Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata
Kungiyoyin ƙwadago na Najeriya (NLC) sun bukaci Gwamnatin kasar ta gaggauta sake duba mafi ƙarancin albashin ma’aikata na ƙasa wanda a halin yanzu yake kan ₦70,000, suna masu cewa ya daina dacewa da halin tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki. Shugaban NLC, Joe Ajaero, ya bayyana cewa hauhawar farashin abinci, sufuri, gidaje da sauran muhimman…
Ci Gaba Da Karatu “Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Ce Albashin ₦70,000 Ya Gaza Biyan Bukatun Ma’aikata” »

