

NPFL SABON KAKAR LIG TA 2026/27 ZA TA FARA RANA JUMA’A Za a fara kakar gasar Firimiya ta Najeriya, NPFL, ta 2026/27 a yau Juma’a, 28 ga watan Agusta, inda Shooting Stars za ta karɓi bakuncin sabuwar ƙungiyar Inter Lagos a filin wasa na Lekan Salami da ke Ibadan da ƙarfe 4:00 na yamma. Hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “Za a Fara Kakar Gasar Firimiya Ta Najeriya, NPFL, 2026/27 Yau Juma’a, 28 Ga Watan Agusta” »

Wasanni

Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya
Published: August 28, 2026 at 10:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya
Published: August 28, 2026 at 10:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin NajeriyaPublished: August 28, 2026 at 10:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya ce zai kawo karshen matsalar rashin tsaro a Najeriya cikin shekara guda da hawansa mulki, idan aka zabe shi a babban zaben shekarar 2027. Tun bayan fara harkokin siyasa gabanin zaben 2027, tsohon mataimakin shugaban kasar ya yi ta jan hankalin…

Ci Gaba Da Karatu “Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 4 5 6 … 175 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka Labarai
  • Amurka Na Shirin Kauracewa Taron Kungiyar Kasashen G20 Afrika
  • Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan Alkaleri Afrika
  • Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tarkacen Makamai Masu Linzami Sun Lalata Gidaje Da Wuraren Kasuwancin Palasdinawa Afrika
  • NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai Afrika
  • Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin Mu Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.