Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump
Jiya laraba wani alkali a kotun tarayya ya ja burki ma gwamnatin shugaba Donald Trump a wani yunkurin da take yi na kawo karshen kariya ga ‘yan kasar Ethiopia su fiye da dubu 5, kariyar da ta ba su iznin zama tare da yin aiki a nan Amurka. Wannan hukunci da alkali Brian Murphy na…
Ci Gaba Da Karatu “Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump” »

