Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
FIFA, Ta Tabbatar Da Ranar Mika Sunayen ‘Yan Wasa AFCON 2025. Wasanni
Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya Afrika
Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato Bidiyo
Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki Amurka
Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela Amurka

Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
Published: February 13, 2026 at 9:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
Published: February 13, 2026 at 9:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da ZabePublished: February 13, 2026 at 9:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magajin garin Istanbul na kasar Turkiyya, dake garkame a gidan kurkuku kusan shekara daya Ekrem Imamoglu ya yi kira ga shugaba Tayyib Erdogan da ya gudanar da zabe yanzu, kuma yayi hasashen cewa shugaban zai fadi idan ya kara tsayawa takara, a lokacin da yake zantawa da kamfanin dillancin labarai na Reuters. A shekarun baya-bayannan…

Ci Gaba Da Karatu “Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
Published: February 13, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
Published: February 13, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da AyyukantaPublished: February 13, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar lura da tsarin hakar ma’adanai ta kasar Zambia ta dakatar da aiki a wajen hakar ma’adanin copper na Mufulira da ke garin Mopani saboda gazawar sa wajen kawo kiyasin dukkanin mutanen ta dake aiki a karkashin kasa. Hukumar ta ce wajen hakar ma’adanai na Mulfira bai bi dokar da ta bukaci manajojin wurin da…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta” »

Kimiya, Labarai

Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci
Published: February 13, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci
Published: February 13, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata ZalunciPublished: February 13, 2026 at 8:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yau ne ofishin babban kwamishinan sashen kare hakkin dan adam na Majalisar Dinkin Duniya Volker Turk ya ce rundunar ‘yan tawayen Sudan ta RSF sun aikata zalunci matuka da ya karya dokokin yaki lokacin da suka kwato birnin al-Fashir, da kuma yiwuwar aikata laifi na cin zarafin bil-adama. Birnin na al-Fashir da ke yankin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
Published: February 13, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

Posted on February 13, 2026February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
Published: February 13, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026
Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban KasaPublished: February 13, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

INEC ta tsayar da ranar zaben shugaban ƙasa na 2027 Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta A Najeriya wato (INEC) ta tsayar da ranar 20 ga Fabrairu, 2027, don gudanar da zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Shugaban Hukumar Farfesa Joash Amupitan ne ya bayyana sanarwar a taron manema labarai da aka yi a Abuja a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia
Published: February 13, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia
Published: February 13, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A AustraliaPublished: February 13, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Kasar Australia masu goyon bayan muradun Falasdinawa sunyi gangami da zanga zanga a Melbourne a ranar Alhamis, a rana ta karshe a ziyarar da Shugaban Isra’ila Isaac Herzogg, ya kai kasar bayan zanga zangar da aka yi na adawa da ziyararsa, a babban birnin kasar Canberra, da kuma mummunar arangama tsakanin ‘Yansanda da masu…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia” »

Labarai, Sauran Duniya

Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
Published: February 13, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
Published: February 13, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Zai Sake Gine GazaPublished: February 13, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A makon gobe ne ake sa ran shugaban Amurka Donald Trump zai bada sanarwar shirye shiryen sake gine Gaza da zai ci biliyoyin dala, da kuma bayanai dalla dalla na rundunar kiyaye zaman lafiya karkashin ikon MDD da za’a tura zirin, da zai bayyana zaman farko na kwamitin wanzar da zaman lafiya da ya kafa,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza” »

Amurka, Labarai

Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
Published: February 13, 2026 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
Published: February 13, 2026 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen AyyukaPublished: February 13, 2026 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa, ya fada jiya Alhamis cewa, zai tura sojojin kasar su taimaki ‘yan sanda wajen yaki da miyagun ayyuka a kasar, yana mai cewa wannan yana daga cikin manyan ayyuka da Gwamnatinsa da hadin guiwa zata maida hankali akai a bana. A cikin jawabinsa ga al’ummar kasar, shugaba Ramaphosa yace…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka” »

Labarai

Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
Published: February 13, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
Published: February 13, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin KudadePublished: February 13, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ghana ta tono zinari ko Gold milyan 6 a ma’auni wanda ya kai wani mizani, a shekarar 2025, kamar yadda kwarya-kwaryar alkaluma suka nuna, inda manyan kamfanonin hakar zinarin suka samar da milyan kusan uku wadda bai canza da abunda suka samar a cikin shekara ta 2024 ba, kamar yadda Kungiyar kamfanonin hakar ma’adinai na…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade” »

Kimiya, Labarai

Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
Published: February 13, 2026 at 5:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
Published: February 13, 2026 at 5:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar RibaPublished: February 13, 2026 at 5:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin NNPC ya sami ribar dala bilyan 4.26, wanda yayi daidai da Naira trillion 5. da bilyan 760 a bara, kasar wacce tafi galibin kasashen Afirka hakar mai tace tana samun Gangar mai milyan daya da dubu dari shida da ‘yan kai a ko wace rana. Adadin abunda kamfanin ya samu kachokam ya tashi akan…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba” »

Labarai, Najeriya

Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
Published: February 13, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

Posted on February 13, 2026February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
Published: February 13, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026
Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A NajeriyaPublished: February 13, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 13, 2026

Za Iya Juyin Juya Hali A Najeriya In A Ka Cigaba Da Take Hakkin Dan’adam -Inji Atiku Abubakar Kan Yunkurin Kama Elrufai Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya yi gargadin za a iya samun juyin jiuya hali matukar a ka cigaba da take hakkin jama’a na Dan’adam. Alhaji Atiku Abubakar na magana ne a…

Ci Gaba Da Karatu “Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya” »

Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 13 14 15 … 101 Next

Sabbin Labarai

  • Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama
  • Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani
  • Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
  • Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi
  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela Amurka
  • Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a Amurka
  • Rundunar Sojin Amurka Sunfara Ficewa Daga Kasar Sham Amurka
  • Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su Labarai
  • Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera Makamai Sauran Duniya
  • Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026 Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.