Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya Afrika
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini Afrika
  • Kebbi Ta Ce Sama Sa Maniyyata 3,000 Ne Suka Biya Naira Biliyan 21.5 Na Kujerun Hajji Afrika
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
Muhawara Mai Zafi Tsakanin APC da ADC Shirye-Shirye
Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu Wakilai Amurka
Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15 Amurka
Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau Wasanni
Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC
Published: December 18, 2025 at 5:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC
Published: December 18, 2025 at 5:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERCPublished: December 18, 2025 at 5:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya tabbatar da naɗin shugabannin Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa (NERC) Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake naɗa sabon kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa (NERC), biyo bayan tabbatar da su da Majalisar Dattawa ta yi a ranar 16 ga Disamba. A cikin sanarwar…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC” »

Najeriya

Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya
Published: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya
Published: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin NajeriyaPublished: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ganin yadda rabuwar kawunan al-uma da banbance banbance awarewacin Najeriya ke kara rura wutar matsalar tsaro ya sa kungiyoyin yankin hada wata sabuwar kungiyar sulhu da sasanta juna domin hada kan al-umar yankin da nufin magance matsalolin tsaro da tattalin arziki da riki tsakin al-umomin yankin baki daya. Sabuwar kungiyar sulhu da hada kawunan al-uma…

Ci Gaba Da Karatu “Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya” »

Labarai

Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba
Published: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 18, 2025 By Bala Hassan No Comments on Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba
Published: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan
Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu CancantabaPublished: December 18, 2025 at 10:22 AM | By: Bala Hassan

Najeriya ta yi zargin cewa Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta sanya ‘yan wasa marasa cancanta a gasar cin kofin duniya Najeriya ta mika takardar koke ga FIFA tana zargin Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta sanya ‘yan wasa da basu cancantaba a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta Afirka a shekara mai zuwa, in ji…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC
Published: December 18, 2025 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 18, 2025

Posted on December 18, 2025December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC
Published: December 18, 2025 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 18, 2025
Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADCPublished: December 18, 2025 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 18, 2025

Ɗan takarar gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Muhammad Jibrin Barde, ya fice daga PDP zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) gabanin zaɓen 2027. Dan Barde ya bayyana hakan a daren ranar Talata a gidansa, inda ya nuna katin zamowa mamba na ADC, yana mai cewa ya dawo ne domin sabunta rajistar…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC” »

Siyasa

FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca
Published: December 18, 2025 at 9:05 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 18, 2025 By Bala Hassan No Comments on FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca
Published: December 18, 2025 at 9:05 AM | By: Bala Hassan
FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kacaPublished: December 18, 2025 at 9:05 AM | By: Bala Hassan

‘Amfani da ‘Yan Wasan Da Ba Su Cancanta Ba: FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca, Ta Sanar Da kwace mata Nasara a wasanni Uku Saboda Laifinsu  Hukumomin kwallon kafa na duniya sun ce a ranar Laraba, FIFA ta hukunta Malaysia da shan kaye a wasanni uku inda kowani wasan ya nuna an sha su 3-0…

Ci Gaba Da Karatu “FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca” »

Wasanni

Najeriya Ta Kai Wasan Kusa Da Na Karshe A Wasan Dambe Na Matasan Afirka
Published: December 18, 2025 at 8:09 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 18, 2025 By Bala Hassan No Comments on Najeriya Ta Kai Wasan Kusa Da Na Karshe A Wasan Dambe Na Matasan Afirka
Published: December 18, 2025 at 8:09 AM | By: Bala Hassan
Najeriya Ta Kai Wasan Kusa Da Na Karshe A Wasan Dambe Na Matasan AfirkaPublished: December 18, 2025 at 8:09 AM | By: Bala Hassan

Wasannin Matasan Afirka karo na 4: Abijuwon Furuk Olalekan na Najeriya ya shiga zagaye na daf da karshe a bangaren dambe zamani, ajin masu nauyi Najeriya ta sake samun wani gagarumin ci gaba a Wasannin Matasan Afirka karo na 4, da kasar Angola ta karbi bakunci, yayin da dan damben ta na zamani mai nauyin…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Ta Kai Wasan Kusa Da Na Karshe A Wasan Dambe Na Matasan Afirka” »

Wasanni

Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare
Published: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare
Published: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka TsarePublished: December 18, 2025 at 7:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Burkina Faso ta saki jami’an Rundunar Sojin Sama ta Najeriya 11 da aka tsare. Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da sakin wani jirgin saman Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) da kuma jami’ansa 11 da aka tsare a ƙasar Burkina Faso, bayan da jirgin ya yi saukar gaggawa. Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Waje,…

Ci Gaba Da Karatu “Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare” »

Tsaro

Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya
Published: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya
Published: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar TunisiyaPublished: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magoya bayan shugaba Kais Saied na Tunisia sun yi gangami a babban birnin kasar ranar Laraba, inda suke kiran ‘yan adawa da maciya amana, biyo bayan zanga-zanga da aka yi ta yi a tituna a makonnin baya bayannan da ke nuni da karin tsami a banbance banbancen siyasa. Wannan gangami na ‘yan adawar siyasa, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya” »

Afrika, Labarai

Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin Gwal
Published: December 18, 2025 at 6:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin Gwal
Published: December 18, 2025 at 6:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin GwalPublished: December 18, 2025 at 6:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A karon farko, kudaden shiga da ake samu daga wasu ma’adanai ya zarce na diamond a Namibia, a cewar sashen hakar ma’adanai ta kasar, a inda hauhawar farashin gwal da na uranium suka kara ingiza kudaden da ake samu. A da diamond ke bada babbar gudummawa wajen cika asusun kasar da kudi, inda ya kai…

Ci Gaba Da Karatu “Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin Gwal” »

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai
Published: December 18, 2025 at 6:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai
Published: December 18, 2025 at 6:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun MaiPublished: December 18, 2025 at 6:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Nigeria, Bola Tinubu, ya turawa majalisar dattijai sunayen mutane biyu da zasu shugabanci sashen lura da alabarkatun man fetur na kasar, don tantancewa, bayan da shugabbannin baya suka yi murabus, biyo bayan dambarwar da aka tafka tsakanin wani sashe da attajri Alhaji Aliko Dangote. Tinubu ya fidda sabbin mutanen ne bayan da Gbenga Komolafe,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai” »

Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 142 143 144 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Rundunar ’Yan Sandan Gombe Ta Raba Makuden Kudade Ga Iyalan Jami’an Da Suka Rasu
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya
  • Gabanin Zaɓe: Jam’iyyun Siyasa Sun Ƙuduri Aniyar Kare Zaman Lafiyar Jihar Gombe
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe Labarai
  • Kasar Gabon Ta Nemi Tallafin Asusun Bada Lamuni Na IMF Afrika
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
  • Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka
  • Yau Litinin Ake Cigaba Da Shari’ar Najib Zarak Labarai
  • Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane Labarai
  • An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar Polo Wasanni
  • Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.