Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika
Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo Nishadi
Tsohon Shugaban Kasa Obasanjo Ya Ziyarci IBB Siyasa
Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba Afrika
Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba Wasanni
Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe Kiwon Lafiya

Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga Adeleke
Published: August 18, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga Adeleke
Published: August 18, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga AdelekePublished: August 18, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Masanin Harkokin siyasa a Najeriya kuma Mai sharhi akan al’amuran yau da kullum Ferfesa Rufai Ahmed Alkali:- Zaben gwamnan jihar Osun da aka gudanar a makon da ya gabata ya zo ya wuce, amma sakamakonsa ya bar baya da ƙura, inda ya haifar da muhawara da ce-ce-ku-ce tsakanin ’yan siyasa, kafafen yaɗa labarai, musamman…

Ci Gaba Da Karatu “Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga Adeleke” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

NFF, Ta Umarci Tawagar Masu Horas Da Super Falcons Su Sauka Daga Bakin Aiki Nan Take
Published: August 17, 2026 at 8:06 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 17, 2026 By Bala Hassan No Comments on NFF, Ta Umarci Tawagar Masu Horas Da Super Falcons Su Sauka Daga Bakin Aiki Nan Take
Published: August 17, 2026 at 8:06 PM | By: Bala Hassan
NFF, Ta Umarci Tawagar Masu Horas Da Super Falcons  Su Sauka Daga Bakin Aiki Nan TakePublished: August 17, 2026 at 8:06 PM | By: Bala Hassan

NFF TA UMARNI KOCI NA SUPER FALCONS SU SAUƘA DAGA AIKI Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya, NFF, ta umarci tawagar masu horas da Super Falcons da su sauka daga bakin aiki nan take, biyo bayan rashin gamsasshen sakamakon da ƙungiyar ta samu a gasar WAFCON ta 2026. Super Falcons, wadda ta shiga gasar a matsayin…

Ci Gaba Da Karatu “NFF, Ta Umarci Tawagar Masu Horas Da Super Falcons Su Sauka Daga Bakin Aiki Nan Take” »

Wasanni

Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan Yi
Published: August 17, 2026 at 5:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan Yi
Published: August 17, 2026 at 5:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan YiPublished: August 17, 2026 at 5:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya buƙaci shugabannin HBM Nigeria PLC, sabbin masu mallakar Kamfanin Ashaka Cement, da su daidaita shirin faɗaɗa samar da siminti da ƙara himma wajen kula da jin daɗin al’ummomin da ke karɓar bakuncin kamfanin da kuma kare muhalli. Gwamna Inuwa Yahaya ya yi wannan kira ne a lokacin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Gombe Ya Ƙarfafa Wa Sabbin Masu Ashaka Cement Gwiwar Samar Da Ayyukan Yi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Kamaru Ta Lallasa Malawi 3-0, Ta Lashe Kofin WAFCON Na Farko A Tarihi
Published: August 17, 2026 at 10:07 AM | By: Bala Hassan

Posted on August 17, 2026 By Bala Hassan No Comments on Kamaru Ta Lallasa Malawi 3-0, Ta Lashe Kofin WAFCON Na Farko A Tarihi
Published: August 17, 2026 at 10:07 AM | By: Bala Hassan
Kamaru Ta Lallasa Malawi 3-0, Ta Lashe Kofin WAFCON Na Farko A TarihiPublished: August 17, 2026 at 10:07 AM | By: Bala Hassan

Kamaru Ta Lallasa Malawi 3-0, Ta Lashe Kofin WAFCON Na Farko a Tarihi Ƙungiyar mata ta Kamaru ta lashe gasar cin kofin Afrika ta mata, WAFCON, a karon farko a tarihinta, bayan ta lallasa Malawi da ci 3-0 a wasan ƙarshe da aka gudanar a Rabat, babban birnin Morocco. Marie Ngah Manga ce ta fara…

Ci Gaba Da Karatu “Kamaru Ta Lallasa Malawi 3-0, Ta Lashe Kofin WAFCON Na Farko A Tarihi” »

Wasanni

Amy Hunt Ta Zama Sabuwar Tauraruwar Wasannin Guje-guje Ta Birtaniya
Published: August 17, 2026 at 9:39 AM | By: Bala Hassan

Posted on August 17, 2026 By Bala Hassan No Comments on Amy Hunt Ta Zama Sabuwar Tauraruwar Wasannin Guje-guje Ta Birtaniya
Published: August 17, 2026 at 9:39 AM | By: Bala Hassan
Amy Hunt Ta Zama Sabuwar Tauraruwar Wasannin Guje-guje Ta BirtaniyaPublished: August 17, 2026 at 9:39 AM | By: Bala Hassan

Amy Hunt Ta Zama Sabuwar Tauraruwar Wasannin Guje-guje ta Birtaniya Birtaniya na da sabuwar tauraruwa a fagen wasannin guje-guje da tsalle-tsalle, bayan Amy Hunt ta lashe lambobin yabo na zinare guda huɗu a gasar European Athletics Championships da ke gudana. Hunt ta ƙara tabbatar da matsayinta a matsayin ɗaya daga cikin ’yan wasan da ake…

Ci Gaba Da Karatu “Amy Hunt Ta Zama Sabuwar Tauraruwar Wasannin Guje-guje Ta Birtaniya” »

