Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP
Published: May 26, 2026 at 1:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 26, 2026

Posted on May 26, 2026May 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP
Published: May 26, 2026 at 1:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 26, 2026
Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDPPublished: May 26, 2026 at 1:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 26, 2026

Wani jigo a jam’iyyar PDP a jihar Gombe, kuma ɗaya daga cikin masu neman tikitin takarar gwamna, Alhaji Abdulkadir Hamma Saleh, ya bayyana rashin amincewarsa da matakin jam’iyyar na bai wa Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami tikitin takarar gwamna. Da yake zantawa da manema labarai a gidansa da ke Gombe, Hamma Saleh ya ce sun…

Ci Gaba Da Karatu “Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP
Published: May 26, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP
Published: May 26, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDPPublished: May 26, 2026 at 11:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙin Zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya koma jam’iyyar Peoples Democratic Party tare da samun tikitin takarar gwamna na jam’iyyar a jihar Gombe. Pantami ya samu nasarar ne ta hanyar amincewar baki ɗaya daga mambobin jam’iyyar yayin zaɓen fidda gwani da aka gudanar ranar Talata a Gombe. Shugaban Kwamitin…

Ci Gaba Da Karatu “Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Kotu A Abuja Tabawa Goodluck Jonathan Daman Tsayawa Takara
Published: May 26, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Abuja Tabawa Goodluck Jonathan Daman Tsayawa Takara
Published: May 26, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Abuja Tabawa Goodluck Jonathan Daman Tsayawa TakaraPublished: May 26, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata babbar kotun Tarayya da ke zama a Abuja ta yanke hukunci cewa tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya cancanci kuma zai iya tsayawa takarar Shugaban Ƙasa a zaɓen shekarar 2027. Kotun, wadda ke ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Peter Lifu na Babbae Kotun Tarayya da ke Abuja, ta bayyana hukuncin ne a ranar Talata,…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Abuja Tabawa Goodluck Jonathan Daman Tsayawa Takara” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11
Published: May 25, 2026 at 7:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11
Published: May 25, 2026 at 7:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11Published: May 25, 2026 at 7:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC bayan da ya samu jimillar kuri’u miliyan 10,999,162 a sakamakon zaɓen fidda gwani da aka tattara daga faɗin ƙasar nan, inda ya yi alƙawarin ci gaba da ƙarfafa gyaran tattalin arziƙi, tabbatar da ci gaba da kuma gina tubalin sabuwar…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe
Published: May 23, 2026 at 3:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe
Published: May 23, 2026 at 3:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A GombePublished: May 23, 2026 at 3:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress da aka gudanar a Jihar Gombe State. Da yake sanar da sakamakon zaben, jami’in tattara kuri’u na zaben fidda gwani na shugaban kasa na APC a jihar, Gwamna Inuwa Yahaya, ya ce Shugaba Tinubu ya samu…

Ci Gaba Da Karatu “Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar Gwamna
Published: May 23, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar Gwamna
Published: May 23, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar GwamnaPublished: May 23, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a jihar Bauchi ta bayyana tsohon gwamnan jihar, Mohammed Abdullahi Abubakar, a matsayin ɗan takararta na gwamna a zaɓen shekarar 2027, bayan nasarar da ya samu a zaɓen fidda gwani da jam’iyyar ta gudanar. An sanar da sakamakon zaɓen ne da sanyin safiyar Asabar daga bakin shugaban kwamitin gudanar da zaɓen fidda gwani…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani
Published: May 22, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani
Published: May 22, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda GwaniPublished: May 22, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a jihar Yobe ta bayyana Alhaji Baba Malam a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na gwamna na jam’iyyar bayan samun rinjayen kuri’u a zaben da aka gudanar domin fitar da dan takarar jam’iyyar a zaben shekarar 2027. Sakamakon zaben da aka sanar a zauren tattara kuri’u da ke Damaturu, babban birnin…

Ci Gaba Da Karatu “Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika Sharudda
Published: May 22, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika Sharudda
Published: May 22, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika SharuddaPublished: May 22, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a jihar Kano dake Najeriya ta tabbatar da Gwamna Abba Kabir Yusuf a matsayin ɗan takarar gwamna na jam’iyyar domin zaɓen shekarar 2027 ba tare da hamayya ba. An gudanar da taron tabbatar da ɗan takarar ne a filin wasa na Sani Abacha da ke Kano, inda dubban magoya baya da shugabannin jam’iyyar…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika Sharudda” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Kasar Da Soke Shari’a A Arewa
Published: May 22, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Kasar Da Soke Shari’a A Arewa
Published: May 22, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Kasar Da Soke Shari’a A ArewaPublished: May 22, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fadar Shugaban Kasar Najeriya ta karyata wani rahoto da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin sauya sunan Najeriya zuwa “United States of Nigeria” tare da soke dokar Shari’a a Arewacin kasar. A cikin wata sanarwa da Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara Kan Harkokin Yada…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Kasar Da Soke Shari’a A Arewa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Gombe
Published: May 21, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Gombe
Published: May 21, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan GombePublished: May 21, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a jihar Gombe ta ayana Dakta Jamilu Isiyaku Gwamna a matsayin ɗan takararta na gwamna domin babban zaɓen shekarar 2027, bayan nasarar da ya samu a zaɓen fidda gwani da jam’iyyar ta gudanar. Sakamakon zaɓen da kwamitin gudanarwa ya sanar ya nuna cewa Dakta Jamilu Gwamna ya samu ƙuri’u 247,161, inda ya kayar…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 6 7 8 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin Maiduguri Afrika
  • Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya Amurka
  • Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
  • Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia Afrika
  • Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba Afrika
  • Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka Afrika
  • Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba Afrika
  • An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.