Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2
Asusun bada lamuni na duniya watau IMF a takaice yace ya cimma yarjejeniya da Masar a wasu matakai na biyar da na shida na rance, wanda zai sa asusun ya baiwa Misra dala bilyan 2.5. Asusun yace ya hade rukuni na biyar dana shida karkshin shirin bitar rancen, saboda hakan ya baiwa hukumoin Masar damar…
Ci Gaba Da Karatu “Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2” »

