Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika
Hamas Ta Kwance Damara Afrika
Tsohuwar Jarumar Kannywood Wasila Ismail Ta Rasu Afrika
Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari Tsaro
Kasar Saudiya Zata Cika Azumi Talatin Kimiya
Gwamnatin Gombe Zata Inganta Samar Da Wuta Wajen Amfani Da Hasken Rana Kimiya

Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza
Published: November 16, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza
Published: November 16, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A GazaPublished: November 16, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ruwan sama mai yawa na farko na hunturun bana, ya jefa mutanen dake zaune a cikin tantuna na sansanin Muwasi a zirin Gaza, cikin yanayin damuwa, yayin da suke kokarin neman hanyoyin magance ambaliyar ruwa mai tsananin sanyi da kuma rashin muhalli a bayan da aka shafe shekaru biyu ana yaki. Mazauna sansanin sun yi…

Ci Gaba Da Karatu “Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza” »

Labarai

Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai
Published: November 16, 2025 at 12:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai
Published: November 16, 2025 at 12:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da MaiPublished: November 16, 2025 at 12:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kasar Iran ta tabbatar a yau Asabar cewa dakarunta na juyin juya hali sun damke wani jirgin tanka da suka ce ya keta dokoki, wanda ke dauke da fetur a cikin tekun Gulf, wanda aka ce ya doshi kasar Singapore. A jiya jumma’a ne jami’an Amurka da majiyoyin tsaron zirga zirgar jiragen ruwa suka ce…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai” »

Labarai

‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye Suke
Published: November 16, 2025 at 12:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye Suke
Published: November 16, 2025 at 12:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye SukePublished: November 16, 2025 at 12:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Za’a buga wasan karshe tsakanin tawagar Super Eagles ta Najeriya da Leopards ta Jamhuriyar DR Congo. Super Eagles ta Najeriya za su fafata da Leopards DR Congo a ranar Lahadi a wani wasa mai cike da kalubale, inda ake sa ran Afirka za ta fafata a wasan share fage na gasar cin kofin duniya ta…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye Suke” »

Wasanni

Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.15.2025
Published: November 15, 2025 at 11:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 16, 2025

Posted on November 15, 2025November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.15.2025
Published: November 15, 2025 at 11:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 16, 2025
Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.15.2025Published: November 15, 2025 at 11:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 16, 2025

A kowace rana da karfe 9:30 na dare agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 8:30 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025
Published: November 15, 2025 at 5:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 16, 2025

Posted on November 15, 2025November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025
Published: November 15, 2025 at 5:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 16, 2025
Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025Published: November 15, 2025 at 5:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 16, 2025

Wannan shirin na yau wanda aka kaddamar da gidan Rediyon “Amurka Ke Magana.” A kowace rana da karfe 6:00 na safe agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 5:00 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku…

Ci Gaba Da Karatu “Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025” »

Rediyo

Hukumar ICPC Ta Kwato Makudan Kudade
Published: November 13, 2025 at 11:57 PM | By: admin | Updated: November 15, 2025

Posted on November 13, 2025November 15, 2025 By admin No Comments on Hukumar ICPC Ta Kwato Makudan Kudade
Published: November 13, 2025 at 11:57 PM | By: admin | Updated: November 15, 2025
https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/11/NIGERIA-AND-SIERRA-LEONE-AS-ICPC-REVIEWES-ANNUAL-PERFORMANCE.mp3
Rediyo

Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro
Published: November 13, 2025 at 11:56 PM | By: admin | Updated: November 15, 2025

Posted on November 13, 2025November 15, 2025 By admin No Comments on Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro
Published: November 13, 2025 at 11:56 PM | By: admin | Updated: November 15, 2025
https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/11/5-MOST-MALARIA-ENDEMIC-COUNTRIES-.mp3
Rediyo

Tattalin Arzikin Najeriya Ya Karu A Karshen 2024
Published: November 13, 2025 at 11:54 PM | By: admin | Updated: November 15, 2025

Posted on November 13, 2025November 15, 2025 By admin No Comments on Tattalin Arzikin Najeriya Ya Karu A Karshen 2024
Published: November 13, 2025 at 11:54 PM | By: admin | Updated: November 15, 2025
https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/11/NIGERIAS-GDP-GREW-IN-THE-LASTQUARTER-OF-2024.mp3
Rediyo

IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12
Published: November 13, 2025 at 11:49 PM | By: admin | Updated: November 15, 2025

Posted on November 13, 2025November 15, 2025 By admin No Comments on IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12
Published: November 13, 2025 at 11:49 PM | By: admin | Updated: November 15, 2025
https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/11/IBB-CONFIRMS-ABIOLA-AS-WINNER-OF-JUNE-12-ELECTION.mp3
Rediyo

Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993
Published: October 19, 2025 at 3:12 AM | By: Newsdesk | Updated: November 16, 2025

Posted on October 19, 2025November 16, 2025 By Newsdesk No Comments on Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993
Published: October 19, 2025 at 3:12 AM | By: Newsdesk | Updated: November 16, 2025
Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993Published: October 19, 2025 at 3:12 AM | By: Newsdesk | Updated: November 16, 2025

Tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya ce hakika marigayi Moshood Abiola ya lashe zaben watan Yuni na 1993 wanda gwamnatin sa ta soke. Janar Babangida na magana ne a Abuja wajen taron kaddamar da littafin tarihin rayuwar sa ta aiki mai taken “A journey in service” da asusun gina dakin…

Ci Gaba Da Karatu “Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 167 168 169 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki Afrika
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gidauniyar Jalo Wali Ta Ƙaddamar Da Bada Audugar Mata A Gombe Afrika
  • Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi Afrika
  • Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji Afrika
  • Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.