Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya Afrika
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini Afrika
  • Kebbi Ta Ce Sama Sa Maniyyata 3,000 Ne Suka Biya Naira Biliyan 21.5 Na Kujerun Hajji Afrika
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa Afrika
Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade Labarai
An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe Afrika
Amurka Na Shirin Kauracewa Taron Kungiyar Kasashen G20 Afrika

Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka
Published: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka
Published: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga AmurkaPublished: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin Amurka ta yi wani garon bawul ta samun visa ga ‘yan Najeriya a wasu rukuni na visa kasara, a cewar Fadar Shugaban Amurkan, Gwamnatin Donald Trump ta kakabawa ‘yan Najeriya masu niyyar kawo ziyara Amurka takunkumi na hana su shiga kasar, inda ta ce bata samun issassun, kuma gamsassun bayanai daga masu bincike kan…

Ci Gaba Da Karatu “Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2026
Published: December 19, 2025 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2026
Published: December 19, 2025 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2026Published: December 19, 2025 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gabatar wa Majalisar Tarayya da daftarin kasafin kuɗin shekarar 2026 wanda ya kai jimillar Naira tiriliyan 58.47, a matsayin wani muhimmin mataki na ci gaba da aiwatar da tsare-tsaren farfaɗo da tattalin arziƙin ƙasa. A cikin kasafin, an ware wa ɓangaren tsaro Naira tiriliyan 5.41, lamarin da ke nuna…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Gabatar da Kasafin Kuɗin 2026” »

Najeriya

Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu
Published: December 19, 2025 at 2:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu
Published: December 19, 2025 at 2:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar InuguPublished: December 19, 2025 at 2:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Al’ummar Arewa a Jihar Inugu na ci gaba da yin sam-barka tare da bayyana farin ciki da bude sabon gidan damben gargajiya da aka yi a Inugu babban birnin jihar bayan shafe shekaru da wasan ya dauke. Mai gidan damben Cif Emeka Nnolim, wani dan kabilar Igbo ya ce, “Wannan hanya ce ta hada kawunan…

Ci Gaba Da Karatu “Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu” »

Wasanni

‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston
Published: December 19, 2025 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston
Published: December 19, 2025 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT BostonPublished: December 19, 2025 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yan sanda sun ayyana mutumin da ake zargi da bude wuta a jami’ar Brown ranar Asabar data shige, haka nan suna zargin akwai nasaba tsakanin hari a jami’ar, da kuma kisan wani babban malami a makarantar MIT a Boston, kwanaki biyu bayan hari da aka kai a jami’ar ta Brown, kamar wani wanda ya san…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston” »

Amurka

Akwai Doka Mai Tsanani Wajen Mallakar Bindiga A Kasashen Yammacin Turai
Published: December 19, 2025 at 1:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Doka Mai Tsanani Wajen Mallakar Bindiga A Kasashen Yammacin Turai
Published: December 19, 2025 at 1:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Doka Mai Tsanani Wajen Mallakar Bindiga A Kasashen Yammacin TuraiPublished: December 19, 2025 at 1:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kasar Australia shekaru 30 da suka wuce da wani dan bindiga ya kashe mutane 35, babu wata wata shugabannin kasar suka kafa dokar mallakar bindiga mafi tsauri a kasashe dake yammacin turai, amma yanzu bayan harin da aka kai kan masu bikin addini yahudawa ya kashe mutane 15, an kasa samun matsaya kan mataki…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Doka Mai Tsanani Wajen Mallakar Bindiga A Kasashen Yammacin Turai” »

Labarai

Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok
Published: December 19, 2025 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok
Published: December 19, 2025 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-TokPublished: December 19, 2025 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin ByteDance na China, da yake mallakar Tik-Tok ya sanya hanu kan yarjejeniyr sayarda fiye da kashi 80 cikin dari na kadarorin Tik-Tok a Amurka zuwa ga masu zuba jari a Amurka dana ketare, domin kaucewa haramtawa kamfanin gudanarda ayyukansa a Amurka, kamar yadda shugaban kamfanin Shou Zi Chew ya shaidawa ma’aikatan kamfanin jiya Alhamis….

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok” »

Amurka

Kamfanin Hakar Ma’adanai Na Kasar Kanada Ya Cigaban Da Aikinsa
Published: December 19, 2025 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Hakar Ma’adanai Na Kasar Kanada Ya Cigaban Da Aikinsa
Published: December 19, 2025 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Hakar Ma’adanai Na Kasar Kanada Ya Cigaban Da AikinsaPublished: December 19, 2025 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin hakar ma’adinai na kasar Canada mai suna Barrick, a hukumance ya fara ci gaba da aikin hakar ma’adinai, kamar yadda wata kasida daga kamfanin, da kamfanin dillancin labarai ta Reuters ya bayyana. Kamar yadda bayani da daraktan ayyuka na kamfanin mai kula da shiyyar Afirka da gabas da ta tsakiya Sebastian Bock ya aika,…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Hakar Ma’adanai Na Kasar Kanada Ya Cigaban Da Aikinsa” »

Labarai

Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo
Published: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo
Published: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025
Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da KwazoPublished: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Tsirarun farar fata daga Afirka ta kudu da suke shirin zuwa Amurka a zaman ‘yan gudun hijira, cikin bayanan da za’a basu idan suka iso, zai hada da tarihin rayuwar shugaban Amurka na yanzu Donald Trump, domin yara ‘yan shekaru 8-12, wannan yana daga cikin shawarwari da aka bayar makon jiya a sakonnin email, da…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo” »

Amurka

Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan
Published: December 19, 2025 at 11:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan
Published: December 19, 2025 at 11:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A SudanPublished: December 19, 2025 at 11:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis, ofishin MDD mai kula da hakkin Bil’adama ya fitar da rahoto dake cewa an kashe fiye da farar hula 1000 lokacin da wata kungiyar mayakan wucin gadi a Sudan, da da karunta suka kwace iko a wani sansanin ‘yan gudun hijira a yankin Darfur cikin watan afrilun bana, kashi uku cikin wadanda aka…

Ci Gaba Da Karatu “Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan” »

Labarai

Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu
Published: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu
Published: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta HaihuPublished: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Rahotanni daga Jihar Nejan Najeriya na nuna cewa wata mace daga cikin mutane 17 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ta tutu a hannun ‘yanfashin dajin. Tun a ranar 1/8/2025 ‘yanbindigar suka kutsa garin Ibeto a karamar Hukumar Magama suka kwashe mutane goma sha bakwai 14 daga cikin su matane sai kuma maza…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 140 141 142 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Rundunar ’Yan Sandan Gombe Ta Raba Makuden Kudade Ga Iyalan Jami’an Da Suka Rasu
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya
  • Gabanin Zaɓe: Jam’iyyun Siyasa Sun Ƙuduri Aniyar Kare Zaman Lafiyar Jihar Gombe
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Bukaci Sabbin Shugabanni Su Yi Jagoranci Nagari da Inganta Ayyukan Jama’a Labarai
  • Dr. Zainab Gwamna Ta Hada Mata Fiye Da 6,000 Domin Haɗin Kai Da Ci Gaba A Gombe Najeriya
  • ‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi Hatsari Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai Labarai
  • Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya Afrika
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.