An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana dokar hana fita na sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde, sakamakon sake barkewar rikici a yankin. Wata sanarwa da mai magana da yawun mataimakin gwamnan jihar Hussaini Hammangabdo, ya fitar a ranar Lahadi ta bayyana cewa an dauki matakin ne bayan sake tashin wata takaddama tsakanin al’ummomin yankin da yammacin…
Ci Gaba Da Karatu “An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa” »

