Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis Afrika
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama Afrika
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara Afrika
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe Afrika
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro Afrika
Wakilan Rasha Da Ukraine Sun Tattauna A Abu Dhabi Ranar Juma’a Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali Shirye-Shirye
FIFA Na Shirin Fadada Babban Na’urar VAR A Gasar Cin Kofin Duniya 2026. Wasanni
Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango Afrika
An Samu Nasarar Karbo Karin Yara 130 Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Published: April 5, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Published: April 5, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A NajeriyaPublished: April 5, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an tsaro a Najeriya suna farautar gungun wasu ‘yan bindiga wadanda suka kama mazauna wasu kauyuka da yawa a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin kasar, kamar yadda ‘yan sanda suka fada, wanda shine wani hari mafi muni na baya bayan nan a yankin. ‘Yan bindigar sun afkawa kauyukan Kurfa Danya, da kurfan Magaji da…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki
Published: April 5, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki
Published: April 5, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar MatukiPublished: April 5, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane biyar sun halaka a Ukraine wasu 19 kuma suka ji rauni sakamakon wani harin da Rasha ta kai da jirgin da bashi da matuki akan wata kasuwa a wani gari dake daf da fagen yakin kasar da Rasha da ake kira Nikopol a ranar Asabar, kamar yadda wata sanarwa daga ofishin babban lauyan gwamnatin…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin IranPublished: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Isra’ila tana shirin ta kai hari kan cibiyoyin makamashin Iran, amma tana dakon Amurka ta daga mata hanu tukuna, kamar yadda wani jami’in tsaro na Isra’ila ya fada a ranar Asabar, ya kara da cewa babu mamaki idan ta fara kai hare haren cikin mako mai zuwa. Wannan furucin yana zuwa ne bayan da shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha
Published: April 4, 2026 at 1:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha
Published: April 4, 2026 at 1:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A RashaPublished: April 4, 2026 at 1:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar juma’a Rahotanni sun nuna cewa wasu manyan tashoshin mai biyu na Rasha da suke wurare da ake kira Ust-Luga da Primorsk ba zasa iya lodin mai domin kaiwa ketare sakamakon jerin hare da Ukraine ta kai mata da jirage da basu da matuka, wadda ya tilastawa matatun man kasar su nemi wasu hanyoyi domin…

Ci Gaba Da Karatu “Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Fara Wata Tattaunawa
Published: April 4, 2026 at 12:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Fara Wata Tattaunawa
Published: April 4, 2026 at 12:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Fara Wata TattaunawaPublished: April 4, 2026 at 12:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka da jamhuriyar demokuradiyyar kwango suna shawarwari domin kasar ta karbi ‘yan wasu kasashe da Amurka ta tusa keyar su, kamar yadda wasu majiyoyi biyu daga bangaren gwamnati suka gayawa kamfanin dilancin labarai na Reuters a Kinshasa, wadda shine irinsa a baya bayan nan da Amurka ta kulla da wasu kasashen Afirka da dama. Shawarwarin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Fara Wata Tattaunawa” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa Matuka
Published: April 4, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa Matuka
Published: April 4, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa MatukaPublished: April 4, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban wani bangaren Libya dake gabashin kasar, Khalifa Haftar, ya sayi jiragen yaki da basu da matuka wadanda alamu suka nuna kiran kasar China ne da kuma Turkiyya, kamar yadda wani bincike da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gano, duk da kudurin MDD wadda ya haramta sayar da makamai ga kasar mai gwamnati biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa Matuka” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz
Published: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026

Posted on April 4, 2026April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz
Published: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026
Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin HormuzPublished: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026

Rahotanni daga hukumomin leken asiri na Amurka a baya bayan nan sunce dawuya Iran ta bude mashigin ruwan Hormuz cikin wani dan karamin lokaci ba, domin kama marar babbar hanyar jigilar makamashi ta duniya, itace kadai madafa da Iran take da ita kan Amurka, kamar yadda majiyoyi uku da suke da masanaiya dangane da batun…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu
Published: April 4, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu
Published: April 4, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka BiyuPublished: April 4, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta harbo jiragen yakin Amurka guda biyu cikin kasar da kuma a yankin Gulf a jiya jumm’a, kamar yadda jami’an Iran da Amurka suka fada, an ceto matuka jiragen su biyu, amma har yanzu ba gano na ukun su, wadda dakarun Iran suke farautarsa. Lamarin ya nuna kasadar da jiragen yakin Amurka da Isra’ila…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka
Published: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka
Published: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin DokaPublished: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar ‘yan sanda a jihar Filato ta ja kunnen al’ummar yankin Jos ta Arewa kan su tabbatar sun shige gidajen su kafin karfe uku na yamma. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Filato, Alfred Alabo yace jami’an tsaro zasu aiwatar da umurnin da gwamnatin jihar ta bayar na hana fita daga karfe uku…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia
Published: April 4, 2026 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia
Published: April 4, 2026 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi ArabiaPublished: April 4, 2026 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Prime Ministan Italiya, Georgia Maloney ta sauka Saudi Arabia a ranar Jumma’a, a wata ziyarar da ba’a bayyana ba, da zai kai ta Qatar, da kuma hadaddiyar daular larabawa, kamar yadda wani jami’in gwamnati ya fada. Prime Ministar Meloni ta yayi balaguro zuwa Jeddah, a ziyarar farko irinta da wani jami’i daga kungiyar tarayyar turai…

Ci Gaba Da Karatu “Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 29 30 31 … 162 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta Afrika
  • Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Kasar Afrika
  • Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu Sauran Duniya
  • ‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A Gadau Afrika
  • Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar Afrika
  • Rahoton Leken Asiri Yanuna Cewa Harin Amurka Bazai Samar Da Shugabanci A Iran Ba Afrika
  • Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya
  • Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.