Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa
Lokacin da mataimakin shugaban Amurka JD Vance ya sauka a Islamabad domin shawarwari yau Asabar, da jami’an Iran, hakan zai cika burin shugabannin Iran da suka rage, wadanda su ne suka nemi mataimaki shugaban na Amurka ya jagoranci shawarwarin kawo karshen yakin, kamar yadda majiyoyi da dama wadanda suke da masanaiya dangane da shawarwarin ska…
Ci Gaba Da Karatu “Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa” »