Wasanni

GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha
Published: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha
Published: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar FasahaPublished: August 17, 2026 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar GoHealth ta ƙaddamar da tsarin kula da masu cin gajiyar inshorar lafiya ta hanyar fasaha tare da yin kira da a ƙara haɗin gwiwa tsakanin sassan asibitoci. Hukumar Kula da Shirin Inshorar Lafiya na Masu Bayar da Gudunmawa ta jihar Gombe a Najeriya GoHealth, ta kammala horo na musamman na tsawon kwanaki biyu ga…

Ci Gaba Da Karatu “GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026
Published: August 16, 2026 at 9:14 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 16, 2026 By Bala Hassan No Comments on Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026
Published: August 16, 2026 at 9:14 PM | By: Bala Hassan
Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026Published: August 16, 2026 at 9:14 PM | By: Bala Hassan

Ƙungiyar Kwallon Kafa Na Nasarawa United da ke Tarayyar Najeriya Ta Kai Wasan Kusa da na Ƙarshe Bayan Ta Doke Katsina United a Bugun Fenariti Nasarawa United ta samu gurbin zuwa wasan kusa da na ƙarshe na gasar **Gusau/Ahlan Pre season Tournament ** ta bana, bayan ta doke mai masaukin baki Katsina United da ci 4-3…

Ci Gaba Da Karatu “Nasarawa United Ta Kai Wasan Kusa da Ƙarshe Na Gasar Gusau/Ahlan 2026” »

Wasanni

Arsenal Ta Doke Manchester City 3-0, Ta Ɗauki Kofin Community Shield
Published: August 16, 2026 at 7:04 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 16, 2026 By Bala Hassan No Comments on Arsenal Ta Doke Manchester City 3-0, Ta Ɗauki Kofin Community Shield
Published: August 16, 2026 at 7:04 PM | By: Bala Hassan
Arsenal Ta Doke Manchester City 3-0, Ta Ɗauki Kofin Community ShieldPublished: August 16, 2026 at 7:04 PM | By: Bala Hassan

Arsenal Ta Doke Manchester City 3-0, Ta Ɗauki Kofin Community Shield Arsenal ta fara kakar wasan ƙwallon ƙafa ta Ingila ta 2026/27 da gagarumar nasara, bayan ta doke Manchester City da ci 3-0 a wasan Community Shield da aka gudanar a filin Principality Stadium da ke Cardiff ranar Lahadi. Riccardo Calafiori ne ya fara jefa…

Ci Gaba Da Karatu “Arsenal Ta Doke Manchester City 3-0, Ta Ɗauki Kofin Community Shield” »

Wasanni

Ɗan Jaridar Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Najeriya Kan Rashin Ingantattun Filayen Wasanni
Published: August 16, 2026 at 4:27 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 16, 2026 By Bala Hassan No Comments on Ɗan Jaridar Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Najeriya Kan Rashin Ingantattun Filayen Wasanni
Published: August 16, 2026 at 4:27 PM | By: Bala Hassan
Ɗan Jaridar Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Najeriya Kan Rashin Ingantattun Filayen WasanniPublished: August 16, 2026 at 4:27 PM | By: Bala Hassan

Ɗan Jaridar Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Najeriya Kan Rashin Ingantattun Filayen Wasanni Wani ƙwararren ɗan jaridar Amurka, Thomas Smith, ya nuna damuwa kan halin da kayayyakin more rayuwa na ƙwallon ƙafa suke ciki a Najeriya, musamman rashin manyan filayen wasa da cibiyoyin horaswa na zamani waɗanda za su iya karɓar manyan gasannin ƙasa da ƙasa….

Ci Gaba Da Karatu “Ɗan Jaridar Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Najeriya Kan Rashin Ingantattun Filayen Wasanni” »

Wasanni

Real Madrid Ta Sauya Tsarin Gabatar Da Mourinho Da Sabbin ’Yan Wasanta A Santiago Bernabéu
Published: August 16, 2026 at 3:54 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 16, 2026 By Bala Hassan No Comments on Real Madrid Ta Sauya Tsarin Gabatar Da Mourinho Da Sabbin ’Yan Wasanta A Santiago Bernabéu
Published: August 16, 2026 at 3:54 PM | By: Bala Hassan
Real Madrid Ta Sauya Tsarin Gabatar Da Mourinho Da Sabbin ’Yan Wasanta A Santiago BernabéuPublished: August 16, 2026 at 3:54 PM | By: Bala Hassan

Real Madrid Ta Sauya Tsarin Gabatar da Mourinho da Sabbin ’Yan Wasanta a Santiago Bernabéu Ƙungiyar Real Madrid ta sauya tsarin da ta shirya na gabatar da sabon kocinta José Mourinho da sabbin ’yan wasa shida da ta ɗauka a kasuwar musayar ’yan wasa ta bazara. Rahotanni sun ce tun farko ƙungiyar ta shirya gudanar…

Ci Gaba Da Karatu “Real Madrid Ta Sauya Tsarin Gabatar Da Mourinho Da Sabbin ’Yan Wasanta A Santiago Bernabéu” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 9 10 11 … 175 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo Nishadi
  • Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna Afrika
  • Hukumar IMF Tana Naziri Domin Kara Bada Lamuni Ga Kasar Zambiya Afrika
  • Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka Afrika
  • Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi Afrika
  • Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.