Ko Arsenal Zata Iya Lashe Gasar Firimiya lig Na Bana
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Mikel Ateta na kokarin kafa wani sabon tarihi na lashe kofin firimiya karon farko cikin shekaru 24. Arsenal ta kara tazaran maki Bakwai tsakanin ta Manchester City a gasar firimiya lig na kasar Ingila a bana. Wannan lamari na zuwa ne bayan da Arsenal ta ci gaba…
Ci Gaba Da Karatu “Ko Arsenal Zata Iya Lashe Gasar Firimiya lig Na Bana” »

