Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika
Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATO Labarai
Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya Amurka
Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman Lafiya Afrika
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri Afrika

Shugabannin Miyetti Allah Sun Nemi Sa Hannun Gwamnoni Wajen Sako Bello Bodejo
Published: August 27, 2026 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Miyetti Allah Sun Nemi Sa Hannun Gwamnoni Wajen Sako Bello Bodejo
Published: August 27, 2026 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Miyetti Allah Sun Nemi Sa Hannun Gwamnoni Wajen Sako Bello BodejoPublished: August 27, 2026 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabannin kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore a Shiyar Arewa maso Gabashin Najeriya sun yi kira ga mambobin kungiyar da su kasance masu bin doka da oda, tare da tabbatar da zaman lafiya da sauran al’umma. Shugabannin sun yi wannan kiran ne yayin wani taro da suka gudanar a jihar Gombe, inda suka tattauna batutuwan da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Miyetti Allah Sun Nemi Sa Hannun Gwamnoni Wajen Sako Bello Bodejo” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Siyasa, Tsaro

Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1
Published: August 27, 2026 at 4:55 AM | By: Bala Hassan

Posted on August 27, 2026 By Bala Hassan No Comments on Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1
Published: August 27, 2026 at 4:55 AM | By: Bala Hassan
Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1Published: August 27, 2026 at 4:55 AM | By: Bala Hassan

Mbappé Ya Zura Hat-Trick Yayin da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad Kylian Mbappé ya yi fice bayan da ya zura kwallaye uku, yayin da Real Madrid ta doke Real Sociedad da ci 4-1 a wasan da suka fafata a filin Santiago Bernabéu. Mbappé ne ya fara zura kwallo a minti na 40, bayan da…

Ci Gaba Da Karatu “Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1” »

Wasanni

UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
Published: August 26, 2026 at 8:31 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 26, 2026 By Bala Hassan No Comments on UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
Published: August 26, 2026 at 8:31 PM | By: Bala Hassan
UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFAPublished: August 26, 2026 at 8:31 PM | By: Bala Hassan

UEFA Ta Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA Yayin Da Italiya Ta Janye Goyon Bayanta Ga Infantino Hukumar kula da kwallon kafa ta Turai, UEFA, na shirin janye barazanar da ta yi na kauracewa gasannin FIFA, bayan ta samu tabbacin cewa ba za a sake farfado da shirin sayar da kaso na gasannin Kofin Duniya…

Ci Gaba Da Karatu “UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA” »

Wasanni

Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
Published: August 26, 2026 at 7:49 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 26, 2026 By Bala Hassan No Comments on Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
Published: August 26, 2026 at 7:49 PM | By: Bala Hassan
Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro Published: August 26, 2026 at 7:49 PM | By: Bala Hassan

Feyenoord ta fara tattaunawa da Manchester United kan ɗaukar Chido Obi aro. Rahotanni  sun ce Feyenoord na son ɗaukar ɗan wasan mai shekaru 18 na Manchester United ne na wucin gadi, domin ya samu damar buga wasanni akai-akai. Manchester United ma a shirye take ta yi la’akari da aron idan hakan zai taimaka wajen ci…

Ci Gaba Da Karatu “Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro ” »

Wasanni

Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
Published: August 25, 2026 at 8:34 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 25, 2026 By Bala Hassan No Comments on Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
Published: August 25, 2026 at 8:34 PM | By: Bala Hassan
Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFFPublished: August 25, 2026 at 8:34 PM | By: Bala Hassan

Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF Ambassador Fanny Amun ya yi murabus daga matsayin shugaban kwamitin binciken Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF), bayan kammala aikinsa da mika rahoton kwamitin. A cewar rahoton Brila Media, Amun ya sanar da cewa ya bar mukamin ne bayan kwamitin ya kammala aikin da…

Ci Gaba Da Karatu “Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF” »

Wasanni

Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
Published: August 25, 2026 at 1:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
Published: August 25, 2026 at 1:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A KadunaPublished: August 25, 2026 at 1:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani fitaccen malamin addinin Kirista daga jihar Kaduna, Fasto Dr. Yohanna Buru, wanda ya yi fice wajen inganta zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai, ya shiga cikin dubban Musulmi domin bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW) a jihar Kaduna. Fasto Buru, wanda shi ne Babban Fasto na Christ Evangelical and Life Intervention Ministry, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi
Published: August 25, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi
Published: August 25, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da TausayiPublished: August 25, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci Musulmi a faɗin Najeriya da su rungumi koyarwa da kyawawan halayen Annabi Muhammad (SAW), yayin da suke bikin Maulidin Annabi na shekarar 2026. Shugaban ya yi wannan kira ne a cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara na musamman kan yaɗa labarai da dabarun sadarwa, Bayo…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba
Published: August 25, 2026 at 12:40 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 25, 2026 By Bala Hassan No Comments on Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba
Published: August 25, 2026 at 12:40 PM | By: Bala Hassan
Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA BaPublished: August 25, 2026 at 12:40 PM | By: Bala Hassan

Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba, Yayin da Infantino Ke Neman Goyon Bayan Kasashe Masu Karamin Karfi Shugaban hukumar kwallon kafa ta Turai UEFA, Aleksander Čeferin, ya ce ba zai tsaya takarar shugabancin FIFA ba a zaben da ake sa ran gudanarwa a watan Maris na 2027. Čeferin ya bayyana cewa,…

Ci Gaba Da Karatu “Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba” »

Wasanni

Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya
Published: August 25, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya
Published: August 25, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A NajeriyaPublished: August 25, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Cibiyar Sasanta Addinai ta Interfaith Mediation Centre (IMC) da ke Kaduna, ta yi kira ga al’ummar Najeriya da su yi amfani da damar bikin Maulidin Annabi na shekarar 2026 wajen ƙarfafa zaman lafiya, haɗin kai, mutunta juna da kyakkyawar fahimtar juna tsakanin mabiya addinai daban-daban a faɗin ƙasar. A cikin wata sanarwa da Mataimakin Daraktan…

Ci Gaba Da Karatu “Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona
Published: August 24, 2026 at 9:23 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 24, 2026 By Bala Hassan No Comments on Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona
Published: August 24, 2026 at 9:23 PM | By: Bala Hassan
Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga BarcelonaPublished: August 24, 2026 at 9:23 PM | By: Bala Hassan

Alejandro Balde na dab da komawa Manchester United, yayin da kungiyoyin biyu yanzu ke tattaunawa kan kudin cinikinsa. Rahotanni sun ce Barcelona ta riga ta ba da izinin Balde ya tafi Manchester United domin gudanar da gwajin lafiya, muddin kungiyoyin biyu sun cimma matsaya kan kudin cinikinsa. An ce an riga an cimma yarjejeniya kan…

Ci Gaba Da Karatu “Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 5 6 7 … 175 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka Afrika
  • PDP Ta Koka Kan Rushe-rushe, Korar Gombawa Motors da Zaɓen Kananan Hukumomi A Gombe Afrika
  • Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC Afrika
  • Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Iran: Za A Gudanar Da Jana’izar Khamenei Bayan Kwanaki Goma Na Muharram Afrika
  • Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok Amurka
  • Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025. Wasanni
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.