Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine Labarai
Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro Labarai
Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa Afrika
An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar
Published: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar
Published: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A JiharPublished: December 11, 2025 at 6:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da fitar da naira miliyan 97 domin sabunta masana’antar sarrafa nama ta jihar da ke Bauchi, a wani bangare na kokarinta na farfado da harkokin kiwo da sarrafa nama a jihar. Kwamishinan Ma’aikatar kyautata Kiwo, Dr. Musa Lukshi ne ya bayyana hakan yayin wani ziyarar duba ci gaban aikin da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar” »

Labarai

Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron KasarPublished: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sarkin Musulmi ya soki shugabannin addinai kan yadda ake boye gaskiya game da matsalar tsaron Najeriya Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya soki shugabannin addinai bisa rashin faɗa wa ’yan Najeriya gaskiya game da halin tsaro da ake fama da shi a ƙasar. Yayin taron shekara-shekara na Majalisar hadin guiwa kan harkokin addinai…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar” »

Tsaro

Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025
Published: December 10, 2025 at 10:08 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 10, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025
Published: December 10, 2025 at 10:08 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin  Ƙasashen Afirka 2025Published: December 10, 2025 at 10:08 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Duk abin da kuke buƙatar sani game da Gasar Cin Kofin kasashen Afirka ta 2025. Manyan ‘yan wasan ƙwallon ƙafa na Afirka za su nufi Morocco yayin da Gasar Cin Kofin Afirka ta 2025 ta zama gasa ta farko da aka shirya a lokacin Kirsimeti da Sabuwar Shekara. Masu masaukin baki za su buɗe gasar…

Ci Gaba Da Karatu “Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025” »

Wasanni

Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato
Published: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 10, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato
Published: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar SakkwatoPublished: December 10, 2025 at 7:57 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen Shugaban ’Yan Bindiga, Kallamu, a Jihar Sokoto. Sojojin Rundunar 8 Division ta Najeriya a Sokoto sun samu gagarumar nasarar kawar da fitaccen shugaban ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a yankin Sabon Birni, Jihar Sokoto. An kashe Kallamu ne a wani samame na musamman da sojoji suka gudanar tare da hadin gwiwar…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci
Published: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci
Published: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin MinistociPublished: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu ya kara jaddda umarnin janye ’yan sanda daga gadin manyan mutanea kasar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yan sanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi umarnin nan take. Bayanin hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci” »

Tsaro

Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi Tinubu
Published: December 10, 2025 at 4:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi Tinubu
Published: December 10, 2025 at 4:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi TinubuPublished: December 10, 2025 at 4:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farfesa Wole Soyinka ya yi gargaɗi ga Shugaba Bola Tinubu kan yadda ake gudanar da tsaro da kuma amfani da jami’an gwamnati wajen kare wasu ‘yan tsiraru masu kusanci da fada. Yayin bikin bayar da kyaututtuka na Wole Soyinka Centre for Investigative Journalism a Legas, a wani bidiyo da ya yadu, Soyinka ya ce ya…

Ci Gaba Da Karatu “Soyinka Ya soki Yawan Jami’an Tsaron Da Ake Bai Wa Seyi Tinubu” »

Najeriya

EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami
Published: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami
Published: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar MalamiPublished: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Antoni Janar kuma ministan shari’ar Najeriya Abubakar Malami, ya shafe kwana na biyu a tsare a hannun Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) bayan kasa cika sharuddan belinsa. Majiyoyi sun ce ana bincikensa kan zarge-zargen laifuka 18, ciki har da hada hadar kuɗi da saba ka’idar aikin ofis, da kuma zargin taimakawa…

Ci Gaba Da Karatu “EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami” »

Tsaro

Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi Magaji
Published: December 10, 2025 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi Magaji
Published: December 10, 2025 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi MagajiPublished: December 10, 2025 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon shugaban Hukumar Karɓar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya zargi tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da hannu a kama shi da jami’an rundunar ‘yansandan Najeriya tayi a ranar Juma’a. An kama Magaji ne a ofishinsa da ke Kano ta hannun wasu jami’an ‘yan sanda…

Ci Gaba Da Karatu “Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi Magaji” »

Najeriya

Rikici Tsakanin NNPC Da Kungiyar Gwamnoni Akan Gibin Kudade
Published: December 10, 2025 at 6:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikici Tsakanin NNPC Da Kungiyar Gwamnoni Akan Gibin Kudade
Published: December 10, 2025 at 6:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikici Tsakanin NNPC Da Kungiyar Gwamnoni Akan Gibin KudadePublished: December 10, 2025 at 6:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Takaddamar Gwamnoni da NNPC yayinda, hankali ya tashi kan zargin gibin kudaden mai Dala Biliyan $42. Sabon rikici ya kunno kai a tsakanin NNPC Limited da Kamfanin da ke yi wa Kungiyar Gwamnonin Najeriya aiki (Periscope Consulting), kan zargin cewa an kasa tura kudaden mai na dala biliyan $42.37bn zuwa Asusun tarayya tsakanin 2011 da…

Ci Gaba Da Karatu “Rikici Tsakanin NNPC Da Kungiyar Gwamnoni Akan Gibin Kudade” »

Labarai

Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC
Published: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC
Published: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APCPublished: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya ce barin jam’iyyar PDP da ya yi ya biyo bayan gazawar jam’iyyar wajen kare shi a rikicin siyasar jihar. Fubara, wanda ya bayyana haka a taron masu ruwa da tsaki a Fadar Gwamnati da ke Fatakwal, ya ce ganawarsa da Shugaba Bola Tinubu ta tabbatar masa da cikakken goyon…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC” »

Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 117 118 119 … 138 Next

Sabbin Labarai

  • Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan Kaye
  • Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi
  • Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
  • Shugaban Kasar Faransa Ya Zanta Da Shugaban Kasar Iran
  • Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta Afrika
  • Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha Amurka
  • ‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
  • Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar Hezbollah Afrika
  • Rasha Da Ukraine Sun Cigaba Da Yakar Juna Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.