Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya
Published: February 4, 2026 at 5:50 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Kimanin mutane 30 ne ake fargabar sun mutu tare kona gidan wani basarake asakamakon wani mummunan harin da wasu yanbindiga suka kai a Jihar Kwara dake tarayyar Najeriya,

Rahotanni daga yankin woro na karamar Hukumar kayama ta jihar Kwaran wanda yake kan iyakar jihohin kwara da Neja na nuna cewa maharan sun bankawa garin wuta tare da harbe harben bindiga irin na mai kan uwa da wabi,

Wani mazaunin karin kayama da ya bukaci a sakaya sunanshi yace ya zuwa lokacin da muke magana dashi mutanen garin na wuro sun tarwatse sun shiga daji yayinda wasu Kuma ke boye a wasu wuraren kamar yadda yayi Karin bayani…

Kawowa lokacin hada wannan rahoto dai kokarin samun rundunar yansanda na Jihar kwaran yaci tura,

To dan majalisar dokoki ta jihar Kwaran Mai wakiltar karamar hukumar kayama a Majalisar Jihar Kwaran Hon.Baba Ahmed kayama ya tabbatar da Aukuwar Lamarin Amma yace ya zuwa lokacin da muke magana dashi basu tan tance yawan wadanda suka rasa rayukkansu ba..

Ayanzu Jihar kwaran na ci gaba da fuskantar wannan matsala ta yanbindiga Lamarin dake kara jefa mazauna Jihar cikin Yanayi na zullumi tare da nuna bukatar ganin hukumomi sun Dauki Matakin dakeleshi.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/02/YANBINDIGA-SUN-KASHE-MUTANE-30-A-JIHAR-KWARA.mp3
Najeriya

Post navigation

Previous Post: EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha Inuwa
Next Post: Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC

Karin Labarai Masu Alaka

Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe Afrika
Jihar Ekiti Ta Aiwatar Da Dokar Haraji Najeriya
Hawan Nasarawa A Jihar Kano Afrika
NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A Najeriya Najeriya
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Hare Hare Daban Daban A Najeriya Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango Afrika
  • Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka Afrika
  • Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane Labarai
  • Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar Shamaki Siyasa
  • Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali Shirye-Shirye
  • ‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu Amurka
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.