Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan Yaki Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina Tsaro
Amurka Ta Bada Tabbacin Baiwa Ukraine Tsaron Na Shekaru 15 Amurka
Ana Zargin Cewa ‘Yan Bindiga Biyun Nan Mambobin Kungiyar ISIS Ne Amurka
Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka Amurka
Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Gombe Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan Yaki
Published: January 14, 2026 at 12:16 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 14, 2026 By Bala Hassan No Comments on Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan Yaki
Published: January 14, 2026 at 12:16 AM | By: Bala Hassan
Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan YakiPublished: January 14, 2026 at 12:16 AM | By: Bala Hassan

Amurka ta baiwa Najeriya wasu muhimman kayan yaki, domin taimakawa ayyukan da kasar take yi, kamar yadda rundunar sojin Amurka mai kula da shiyyar Afrika mai lakabin AFRICOM ta fada a yau talata. Wannan kayayyakin yakin suna zuwa ne bayan da Amurka ta kaddamar da hari da ta auna kan mayakan ISIS a yankin arewa…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Baiwa Najeriya Wasu Muhimman Kayan Yaki” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Nigeria Zata Bude Asusun Dala Bilyan Biyu Don Habaka Sashin Makamashi
Published: January 14, 2026 at 12:06 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 14, 2026 By Bala Hassan No Comments on Nigeria Zata Bude Asusun Dala Bilyan Biyu Don Habaka Sashin Makamashi
Published: January 14, 2026 at 12:06 AM | By: Bala Hassan
Nigeria Zata Bude Asusun Dala Bilyan Biyu Don Habaka Sashin MakamashiPublished: January 14, 2026 at 12:06 AM | By: Bala Hassan

Nigeria zata bude asusun dala bilyan biyu, domin samarda kudaden da kasar zata yi amfani da su wajen habaka sashin makamashi da bashi dogaro da mai. Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu wanda ya bayyana haka a ranar talata, yace dokin da masu zuba jari suka nuna wajen sayen hannayen jarin da kasar ta fitar a…

Ci Gaba Da Karatu “Nigeria Zata Bude Asusun Dala Bilyan Biyu Don Habaka Sashin Makamashi” »

Labarai

Paparoma Leo: Zai Kai Ziyara Ƙasar Angola
Published: January 13, 2026 at 11:51 PM | By: Bala Hassan

Posted on January 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on Paparoma Leo: Zai Kai Ziyara Ƙasar Angola
Published: January 13, 2026 at 11:51 PM | By: Bala Hassan
Paparoma Leo: Zai Kai Ziyara Ƙasar AngolaPublished: January 13, 2026 at 11:51 PM | By: Bala Hassan

Paparoma Leo, zai kai ziyara kasar Angola, daya daga cikin ziyarce ziyarcen da Paparoman zai kai kasashen Afirka. Jakadan Vatican a Angola ne ya bayyana haka a ranar Talata, wanda zai kasance ziyara zuwa ga kasashen waje ta farko da Paparman zai yi a wannan sabuwar shekara. Jakadan na Vatican a Angola Archbishop Dubiel, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Paparoma Leo: Zai Kai Ziyara Ƙasar Angola” »

Labarai

Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga
Published: January 13, 2026 at 11:45 PM | By: Bala Hassan

Posted on January 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga
Published: January 13, 2026 at 11:45 PM | By: Bala Hassan
Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga ZangaPublished: January 13, 2026 at 11:45 PM | By: Bala Hassan

Shugaban Amurka Donald Trump yayi kira ga ‘yan kasar Iran su ci gaba da zanga zanga, dauki yana tafe, yayinda shugabanin addinin kasar suke ci gaba da daukan matakan murkushe zanga zanga mafi girma da kasar ta fuskanta cikin shekaru masu yawa. “Yan kishin kasa a Iran, ku ci gaba da zanga zanga, ko kwace…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo
Published: January 13, 2026 at 11:33 PM | By: Bala Hassan

Posted on January 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo
Published: January 13, 2026 at 11:33 PM | By: Bala Hassan
Syria:  Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin AleppoPublished: January 13, 2026 at 11:33 PM | By: Bala Hassan

