Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi tayin sasanta rigimar dake tsakanin kasashen Masar da Habasha game da rikicin kogin Nile da ya ratsa kasashen biyu. Trump ya ce a shirye yake da ya shiga tsakani domin kawo karshen takaddama kan yadda rabon ruwan kogin Nile ze kasance tsakanin kasashen biyu ta hanyar da ta dace,…
Ci Gaba Da Karatu “Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha” »

