Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana Bikin Kamun Kifi da Bajekolin Al’adun Duniya na Argungu a matsayin wata babbar alama ta haɗin kan Najeriya, gadon al’adu, da kuma karɓuwar al’adun ƙasar nan a idon duniya, yayin da ta jaddada muhimmancin sa wajen bunƙasa tattalin arziki ta hanyar yawon buɗe ido. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya” »

