Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal
A cikin wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya fitar, ya bayyana cewa jami’an Sashen Binciken Sirri (SID) na rundunar, tare da haɗin gwiwar jami’an Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC), sun gano motar ne yayin wani aikin tantance bayanan motoci a Ofishin Ba da Lasisin Motoci na Hukumar…

