Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha Afrika
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Bai Taba Shiga Jirgin Jeffrey Epstein Ba Labarai
Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos Labarai
Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa Afrika
Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron Daji Labarai

‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina
Published: January 28, 2026 at 7:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina
Published: January 28, 2026 at 7:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar KatsinaPublished: January 28, 2026 at 7:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda 3 sun rasa rayukan su, yayin da wasu 2 suka jikkata lokacin da ‘yan ta’adda dauke da makamai suka kai hari kan ‘yan sanda masu sintiri a jihar Katsinan Najeriya ranar Talata, a cewar ‘yan sanda ranar laraba. Wannan na daga cikin karuwar hare-hare da ‘yan ta’adda ke kaiwa, da ya hada da…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina” »

Najeriya, Tsaro

Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya
Published: January 28, 2026 at 7:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya
Published: January 28, 2026 at 7:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar GwagwarmayaPublished: January 28, 2026 at 7:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kotu a kasar Uganda ta bada belin wata ‘yar gwagwarmaya me rajin kare hakki da ake karin tsare ta matsayin wani yunkuri na durkusar da duk wani dan adawa kafin zaben shugaban kasa da aka gudanar ranar 15 ga wannan watan. An tsare Sarah Bireete ne tun ranar 30 ga Watan Disambar bara, bayan da…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya” »

Afrika

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga
Published: January 28, 2026 at 2:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga
Published: January 28, 2026 at 2:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci PindigaPublished: January 28, 2026 at 2:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamishinan ‘Yan Sanda, na Jihar Gombe CP Umar Ahmed Chuso, ya kai ziyarar gani da ido kai tsaye zuwa al’ummomin Pindiga da Garin Galadima, biyo bayan hare-haren da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai. A wata Sanarwa da Jami’in Hulda da Jama’an Rundunar ‘Yan Sandan jihar DSP Buhari Abdullahi ya fitar yace…

Ci Gaba Da Karatu “Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga” »

Labarai, Tsaro

An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara
Published: January 28, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara
Published: January 28, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A ZamfaraPublished: January 28, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kama wani mutum mai kimanin shekaru 38, Mustapha Mohammad, kan zargin mallakar abubuwan fashewa ba bisa ka’ida ba. An kama shi ne ta hanyar rundunar tsaron kar ta kwana na ‘yansanda kan haramtaccen aikin hakar ma’adinai, bayan samun sahihan bayanai. DSP Yazid Abubakar, mai magana da yawun ‘yansandan jihar,…

Ci Gaba Da Karatu “An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara” »

Najeriya, Tsaro

Kasar Israela Zata Gina Sansani A Gaza
Published: January 28, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 28, 2026

Posted on January 28, 2026January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Israela Zata Gina Sansani A Gaza
Published: January 28, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 28, 2026
Kasar Israela Zata Gina Sansani A GazaPublished: January 28, 2026 at 11:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 28, 2026

Kasar Isra’ila ta share wani fili a kudancin gaza don gina sansani da zata aje falasdinawa, da watakila za’a sawa na’urorin leken asiri, da kuma na’uraro masu fasahar gane fuskokin mutane, a wajen shiga a cewar wani janar na sojan Isra’ila me ritaya. Sojan sa kai, brigadier janar Amir Avivi me ritaya, ya shaidawa kamfanin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Israela Zata Gina Sansani A Gaza” »

Afrika

‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu
Published: January 28, 2026 at 11:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu
Published: January 28, 2026 at 11:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara KotuPublished: January 28, 2026 at 11:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan uwan wasu mutane 2 da aka kashe sakamakon harin da sojin Amurka suka kai wani jirgin ruwa da ake zaton na dauke da muggan kwayoyi, da ya taso daga Venezuela sun kai kara gaban kotu kan yiwa ‘yan uwan nasu kisan sakaci ranar Talata. Sun yi ikirarin cewa an kashe ‘yan uwan nasu ne…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu” »

Amurka

Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka
Published: January 28, 2026 at 11:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka
Published: January 28, 2026 at 11:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A AmurkaPublished: January 28, 2026 at 11:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 38 a jihohin Amurka 14 ne suka rasa rayukansu zuwa ranar Talata sakamakon yanayin sanyi mai tsanani da ya lullube yawancin tsakiya da gabashin kasar da dusar kankara, tare da daskararriyar kankara, a cewar jami’ai da kuma rahotanni daga kafofin yada labarai. Yanayin tsananin sanyin ya fara ne ranar Juma’a, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka” »

Amurka

Hukumar IMF Tana Naziri Domin Kara Bada Lamuni Ga Kasar Zambiya
Published: January 28, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar IMF Tana Naziri Domin Kara Bada Lamuni Ga Kasar Zambiya
Published: January 28, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar IMF Tana Naziri Domin Kara Bada Lamuni Ga Kasar ZambiyaPublished: January 28, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zartarwa ta Asusun bada lamuni na duniya, wato IMF ta amince da sake yin nazari a karo na 6, kuma na karshe akan kara wa’adin damar kasar Zambia na samun bashi, abinda zai share fagen bayar da dala miliyan 190. Kasar da ke kudancin nahiyar Afirka, ta cimma yarjejeniyar samar da kudi dala miliyan…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar IMF Tana Naziri Domin Kara Bada Lamuni Ga Kasar Zambiya” »

Afrika

Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A Kotu
Published: January 28, 2026 at 10:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A Kotu
Published: January 28, 2026 at 10:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A KotuPublished: January 28, 2026 at 10:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohuwar ministar albarkatun man fetur ta Nigeria Diezeni Allison Madueke ta karbi cin Hanci, ciki har da kayan sawa, da amfani da manyan gidaje mallakin ‘yan kasuwa masu bukatar kwangiloli masu tsoka daga masana’antar man fetur da na iskar gas, a cewar masu gabatar da kara, yayin gurfanar da ita gaban kotu ranar Talata. Allison…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A Kotu” »

Najeriya

An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe
Published: January 28, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe
Published: January 28, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Tsinci Gawar Yarinya A GombePublished: January 28, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ƴansandan jihar Gombe ta tabbatar da mutuwar A’isha ƴar shekara 15 a yankin Kwami dake jahar ranar Talata. A cewar Kakakin Rundunar ƴansandan, DSP Buhari Abdullahi, an aika yarinyar sayen waken suya ne a ranar Litinin, amma ba ta dawo gida ba. Ya ƙara da cewa sai a ranar Talata ne a ga gawār…

Ci Gaba Da Karatu “An Tsinci Gawar Yarinya A Gombe” »

Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 101 102 103 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Magoya Bayan Dan Hamayya A Afirka Ta Kudu Sun Hallara A Kotu Afrika
  • Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno Labarai
  • ‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin Afrika
  • FIFA Na Shirin Fadada Babban Na’urar VAR A Gasar Cin Kofin Duniya 2026. Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Isa Legas Domin Hutun Karshen Shekara Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai Afrika
  • Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC Afrika
  • Afirka Ta Kudu Zata Fuskanci Koma Baya A Bangaren Samar Da Ayyukanyi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.