Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya Afrika
‘Yan Sandan Gombe Sun Fara Kama Motocin Da Ba Su Da Lambar Rajista ko Masu Boye Lambobinsu Afrika
Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar Tsaro
Rangadin Ayyukan Tinubu Ya Kai Tawaga Zuwa Kano Northern Bypass Afrika
‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara Afrika

Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos
Published: January 27, 2026 at 10:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 27, 2026

Posted on January 27, 2026January 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos
Published: January 27, 2026 at 10:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 27, 2026
Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa JosPublished: January 27, 2026 at 10:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 27, 2026

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yayi alkawarin gyara hanyar Akwanga a jihar Nasarawa zuwa Jos a jihar Filato. Shugaban kasar yayi wannan alkawari ne yayin karbar gwamnan jahar Filato, Caleb Mutfwang wanda ya chanza sheka daga jami’iyyar PDP zuwa jami’iyyar APC mai mulki a Najeriya. Dubban jama’a ne, musamman ‘ya’yan jami’iyyar APC da suka hada…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos” »

Labarai, Siyasa

Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar
Published: January 27, 2026 at 9:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar
Published: January 27, 2026 at 9:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan KasarPublished: January 27, 2026 at 9:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Madugun aikin korar bakin haure a gwamnatin shugaba Donald Trump, ranar talata ya gana da gwamnan jihar Minnesota Tim Watz, bayan da ya karbi jagorancin Gudanar da shirin korar ‘yan gudun hijira ko bakin haure na babu kama hannun yaro a birnin Minneapolis, yayin da fadar White House take kokarin sassauta irin bacin rai da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar” »

Amurka

Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa
Published: January 27, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa
Published: January 27, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin KasaPublished: January 27, 2026 at 8:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Spain ko Andalusiya zata bada diyyar dala milyan 24 ga wadanda hatsarin jirgin kasa ya rutsa da su cikin makon jiya, wadda ya halaka mutane 45, wasu 150 suka jikkata, kamar yadda ministan sufurin kasar Oscar Puente ya fada ranar talata. Har yanzu kasar tana cikin kaduwa daga hatsarin jirgin da ya auku ranar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa” »

Labarai

Kasar China Ta Sauka Daga Ragamar Bada Bashi
Published: January 27, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar China Ta Sauka Daga Ragamar Bada Bashi
Published: January 27, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar China Ta Sauka Daga Ragamar Bada BashiPublished: January 27, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rawar da China take takawa a zaman wacce take kan gaba wajen bada bashi ga kasashe masu tasowa, ya sauya cikin shekaru 10 da suka wuce, yayin da sabbin basussuka ga kasashe matalauta yake faduwa, yawan kudade da kasashen suke biyan China sun karu sosai, kamar yadda alkaluma daga wata cibiya da ake kira ONE…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar China Ta Sauka Daga Ragamar Bada Bashi” »

Labarai

Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin Haure
Published: January 27, 2026 at 10:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin Haure
Published: January 27, 2026 at 10:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin HaurePublished: January 27, 2026 at 10:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, shugaban Amurka Donald Trump, da Gwamnan jihar Minnesota Tim Waltz, duk sun yi sassauci a lafuzzan su, bayan da suka zanta ta wayar tarho, game da matakan korar bakin haure a jihar, a misali da aka gani cewa duka sassan biyu suna neman mafita daga muzurai da suke yi game da aiwatar da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin Haure” »

Amurka

Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka
Published: January 27, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka
Published: January 27, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun HalakaPublished: January 27, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta MDD tace ana fargabar daruruwan ‘yan gudun hijira ne suka halaka, ko ba’a San inda suke ba, sakamakon nutsewar wasu jirage a tekun Meditarrenean, a cikin kwanaki 10 da suka wuce dalilin mummunar yanayi cikin teku, kamar yadda hukumar ta fada ranar Litinin. “Sai dai tayiwu adadin wadanda…

Ci Gaba Da Karatu “Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka” »

Amurka

Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas
Published: January 27, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas
Published: January 27, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar GasPublished: January 27, 2026 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tanzania tace ta na sa ran nan da watan Yunin bana, zata rattaba hanu kan yarjejeniyar gina tashar iskar gas da zai ci kudi dala bilyan 42, aikin wadda ya tsaya a baya, wani jami’in kasar ya fada ranar litinin cewa, ana sa ran tashar ta fara aiki ckin shekaru takwas masu zuwa. Kamfanonin Equinor,…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas” »

Labarai

Gwamnan Jihar Filato Na Shirin Komawa APC
Published: January 26, 2026 at 9:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Filato Na Shirin Komawa APC
Published: January 26, 2026 at 9:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Filato Na Shirin Komawa APCPublished: January 26, 2026 at 9:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yayinda a yau Talata jami’iyyar APC a jihar Filato ke shirin karbar gwamnan jahar, Caleb Mutfwang, bayan ya chanza sheka daga jami’iyyar PDP, komitin shirye-shiryen karbar gwamnan yace matakin da gwamnan ya dauka domin hadin kan al’ummar jahar ne da samadda ci gaba. A taron ganawa da manema labarai a Jos, fadar jaha Filato, shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Filato Na Shirin Komawa APC” »

Siyasa

Sanyi Mai Tsanani Da Dusar Kankara Ya Tsaida Al’amura A Amurka
Published: January 26, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanyi Mai Tsanani Da Dusar Kankara Ya Tsaida Al’amura A Amurka
Published: January 26, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanyi Mai Tsanani Da Dusar Kankara Ya Tsaida Al’amura A AmurkaPublished: January 26, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yanayin sanyi me tsanani ya lullube sassa da dama na Amurka cikin dusar kankara mai yawa, da ruwan sama me daskarewa zuwa kankara, abinda ya jawo tsaiko ga zirga-zirgar ababen hawa, har da na jiragen sama. Bishiyoyi sun fadi tare da tsinkewar layukan wutar lantarki saboda nauyin kankara da ta sauka a kan su, abinda…

Ci Gaba Da Karatu “Sanyi Mai Tsanani Da Dusar Kankara Ya Tsaida Al’amura A Amurka” »

Amurka

Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine
Published: January 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine
Published: January 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi WinePublished: January 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban rundunar sojojin Uganda Muhoozi Kainarugaba ya musanta zargin da dan jam’iyyar adawa Bobi Wine ya yi, na cewa sojoji sun kai wa matar sa hari lokacin da suka je samame gidan sa cikin dare. Wine, wanda sunan sa na gaske shi ne Robert Kyagulanyi, ya yi ikirarin cewa sojoji sun shiga gidan sa da…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine” »

Labarai, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 102 103 104 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare Tsaro
  • Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari Amurka
  • Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari Amurka
  • NITDA Da GOSIDEC Sun Horar Da Ma’aikatan Gombe Don Inganta Ayyukan Gwamnati Afrika
  • Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya Afrika
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
  • Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci Afrika
  • Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.