Gombe Ta Ƙarfafa Ilimin Almajirai Da Tsangaya Don Rage Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta
Gwamnatin jihar Gombe ta sake jaddada ƙudirin ta na rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta, ta hanyar bullo da dabarun da za su inganta yawan ɗaliban da ke shiga makarantun gwamnati a dukkan matakan karatu. Kwamishiniyar Ilimi ta jihar, Mataimakiyar Farfesa Aishatu Umar Maigari, ta bayyana hakan ne a wani taron tuntubar masu…

