Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri Afrika
Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba Labarai
An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe  Afrika
Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas Labarai
An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu Afrika

Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba
Published: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba
Published: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare BaPublished: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata biyu a jere, Najeriya bata bada lasisin shigo da man fetur daga ketare ba, yayinda hukumomin kasar suka fara aiki da dokar kasar data ce Najeriya zata bada izinin a shigo da mai daga ketare ne kawai idan ta fuskanci karanci a cikin gida. Alkaluma daga hukumomin kula da harkokin mai na kasar sun…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 11, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 11, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta TsakiyaPublished: March 11, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Da yai magana kan rikicin na gabas ta tsakiya, shugaban majalisar tarayyar turai, Antonio Costa, ya fada ranar talata cewa Rasha ce take cin ribar yakin da ake yi a gabas ta tsakiya, ganin farashin mai ya tashi, kuma ya kauda hankali daga yakin da take da Ukraine. “Zuwa yanzu dai kasa daya ce ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran
Published: March 11, 2026 at 4:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran
Published: March 11, 2026 at 4:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki IranPublished: March 11, 2026 at 4:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka da Isra’ila sunyi luguden wuta kan Iran a jiya talata, da ma’aikatar tsaron Amurka da ake kira Pentagon da Farisawan suka ce shine hari mafi tsanani tun fara yakin, duk da tsammanin da kasuwannin sayar da hannayen jari na duniya suka yi cewa shugaba Donald Trump zai kawo karshen yakin bada jumawa ba. Kara…

Ci Gaba Da Karatu “Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Putin Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 10, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Putin Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 10, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Putin Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki Da IranPublished: March 10, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani jami’in hulda da kasashen waje na fadar shugaban Rasha ta Kremlin, Yuri Ushakov, yace a tattaunawar da yayi da shugaba Donald Trump na Amurka, shugaba Vladimir Putin ya gabatar da wasu shawarwari na kawo karshen yakin da aka kaddamar kan Iran a cikin gaggawa. Ushakov, wanda ke bayani ma ‘yan jarida kan tattaunawar da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Putin Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Ta Jefa Makamin Tomahawk A Makarantar Yara Mata
Published: March 10, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Jefa Makamin Tomahawk A Makarantar Yara Mata
Published: March 10, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Jefa Makamin Tomahawk A Makarantar Yara MataPublished: March 10, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu sabbin hotunan bidiyo sun nuna abinda wasu kwararru suka bayyana a zaman wani makami mai linzami samfurin Tomahawk na Amurka yana fadawa dab da wata makarantar yara mata inda aka kashe yara fiye da 165 a farkon yakin da aka kai kan Iran. Wannan yana zuwa ne a yayin da ake kara samun shaidar…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Jefa Makamin Tomahawk A Makarantar Yara Mata” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Rahoton Leken Asiri Yanuna Cewa Harin Amurka Bazai Samar Da Shugabanci A Iran Ba
Published: March 10, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rahoton Leken Asiri Yanuna Cewa Harin Amurka Bazai Samar Da Shugabanci A Iran Ba
Published: March 10, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rahoton Leken Asiri Yanuna Cewa Harin Amurka Bazai Samar Da Shugabanci A Iran BaPublished: March 10, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani rahoton bayanan leken asiri na Amurka da aka rubuta shi jim kadan kafin Amurka da Isra’ila su far ma kasar Iran da hare-hare, ya cimma daidaito a kan cewa hare-haren sojan Amurka ba zasu iya kawo sauyin shugabanci a kasar ba. Wasu majiyoyi biyu da suka ga wannan rahoton da hukumomin leken asirin Amurka…

Ci Gaba Da Karatu “Rahoton Leken Asiri Yanuna Cewa Harin Amurka Bazai Samar Da Shugabanci A Iran Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa
Published: March 9, 2026 at 6:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa
Published: March 9, 2026 at 6:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan MajalisaPublished: March 9, 2026 at 6:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Madagascar Michael Randrianirina, wanda ya kwaci mulki a watan Oktobar bara ya kori prime minista da dukkanin ‘yan majalisun kasar a yau Litinin, a cewar mai magana da yawun shugaban kasar. Randrianirina ya kwaci mulki ne bayan da zanga-zanga da matasa suka shirya ta hambarar da mulkin tsohon shugaba Andry Rajoelina. Daraktan sadarwa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa
Published: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa
Published: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun SiyasaPublished: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin kasar Guinea ta soke jam’iyyun siyasa 40 a kasar, inda ta ce a wata doka da ta wanzar ranar Jumu’a za’a rufe duk manya da kananan ofisoshin jam’iyyun 40 a fadin kasar, kuma za’a haramta musu amfani da duk wata alama ko zane dake nuni jam’iyyar. Dokar ta ce jam’iyyun sun kasa sauke hakkin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa” »

Afrika, Labarai, Siyasa

‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Published: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Published: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin NajeriyaPublished: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan ta’adda sun hallaka a kalla sojoji 12 da farar hula uku a wani hari da suka kai cikin dare a arewa maso gabashin Nigeria, a cewar majiyoyi daga sojoji da kuma mazauna wurin ranar Litinin. Harin ya auku a garuruwan Kukawa da Dalwa a jihar Borno, da kuma Goniri a jihar Yobe kuma ya…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100
Published: March 9, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100
Published: March 9, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100Published: March 9, 2026 at 6:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Man fetur ya karu da kashi 10 cikin 100 a ranar Litinin bayan da gangar mai ta kai dala 119, irin karin da ba’a taba gani ba tun shekarar 2022, yayin da kasar Saudiyya da sauran kasashen na kungiyar masu arzikin man fetur, wato OPEC suka rage man da suke samarwa saboda yakin da ake…

Ci Gaba Da Karatu “Kudin Man Fetur Ya Karu Da Kashi 10 Cikin 100” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 67 68 69 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kamfanin Mai Mallakar Saudiya Aramco Zai Sanja Hanyar Fitar Da Danyen Mai Labarai
  • Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A Yau Labarai
  • Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno Labarai
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar Malami Najeriya
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda Najeriya
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.