Kyaftin din Super Eagles William Troost-Ekong ya sanar da yin ritaya daga buga kwallon kafa na kasa da kasa.
Ci Gaba Da Karatu “Kyaftin Na Super Eagles Ya Yi Ritaya.
” »
Amintacciyar Murya
Rundunar sojojin Amurka ta ce ta kai hari a kan wani karamin jirgin ruwan da ake zargin na safarar muggan kwayoyi ne a yankin ruwa na kasa da kasa a gabashin tekun Pacific jiya alhamis, ta kashe mutane hudu. Rundunar sojojin ta Amurka, ta fada cikinwata sanarwar da ta bayar a dandalin sada zumunta na…
Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili” »
Kungiyar kiristoci ta CAN a Nigeria tace yaran Makarantar St Mary na Garin Papiri ta jihar Neja da akayi Garkuwa dasu a cikin watan Nuwamban nan da yagaba suna cikin koshin Lafiya. Mai Magana da yawun Kungiyar ta CAN a jihar Neja Mr. Dan Atori Yace a ranar Litinin lokacin da mai ba Shugaban Kasar…
Ci Gaba Da Karatu “CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya” »
Jajircewa da muka nuna a baya ita ta sa Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya sake dauko ni don na ja ragamar ma’aikatar tsaro ta kasa. Tsarin aikin mu shine, ba nuna banbanci na addini ko kabilanci, haka kuma ba sani ba sabo wajen gabatar da aiki. Mu duka ‘yan Najeriya ne sai mun hada hannu…
Ci Gaba Da Karatu “Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya”” »
Shugaban kungiyar neman kafa kasar Biafra IPOB, Nnamdi Kanu, wanda aka yanke wa hukuncin daurin rai da rai, ya shigar da sabuwar bukata a Babbar Kotun Tarayya Abuja, yana neman a sauya masa matsugunni daga gidan gyaran hali na Sokoto. A cikin bukatar da ya sa hannu da kansa, Kanu ya ce tsare shi a…
Ci Gaba Da Karatu “Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto” »
Kyaftin din Super Eagles William Troost-Ekong ya sanar da yin ritaya daga buga kwallon kafa na kasa da kasa.
Ci Gaba Da Karatu “Kyaftin Na Super Eagles Ya Yi Ritaya.
” »
Mai bawa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya gargadi cewa dole ne a kare tsarin dimokraɗiyyar Najeriya, kasancewarta kasa daya tilo da take aiwatar da demokraɗiyya a duk yankin Sahel, inda rikice rikicen siyasa da juyin mulki suka yi kamari. Ribadu ya yi wannan jawabi ne a Abuja, a wani taron…
Ci Gaba Da Karatu “Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel” »
Sabon Ministan tsaron Najeriya ya sha rantsuwar kama aiki. An rantsar da tsohon babban hafsan tsaron ne a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a yau Alhamis, kwana ɗaya bayan da Majalisar Dattawa ta wanke shi, bayan shafe kusan sa’o’i biyar suna yi masa tambayoyi yayin tantance shi.
FIFA Ta Tabbatar Da Ranar 15 Ga Disamba Don Sakin Sunayen ‘Yan Wasa Kafin AFCON 2025 FIFA ta sanar da cewa mika sunayen ‘yan wasa na gasar cin kofin kasashen Afirka ta CAF (AFCON) ta Morocco 2025 zai fara a hukumance a ranar 15 ga Disamba 2025, bayan shawarwari masu amfani” da akayi da masu…
Ci Gaba Da Karatu “FIFA, Ta Tabbatar Da Ranar Mika Sunayen ‘Yan Wasa AFCON 2025.” »
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan tsohon shugaban rundunar sojin kasa, Janar Abdulrahman Dambazau (rtd) da kuma tsohon shugaban mulkin rikon kwarya na Jihar Rivers, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (rtd), domin nada su a matsayin jakadu a sabon jerin sunayen da aka tura wa Majalisar Dattawa. Tinubu, wanda a baya ya tura sunayen jakadu…
Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa” »
AFCON 2025: Super Eagles Za Ta Fuskanci Babban Tara Saboda Sabbin Dokokin CAF. Super Eagles na Najeriya da wasu kasashe da dama da suke cikin Gasar cin Kofin kasashen Afirka na 2025 da za’ayi a Morocco suna fuskantar babban tara bayan da Hukumar kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta bayyana sabbin dokokin Gasar. Kodayake Najeriya…
Ci Gaba Da Karatu “CAF, Zata Ci Tarar Wasu Kasashe AFCON 2025” »