Osun: Adeleke Ya Doke Oyebamiji, Ya Ci Gaba Da Rike Kujerar Gwamna
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC, ta ayyana Gwamna Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar. Adeleke, wanda ya samu damar yin wa’adi na biyu, ya doke babban abokin hamayyarsa, Bola Oyebamiji na jam’iyyar APC. Jami’in tattara sakamakon zaɓen, Joshua Ogunwole, ne ya sanar…
Ci Gaba Da Karatu “Osun: Adeleke Ya Doke Oyebamiji, Ya Ci Gaba Da Rike Kujerar Gwamna” »