A Syria, ko Sham, dubban mutane ne suka yi zanga zanga cikin ruwan sama, a arewa maso gabashin kasar, domin nuna rashin amincewar su da korar mayakan kurdawa daga birnin Aleppo a makon jiya, bayan kwanaki da aka yi ana gwabza fada. Tarzomar a Aleppo ta zurfafa rashin fahimtar juna a kasar, da shugabanta na…

Ci Gaba Da Karatu “Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Najeriya Da Dubai Zasu Karbi Bakoncin Taron Zuba Hannayen Jari
Published: January 13, 2026 at 4:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Posted on January 13, 2026January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Dubai Zasu Karbi Bakoncin Taron Zuba Hannayen Jari
Published: January 13, 2026 at 4:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026
Najeriya Da Dubai Zasu Karbi Bakoncin Taron Zuba Hannayen JariPublished: January 13, 2026 at 4:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cewa Najeriya za ta karɓi bakuncin taron Investopia tare da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) a birnin Legas a watan Fabrairu mai zuwa, domin jawo hankalin masu zuba jari daga sassa daban-daban na duniya. Shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne a yayin taron Abu Dhabi Sustainability Week…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Dubai Zasu Karbi Bakoncin Taron Zuba Hannayen Jari” »

Najeriya

Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanci
Published: January 13, 2026 at 4:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 14, 2026

Posted on January 13, 2026January 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanci
Published: January 13, 2026 at 4:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 14, 2026
Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanciPublished: January 13, 2026 at 4:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 14, 2026

Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Bauchi ta yi watsi da zarge-zargen da ake yi wa Gwamna Bala Mohammed da wasu daga cikin mukarrabansa na daukar nauyin ta’addanci, inda suka ce zargin babu tushe kuma yana da manufa ta siyasa. A cikin wata sanarwa da shugaban CAN, Rev. Abraham Dimeus, da Sakataren ƙungiyar, Rev….

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanci” »

Labarai

Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo
Published: January 13, 2026 at 4:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Posted on January 13, 2026January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo
Published: January 13, 2026 at 4:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026
Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma LeoPublished: January 13, 2026 at 4:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Shugabar ‘yan hamayya a Venezuela, Maria Corina Machado, ta gana da Paparoma Leo a fadar Vatican a ranar Litinin, inda daga bisani tace ta roki Paparoma ya sa baki domin hukumomin kasar a Caracas su saki fursinonin siyasa. Fadar Vatican ta tabbatar da ganawar kamar yadda bayanai da take baiwa ga manema labarai ako wace…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo” »

Amurka, Labarai

Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine
Published: January 13, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine
Published: January 13, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen UkrainePublished: January 13, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A safiyar talatan nan, Rasha ta auna hare hare kan manyan biranen ukraine biyu, har mutum daya ya rasa ransa, kamar yadda jami’an kasar ukraine suka fada kuma mutum daya ya rasa ransa sakamakon harin, ya gamu da ajali ne a birnin kharkiv dake arewa maso gabashin kasar. Shugaban kula da harkokin mulki na sojojin…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine” »

Tsaro

An Bude Makarantu A Najeriya
Published: January 13, 2026 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Posted on January 13, 2026January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Bude Makarantu A Najeriya
Published: January 13, 2026 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026
An Bude Makarantu A NajeriyaPublished: January 13, 2026 at 3:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

An fara bude makarantu a fadin wasu sassan arewacin Najeriya ranar Litinin, bayan watanni da rufe makarantun, sakamakon sace daruruwan dalibai a cikin watan Nuwamban bara. Sace sacen daliban a bara ya nuna irin matsalolin tsaro da sashen ilmi yake fuskanta a yankin da yake fama da fitinar kungiyoyi barayi da mayakan sakai dake ikirarin…

Ci Gaba Da Karatu “An Bude Makarantu A Najeriya” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi
  • Kabiru Vice: Najeriya Zata Iya Nasara A Kan Moroko AFCON 2025.
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas
  • An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Samu Nasarar Karbo Karin Yara 130 Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare Tsaro
  • Mala Buni: Zai Jagoranci Kwamitin Sassanci Na Jam’iyar APC Labarai
  • Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025 Wasanni
  • Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai
  • An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar Afrika
  • An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.