Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Jaddada Haƙuri Da Fahimtar Juna A Siyasa
Published: August 30, 2026 at 2:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya Ya Jaddada Haƙuri Da Fahimtar Juna A Siyasa
Published: August 30, 2026 at 2:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Jaddada Haƙuri Da Fahimtar Juna A SiyasaPublished: August 30, 2026 at 2:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yi kira ga al’ummar jihar da su kasance masu haƙuri, haɗin kai da zaman lafiya a harkokin shugabanci da siyasa. Gwamnan ya kuma bukaci jama’a da su guji ƙiyayya, kalaman rarrabuwar kai da duk wani abu da ka iya haifar da tashin hankali a tsakanin al’umma. Inuwa Yahaya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya Ya Jaddada Haƙuri Da Fahimtar Juna A Siyasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan Alkaleri
Published: August 30, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan Alkaleri
Published: August 30, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan AlkaleriPublished: August 30, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Bauchi a Arewa Maso Gabashin Najeriya Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya gana da Shugaban Kamfanin Hummels Water Engineering na ƙasar Hungary, Injiniya Peter Hummel, a Abuja, domin nemo mafita kan matsalar matatar ruwan Alkaleri. Ganawar ta biyo bayan bukatar Gwamna Bala Mohammed ga injiniyoyin Hungary da suka girka matatar, da su dawo Jihar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Bauchi Ya Shiga Neman Mafita Kan Lalacewar Matatar Ruwan Alkaleri” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara
Published: August 30, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara
Published: August 30, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-ShekaraPublished: August 30, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja a yau zuwa Turai domin fara hutun shekara-shekara na tsawon makonni uku. A cewar wata sanarwa da Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara na Musamman kan Yaɗa Labarai da Dabarun Sadarwa, Bayo Onanuga, ya fitar, London a Birtaniya ce za ta kasance zangon farko na ziyarar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku
Published: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku
Published: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A DukkuPublished: August 30, 2026 at 10:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Karamar Hukumar Dukku ta jihar Gombe, Honarabul Abubakar Adamu, ya shirya taron tattaunawa da shugabannin gargajiya, manoma, makiyaya, jami’an tsaro da sauran masu ruwa da tsaki, domin lalubo hanyoyin magance matsalolin tsaro da ke kunno kai a yankin. An gudanar da taron ne a fadar Hakimin Bozonsulwa da ke Waziri ta Kudu, inda aka…

Ci Gaba Da Karatu “Manoma Da Makiyaya: An Bukaci A Gaggauta Tantance Hanyoyin Shanu Da Iyakoki A Dukku” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Zulum Ya Jinjinawa Hadiza Aliyu Kan Naɗin Ta A Matsayin Babbar Editar NAN
Published: August 30, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zulum Ya Jinjinawa Hadiza Aliyu Kan Naɗin Ta A Matsayin Babbar Editar NAN
Published: August 30, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zulum Ya Jinjinawa Hadiza Aliyu Kan Naɗin Ta A Matsayin Babbar Editar NANPublished: August 30, 2026 at 9:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Borno a Arewa Maso Gabashin Najeriya Farfesa Babagana Umara Zulum, ya taya Hajiya Hadiza Mohammed Aliyu murnar naɗin da aka yi mata a matsayin mace ta farko da ta zama Babbar Edita (Editor-in-Chief) ta Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN). Hadiza Aliyu, wadda ’yar asalin Jihar Borno ce, ita ce mace ta farko da…

Ci Gaba Da Karatu “Zulum Ya Jinjinawa Hadiza Aliyu Kan Naɗin Ta A Matsayin Babbar Editar NAN” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji
Published: August 30, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji
Published: August 30, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka JiPublished: August 30, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Har yanzu babu wani cikakken bayani a hukumance kan halin da ake ciki a birnin Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar, bayan da aka ji karar harbe-harbe a wasu sassan birnin tun cikin daren jiya zuwa safiyar yau. Rahotanni sun ce an ji karar harbe-harbe a wasu muhimman wurare da ke cikin birnin, ciki har da…

Ci Gaba Da Karatu “Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya
Published: August 30, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya
Published: August 30, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar NajeriyaPublished: August 30, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Al’umma a Kano dake arewacin Najeriya na ci gaba da jimamin rasuwar fitaccen mai sharhi kan harkokin jama’a, ɗan jarida kuma marubuci, Bello Muhammad Sharada, wanda ya rasu yana da shekaru 56. Marigayin ya rasu ne a ranar Asabar a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano, bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. Bello Sharada ya shahara…

Ci Gaba Da Karatu “Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken Tsaro
Published: August 28, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken Tsaro
Published: August 28, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken TsaroPublished: August 28, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai kula da shirin Sustainable Power and Irrigation for Nigeria (SPIN) na jihar Kaduna, Injiniya Hashimu Usman Ja’afaru, ya ce madatsar ruwan Kangimi tana cikin koshin lafiya, kuma babu wani dalilin da zai sa al’ummar da ke kusa da ita su shiga fargaba. Injiniya Hashimu ya bayyana hakan ne bayan ya jagoranci tawagar kwararru wajen…

Ci Gaba Da Karatu “Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken Tsaro” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya
Published: August 28, 2026 at 10:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya
Published: August 28, 2026 at 10:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin NajeriyaPublished: August 28, 2026 at 10:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya ce zai kawo karshen matsalar rashin tsaro a Najeriya cikin shekara guda da hawansa mulki, idan aka zabe shi a babban zaben shekarar 2027. Tun bayan fara harkokin siyasa gabanin zaben 2027, tsohon mataimakin shugaban kasar ya yi ta jan hankalin…

Ci Gaba Da Karatu “Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
Published: August 25, 2026 at 1:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
Published: August 25, 2026 at 1:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A KadunaPublished: August 25, 2026 at 1:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani fitaccen malamin addinin Kirista daga jihar Kaduna, Fasto Dr. Yohanna Buru, wanda ya yi fice wajen inganta zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai, ya shiga cikin dubban Musulmi domin bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW) a jihar Kaduna. Fasto Buru, wanda shi ne Babban Fasto na Christ Evangelical and Life Intervention Ministry, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 3 4 5 … 49 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari Afrika
  • Shugaba Tinubu ya mika sunayen Sabbin Shugabannin NMDPRA da NUPRC Bayan Murabus Din Farouk Ahmad Da Gbenga Komolafe Najeriya
  • Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri Afrika
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
  • Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano! Najeriya
  • Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump Amurka
  • RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.