Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta
Published: December 27, 2025 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta
Published: December 27, 2025 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita WutaPublished: December 27, 2025 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Thailand da Cambodia sun amince da shirin tsagaita wuta ranar Asabar a karo na biyu a cikin watannin baya bayan nan, bayan kazamin yaki da kasahen biyu makwabtan juna suka gwabza, a yankin kudu maso gabashin Asia. Shirin tsagaita wutar yana aiki, kamar yadda kakakin ma’aikatar tsaron Thailand Admiral Suran Kongsiri ya gayawa kamfanin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta” »

Labarai

Rundunar Hadinkan Saudiya Tayi Ikirarin Mayar Da Martani Ga ‘Yan Aware
Published: December 27, 2025 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Hadinkan Saudiya Tayi Ikirarin Mayar Da Martani Ga ‘Yan Aware
Published: December 27, 2025 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Hadinkan Saudiya Tayi Ikirarin Mayar Da Martani Ga ‘Yan AwarePublished: December 27, 2025 at 9:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar hadin kai da Saudiyya take yiwa jagoranci a Yemen tace zata maida martani kan duk wani yunkurin da ‘yan aware dake kudancin lardin Hadaramount suka yi, wadda ka iya illa ga kokarin tsagaita wuta kamar yadda Kamfanin dilancin labarai na Saudiyya ya bayyana a yau Asabar. Sanarwar da kakakin rundunar hadin guiwa Janar Turki…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Hadinkan Saudiya Tayi Ikirarin Mayar Da Martani Ga ‘Yan Aware” »

Labarai

Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar Sokoto
Published: December 27, 2025 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar Sokoto
Published: December 27, 2025 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar SokotoPublished: December 27, 2025 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Najeriya tace harin da Amurka ta kai ta sama wadda take goyon bayansa matakin ya afkawa sansanonin ‘yan bindigar ISIS guda biyu a dajin da ake kira Bauni dake jihar Sokoto, inda ta auna mayaka daga ketare wanda suke shiga Najeriya daga yankin Sahel. Farmakin da aka kai ranar Alhamis, shugaban Najeriya Bola Ahmed…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar Sokoto” »

Labarai, Najeriya

Hatsarin Mota Yayi Ajalin Mutum 7 A Gombe
Published: December 27, 2025 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025

Posted on December 27, 2025December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hatsarin Mota Yayi Ajalin Mutum 7 A Gombe
Published: December 27, 2025 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025
Hatsarin Mota Yayi Ajalin Mutum 7 A GombePublished: December 27, 2025 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025

Mummunan hatsari yayi Ajalin Mutane bakwai a jihar Gombe, yayinda Gwamna Inuwa Yahaya Ya Miƙa Ta’aziyya Ga Al’ummar Lawanti Sakamakon Wannan Hatsari Rahotanni sun ce waɗanda abin ya shafa suna kan hanyarsu ta zuwa Maiduguri babban birnin jihar Borno, don halartar wani bikin aure. An bayyana sunayen mamatan kamar haka, Gambo Abbo, mai shekara 35,…

Ci Gaba Da Karatu “Hatsarin Mota Yayi Ajalin Mutum 7 A Gombe” »

Najeriya

Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka
Published: December 27, 2025 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka
Published: December 27, 2025 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen AmurkaPublished: December 27, 2025 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasar Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin kasar ta sayi odar jiragen yaƙi guda huɗu daga Amurka, waɗanda za su iso Najeriya nan ba da jimawa ba, domin ƙara ƙarfafa yaƙi da rashin tsaro da ta’addanci. Tinubu ya bayyana hakan ne a yayin ganawarsa da tawagar kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a gidansa…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka” »

Amurka, Najeriya

Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar Mulki
Published: December 27, 2025 at 5:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar Mulki
Published: December 27, 2025 at 5:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar MulkiPublished: December 27, 2025 at 5:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An yankewa tsohon fira ministan Malaysia, Najib Razak karin shekaru 15 a gidan yari ranar Jumu’a, kuma an ci shi tarar dala miliyan dubu biyu da dari takwas saboda cin zarafin kujerar mulki da batar da wasu kudin haramun, a shari’a mafi girma na miliyoyin daloli daga asusun raya kasa na IMDB, kuma ana ganin…

Ci Gaba Da Karatu “Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar Mulki” »

Labarai

Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya
Published: December 27, 2025 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025

Posted on December 27, 2025December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya
Published: December 27, 2025 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025
Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman LafiyaPublished: December 27, 2025 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025

Shugaban kasar Ukrain, Volodymr Zelensky yana so ya tattauna kan batutuwan da suka Shafi yankunan kasar da shugaban Amurka Donald Trump, wadanda su ne manyan abubuwa da suke kawo cikas wajen kawo karshen yakin ta da kasar Rasha. Shugabannin biyu zasu tattauna ne a jihar Florida ranar Lahadi, a yayin da aka kusa karkare shirin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya” »

Amurka

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda
Published: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda
Published: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’addaPublished: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ta hanyar amincewa da hadin guiwa da kasar Amurka a bainar jama’a, kan harin da Amurkan ta kai ranar kirsimeti, Nigeria ta tsallake rijiya da baya wajen fuskantar harin sojin Amurka kai tsaye, wanda shugaba Donald Trump ya yi barazanar kaiwa wata daya da ya wuce. Amma masana harkar tsaro sun ce babu tabbacin ko…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda” »

Najeriya

Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto
Published: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto
Published: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari SokotoPublished: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Najeriya ta sanar da nasarar kai hare-haren da aka tsara cikin tsanaki kan wasu manyan sansanonin ’yan ta’addan ISIS guda biyu da ke cikin dajin Bauni, a ƙaramar hukumar Tangaza ta Jihar Sokoto. A cewar sanarwar da Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta fitar, an gudanar da harin ne tare da haɗin…

Ci Gaba Da Karatu “Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto” »

Najeriya

Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto
Published: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto
Published: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar SokotoPublished: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sake gano wani abu mai kama da abin fashewa a wani wuri daban, daga inda na farko ya fado zuwa, kimanin rabin kilomita Lokacin da aka fara tono wurin, an hako wani karfe mai kama da abin da ya fashe jiya, sai aka bada shawarar a dakatar da tonon, domin ana kyautata zaton cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 107 108 109 … 130 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kamfanin Mai Mallakar Saudiya Aramco Zai Sanja Hanyar Fitar Da Danyen Mai Labarai
  • An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi Labarai
  • Ko Meye Gaskiyar Rade-Radin Zanga-Zanga A Jos Dake Jihar Filato Labarai
  • Zargin Fitar Da Bayanan Masu Zabe A Najeriya Afrika
  • Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Zata Karbi ‘Yan Gudun Hijirar Da Amurka Ta kora Afrika
  • Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai Amurka
  • Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.