Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – Abdulaziz
Gwamnatin Tarayya ta buƙaci masu tasiri a kafafen sada zumunta da sauran masu yaɗa bayanai su riƙa tantance sahihancin bayanai kafin wallafawa, tana mai jaddada cewa yaɗa labaran ƙarya na iya haifar da rikice-rikice tare da barazana ga zaman lafiya da ci gaban ƙasa. Mai Taimakawa Shugaban Ƙasa na Musamman kan Yaɗa Labarai da Wayar…

