Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta Afrika
Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025 Labarai
Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash Labarai

Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025
Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025

A kowace rana da karfe 6:00 na safe agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 5:00 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025

A kowace rana da karfe 9:30 na dare agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 8:30 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025

Posted on November 23, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025

A kowace rana da karfe 6:00 na safe agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 5:00 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno
‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno

Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sunyi awon gaba da wasu mata 12 a karamar hukumar Askira Uba dake jihar Borno. ‘Yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka sace kimanin mata 12 a Kauyen Huyum dake karamar hukumar Askira Uba a jihar Borno. Sace mutanen dai ya faru ne a…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya
Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya

Hukumar shirya Gasar firimiya ta Najeriya NPFL ta ɗauke wasan gida na Katsina United daga Jos zuwa Ilorin. Hukumar Nigeria Premier Football League (NPFL) ta sanar da sabon tsarin ne na mayar da sauran wasannin gida na Katsina United daga Jos zuwa Ilorin, bayan sake duba batutuwan tsaro da na gudanarwa da suka taso a…

Ci Gaba Da Karatu “Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya” »

Wasanni

Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026

Posted on November 23, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026
Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026

Hukumar shirya Gasar kwallon kafa ta Firimiya lig ta kasar Ingila ta tabbatar da cewa kakar wasan 2026/27 za ta fara mako guda bayan yadda aka saba, wanda hakan ke nuna farkon kakar wasa a tarihin gasar. An cinma wannan matsayar ne bayan taron masu hannun jari a ranar Juma’a da safe, domin magance matsin…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026” »

Wasanni

Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25
Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25

Shirin da ke zuwa muku a kowa ce ranar Juma’a cikin shirin mu na dare. A wannan makon shirin ya nazarci cutar Marburg Virus ne, wadda ke da hatsari da saurin yaduwa a cikin al’umma. Mun samu bakoncin Dr. Isa Adamu Mavo. Wanda yayi muna karin haske akan cutar da kuma hanyoyin kare kai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25” »

Kiwon Lafiya

Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar

Posted on November 22, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar
Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar

Kasar Belarus ta kudiri aniyar tallafa wa jamhuriyar Nijar a fannoni da suka hada da noma da ilimi. A yayin ziyarar wata tawwagar jami’an gwamnatin Belarus a birnin Yamai ne a ka bayyana haka. A karkashin yarjejeniyar da jami’an gwamnatocin kasashen biyu suka cimma bayan ganawa da Firaminista Ali Lamine Zeine, na kasar Belarus ta…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar” »

Afrika

Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara

Posted on November 22, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara
Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara

Zai yi wuya a wuni mutum bai ji an ba da labarin wani tsoho kai ko matashi mai tashe ya yi wa wata ‘yar yarinya da wata ma ba a gama goyon ta ba fyade, ko kuma yara maza ma ba su tsira daga labarin yin luwadi da su ba daga mutanen da ke kusa…

Ci Gaba Da Karatu “Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara” »

Labarai

Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita

Posted on November 22, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita
Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita

Masana harkokin tsaro a Najeriya sun bayyana cewa kyakkyawar alaka da fahinta tsakanin jami’an tsaro da al’umma, suna da gagarumin tasiri wajen magance matsalolin tsaro da samun zaman lafiya mai dorewa. A wata tattaunawa ta musamman da sashen hulda tsakanin farar hula da jami’an soji da shelkwatar rundunar ta shirya da manema labarai a Jos,…

Ci Gaba Da Karatu “Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 4 5 6 … 11 Next

Sabbin Labarai

  • Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi
  • Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce!
  • Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa

Rukuni

  • Afrika
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara Wasanni
  • Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido? Labarai
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya Wasanni
  • Hukumar ICPC Ta Kwato Makudan Kudade Rediyo
  • Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya Labarai
  • Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya Sauran Duniya
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.