Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika
An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
Sarakunan Gombe Da Zazzau Sun Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Su Rungumi Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka Afrika
Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot. Wasanni
PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa Afrika

3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
Published: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
Published: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A GombePublished: August 12, 2026 at 1:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamitin 3G Taskforce ya ci gaba da aikin dasa bishiyoyi a gefen hanyoyin da ake ci gaba da aikinsu da kuma wadanda aka kammala a cikin birnin Gombe, inda aka gudanar da sabon aikin dasa bishiyoyi a kan sabuwar hanyar Gombe zuwa Bauchi. Aikin ya shafi hanyar da ta taso daga Hedikwatar ‘Yan Sanda, ta…

Ci Gaba Da Karatu “3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
Published: August 12, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: August 12, 2026

Posted on August 12, 2026August 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
Published: August 12, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: August 12, 2026
Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da MatasaPublished: August 12, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: August 12, 2026

Darakta Janar na Hukumar Hadakar Ayyuka a jihar Gombe, Builder Mahmood Yusuf, ya fara rabon kayan tallafi ga al’ummar Ƙaramar Hukumar Akko ta Jihar Gombe. Da yake magana yayin rabon kayan, Builder Mahmood Yusuf (Tauraron Akko) ya bayyana shirin a matsayin wani bangare na ribar dimokuraɗiyya da gwamnatin Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ke…

Ci Gaba Da Karatu “Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
Published: August 11, 2026 at 1:25 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 11, 2026 By Bala Hassan No Comments on Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
Published: August 11, 2026 at 1:25 PM | By: Bala Hassan
Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA InfantinoPublished: August 11, 2026 at 1:25 PM | By: Bala Hassan

Trump Ya Gargadi Kada A Tunkari Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino Shugaban Amurka, Donald Trump, ya gargadi duk wani yunƙuri na cire Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, daga muƙaminsa, yana mai bayyana irin wannan yunƙuri a matsayin **“babban kuskure”**. Kalaman Trump na zuwa ne a yayin da ake ƙara samun takun-saka…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino” »

Wasanni

Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh
Published: August 11, 2026 at 12:45 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 11, 2026 By Bala Hassan No Comments on Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh
Published: August 11, 2026 at 12:45 PM | By: Bala Hassan
Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta OzohPublished: August 11, 2026 at 12:45 PM | By: Bala Hassan

Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh Chinedu A Yayin Wasan Gwaji Ma’abuta ƙwallon ƙafa a Jihar Katsina da sauran sassan Najeriya na cikin jimami bayan mutuwar Ozoh Chinedu, sabon ɗan wasan ƙungiyar Katsina United kuma tsohon ɗan wasan Kano Pillars FC. A cewar sanarwar da sashen yaɗa labarai na Katsina United ya…

Ci Gaba Da Karatu “Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh” »

Wasanni

NFF Ta Nemi Afuwar Tinubu Da ’Yan Najeriya Kan Rashin Samun Tikitin Zuwa Gasar Kofin Duniya Ta Mata
Published: August 11, 2026 at 12:21 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 11, 2026 By Bala Hassan No Comments on NFF Ta Nemi Afuwar Tinubu Da ’Yan Najeriya Kan Rashin Samun Tikitin Zuwa Gasar Kofin Duniya Ta Mata
Published: August 11, 2026 at 12:21 PM | By: Bala Hassan
NFF Ta Nemi Afuwar Tinubu Da ’Yan Najeriya Kan Rashin Samun Tikitin  Zuwa Gasar Kofin Duniya Ta MataPublished: August 11, 2026 at 12:21 PM | By: Bala Hassan

NFF Ta Nemi Afuwar Tinubu da ’Yan Najeriya Kan Rashin Samun Tikitin Kai Tsaye Zuwa Gasar Kofin Duniya ta Mata Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF) ta bayyana matuƙar nadama tare da neman afuwar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da al’ummar Najeriya bayan da Super Falcons ta kasa samun tikitin kai tsaye zuwa gasar cin kofin…

Ci Gaba Da Karatu “NFF Ta Nemi Afuwar Tinubu Da ’Yan Najeriya Kan Rashin Samun Tikitin Zuwa Gasar Kofin Duniya Ta Mata” »

Wasanni

Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi
Published: August 11, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi
Published: August 11, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A BauchiPublished: August 11, 2026 at 10:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya jagoranci tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, a wani rangadi zuwa Gandun Dajin Yankari Game Reserve, inda suka duba wasu muhimman ayyukan more rayuwa da gwamnatin jihar ta gyara tare da inganta su. Daga cikin wuraren da suka ziyarta akwai sabuwar tashar samar da wutar lantarki ta…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19
Published: August 11, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19
Published: August 11, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19Published: August 11, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da naɗin Manyan Sakatarori guda 19 don cike guraben aiki da ake da su a Ma’aikatun Gwamnatin Jihar da kuma ƙarfafa harkokin gudanarwa don samar da ayyuka masu inganci ga jama’a. Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jiha, Farfesa Mu’azu Shehu, wanda ya sanar da amincewar Gwamnan, yace naɗin ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i
Published: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i
Published: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’iPublished: August 11, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Arewa maso Gabashin Najeriya (NEDC) ta ƙaddamar da shirin “Pads to Prosperity – Community Pad-Making Enterprise Programme” na matakin gwaji a Jihar Gombe, da nufin inganta lafiyar mata a lokacin haila, ƙarfafa mata da ’yan mata, tare da samar da sana’o’i masu ɗorewa a cikin al’umma. An gudanar da shirin ne da tallafin…

Ci Gaba Da Karatu “NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15m
Published: August 10, 2026 at 9:42 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 10, 2026 By Bala Hassan No Comments on Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15m
Published: August 10, 2026 at 9:42 PM | By: Bala Hassan
Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15mPublished: August 10, 2026 at 9:42 PM | By: Bala Hassan

Newcastle na Dab da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg daga Marseille kan €15m Rahotanni na baya-bayan nan sun ce Pierre-Emile Højbjerg na daf da barin Marseille zuwa Newcastle United, yayin da kungiyoyin biyu ke gab da cimma yarjejeniyar da ta kai kusan €15m. Sai dai sabbin rahotanni na ranar Litinin sun nuna cewa duk da kusantar…

Ci Gaba Da Karatu “Newcastle Na Dab Da Kammala Yarjejeniyar Daukar Højbjerg Daga Marseille Kan €15m” »

Wasanni

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe
Published: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe
Published: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin GombePublished: August 9, 2026 at 10:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoranci taron majalisar haɗin gwiwa kan ayyukan ci gaban jihar, wanda shi ne karo na takwas, domin duba yadda ake tsara da aiwatar da ayyukan raya jihar cikin tsari da inganci. Taron, wanda shi ne na farko tun bayan kafa ƙananan hukumomin ci gaba guda 13 (LCDAs), ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya Ya Amince Da Gyaran Fadar Sarkin Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 11 12 13 … 175 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Afrika
  • An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026 Afrika
  • An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu Afrika
  • Barcelona na hangen Enrique Ko Arteta Wasanni
  • Gwamnatin Shugaba Trump Tana Cigaba Da Janye Jakadunta Zuwa Gida Amurka
  • Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano! Najeriya
  • Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi Afrika
  • Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.