Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya Afrika
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini Afrika
  • Kebbi Ta Ce Sama Sa Maniyyata 3,000 Ne Suka Biya Naira Biliyan 21.5 Na Kujerun Hajji Afrika
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
Hukumar MDD Tace Wadanda Suka Mutu A Harin Sudan Sun Haura 70 Afrika
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Wajen Hakar Ma’adanai Dake Jihar Filato Najeriya
Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna Afrika
Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel Afrika
Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya Amurka

Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi
Published: December 19, 2025 at 5:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi
Published: December 19, 2025 at 5:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025
Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan HukumomiPublished: December 19, 2025 at 5:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Shugaban Najeriya Bola Tinubu a ranar Alhamis ya ƙara jaddada ƙudurin sa na kafa ’yan sandan jihohi, inda ya bayyana cewa ya ba wa Amurka da abokan hulɗan Turai tabbacin cewa zai aiwatar da tsarin ’yan sandan jihohi a Najeriya. Ya jaddada cewa dole ne a kafa ’yan sandan jihohi “ba tare da ja da…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi” »

Najeriya

Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya
Published: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya
Published: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025
Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin NajeriyaPublished: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025

Abuja- Jami’ar kula da dakin yara ta babban asibitin Maraba a jihar Nasarawa NAS Rita Danjuma ta ce yaran talakawa wato jarirai na shiga wani hali in rashin lafiya ya same su don rashin kudin saya mu su magani. Likitar ta ce wani lokacin duk kokarin da su ke yi lamarin ya kan gagara don…

Ci Gaba Da Karatu “Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya” »

Kiwon Lafiya

Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya
Published: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya
Published: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar DuniyaPublished: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin Jihar Adamawa aa amince da naira Biliyan 583.3 a matsayin kasafin kuɗi na shekarar 2026. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri, da majalisar shi ta amince da tsarin kasafin kuɗi na naira biliyan 583,331,380,496, a 2026, wanda aka yi wa take da “Kasafin Ci Gaba Mai Ɗorewa da Sabuntawa”. Kasafin ya tanadi naira biliyan 209.64 (kashi…

Ci Gaba Da Karatu “Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya” »

Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati
Published: December 18, 2025 at 10:56 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 19, 2025

Posted on December 18, 2025December 19, 2025 By Bala Hassan No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati
Published: December 18, 2025 at 10:56 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 19, 2025
Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar GwamnatiPublished: December 18, 2025 at 10:56 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 19, 2025

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakai don farfaɗo da Maɗaba’ar Gwamnati da aka yi watsi da ita, bayan shekaru ana tafka asara. Gwamnatin Tarayyar Najeriya za ta ɗauki tsauraran matakai domin kawo ƙarshen shekaru na asara da sakaci bayan Ministan yaɗa labarai da wayar da kan al’umah, Alhaji Mohammed Idris, ya kai ziyarar duba Maɗaba’ar Gwamnati…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati” »

Labarai

Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno
Published: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno
Published: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A BornoPublished: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mayakan Boko Haram sun sace sabon mataimakin shugaban karamar hukuma da kansiloli a jihar Borno dake arewacin Najeriya Wasu da ake zargin mambobin kungiyar Boko Haram ne sun sace sabon Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Biu da wasu kansiloli biyu, a kan hanyar Kamuya Buni Yadi, a Jihar Borno. Majiyoyi da ke kusa da iyalansu sun…

Ci Gaba Da Karatu “Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno” »

Tsaro

A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela
Published: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela
Published: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar VenezuelaPublished: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar China ta ce tana adawa da matakin nuna fin karfi, bayan Amurka ta bada umurnin tare dukkan jiragen ruwan jigilar mai da aka kafa ma takunkumi wadanda ke kokarin zuwa ko fitowa daga kasar venezuela mai arzikin man fetur. China ita ce ta fi kowace kasa sayen danyen man kasar Venezuela, inda a wannan…

Ci Gaba Da Karatu “A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela” »

Amurka

Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku
Published: December 18, 2025 at 8:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku
Published: December 18, 2025 at 8:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A KurkukuPublished: December 18, 2025 at 8:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotun soja a kasar Rasha ta yanke hukumcin daurin shekaru 22 a gidan kurkuku a kan wani dan kasar Belarus wanda hukumar tsaron cikin gida ta Rasha ta ce ya kai harin bam a kan wasu jiragen kasar biyu a yankin Siberiya, bisa umurnin hukumar leken asirin kasar Ukraine. Ofishin gabatar da kararraki ta…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku” »

Labarai

Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma
Published: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma
Published: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta YammaPublished: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Danyen man fetur dake fitowa daga Afirka ta Yamma yana yin kwantai a kasuwannin mai na duniya, yayin da dillalai suke neman masu sayen man da za a yi lodi daga 26 ga watan nan na Disamba har zuwa watan janairu. Dillalai da masana a wannan fannin sunce yawan danyen man fetur na Najeriya da…

Ci Gaba Da Karatu “Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma” »

Afrika

Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa
Published: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa
Published: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu AmurkawaPublished: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta yi tur da tsare wasu jami’an ta da kasar Afirka ta Kudu ta yi, wadanda aka ce su na aikin ba da tallafi ga turawan Afirka ta kudu jinsin Afrikaner. Wani jami’in hukumar kula da shige da ficen baki ta Amurka ya fadawa kamfanin dillancin labaran reuters cewa an tsare wasu jami’an hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa” »

Amurka

Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11
Published: December 18, 2025 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11
Published: December 18, 2025 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11Published: December 18, 2025 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Burkina Faso ta saki mayakan Najeriya su 11 wadanda ta tsare fiye da mako guda da ya shige, a bayan da jirginsu yayi saukar gaggawa. Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar, ya fada ranar alhamis cikin wata sanarwa ta kafar X cewa an warware batun matuka jirgin saman yakin Najeriya da mutanen dake cikin jirgin…

Ci Gaba Da Karatu “Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 141 142 143 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Rundunar ’Yan Sandan Gombe Ta Raba Makuden Kudade Ga Iyalan Jami’an Da Suka Rasu
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya
  • Gabanin Zaɓe: Jam’iyyun Siyasa Sun Ƙuduri Aniyar Kare Zaman Lafiyar Jihar Gombe
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi Labarai
  • An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari Labarai
  • Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro. Najeriya
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma Labarai
  • Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri Afrika
  • Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China Kimiya
  • Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.