Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi Labarai
‘Yan Tawayen Kungiyar M23 Sun Tsagaita Sakamakon Rokon Da Amurka Tayi Amurka
Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da Barundi Labarai
‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u Afrika
Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi Afrika

Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Published: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Published: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwayaPublished: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya wato (NDLEA), ta kama wata mata da miyagun ƙwayoyi a cikin juna biyu na bogi a iyakar ƙasa ta Seme Border da ke Legas. An cafke ‘yar kasuwar ‘yar asalin Kano mai suna Rabi Muhammad, mai shekara 35, a ranar Litinin 16 ga Fabrairu, 2026, a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha
Published: February 22, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha
Published: February 22, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A RashaPublished: February 22, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar Ukraine ta bada sanarwar cewa ta kai farmaki kan wata masana’antar kera makamai masu linzami a can wani wuri mai nesa a Rasha, Kyiv tayi amfani da makami mai linzami wadda ta kera a cikin gida wajen kai wannan farmaki da ta kai wa Rasha cikin dare. Rundunar mayakan ukraine ta kuma fada…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta
Published: February 22, 2026 at 1:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta
Published: February 22, 2026 at 1:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada ZumuntaPublished: February 22, 2026 at 1:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar siyasa da take mulki a kasar Jamus mai ra’ayin mazan jiya, ranar Asabar ta amince da wani kuduri a majalisar dokokinta da zai hana yara kasa da shekarun haifuwa 14 shiga shafukan sada zumunta, kuma ta pullo da ka’idoji masu tsanani wajen tantance shekarun masu mu’amala da dandalin sada zumunta, mataki da yake kara…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta” »

Labarai, Nishadi, Sauran Duniya

Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar Cinikayya
Published: February 21, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar Cinikayya
Published: February 21, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar CinikayyaPublished: February 21, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar India ta sanya hanu kan yarjejeniyr cinikayya da Brazil, a wani mataki na fadada hadin kai tsakanin kasashen biyu ta fuskar hakar ma’adinai, a kokarin New Delhi na samarwa masana’antun ta karafa a dai dai lokacin da duniya take rige rigen neman ma’adinai da wasu albarkatun kasa domin bunkasa masana’antun su. An yi…

Ci Gaba Da Karatu “Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar Cinikayya” »

Afrika, Sauran Duniya

Emmanuel Macron: Yakamata Wani Sashi Ya Rika Takawa Wani Sashi Birki A Tsarin Demokradiya Amurka
Published: February 21, 2026 at 8:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 23, 2026

Posted on February 21, 2026February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Emmanuel Macron: Yakamata Wani Sashi Ya Rika Takawa Wani Sashi Birki A Tsarin Demokradiya Amurka
Published: February 21, 2026 at 8:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 23, 2026
Emmanuel Macron: Yakamata Wani Sashi Ya Rika Takawa Wani Sashi Birki A Tsarin Demokradiya  AmurkaPublished: February 21, 2026 at 8:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 23, 2026

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ranar Asabar yace hukuncin da kotun kolin Amurka ta yanke ranar jumma’a akan harajin da shugaba Trump yake azawa cinikayya da Amurka, yace yana da kyau hakan, ya kasance akwai sashen gwamnati da zai iya takawa wani sashe birki, karkashin tsarin Dimokraɗiyya. “Babu laifi idan ana da kotun koli, ma’ana akwai…

Ci Gaba Da Karatu “Emmanuel Macron: Yakamata Wani Sashi Ya Rika Takawa Wani Sashi Birki A Tsarin Demokradiya Amurka” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A Kotu
Published: February 21, 2026 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A Kotu
Published: February 21, 2026 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A KotuPublished: February 21, 2026 at 10:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva, ranar juma’a yace ya kamata a gurfanar da hambararren shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro a kasar sa, ba a wata kasa daban ba. A farkon shekarar nan ne dakarun Amurka suka cafke Maduro a fadar sa dake Caracas, babban birnin kasar, suka kai shi birnin New York,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Brazil: Yakamata Amurka Ta Gurfanar Da Shugaban Venezuela A Kotu” »

Afrika, Amurka, Siyasa

Iran Zata Mayarwa Amurka Martani
Published: February 21, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Mayarwa Amurka Martani
Published: February 21, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Mayarwa Amurka MartaniPublished: February 21, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Jumu’a ministan harkokin wajen Iran ya ce yana sa ran fara shirya takardar mai da martani nan da ‘yan kwanaki, biyo bayan tattaunawa kan makamashin nukiliya da Amurka a wannan makon, yayin da shugaba Donald Trump ya ce yana duba yiwuwar kai harin soji. Wasu Jami’an Amurka biyu sun shaidawa kamfanin dillancin labarai…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Mayarwa Amurka Martani” »

Amurka, Sauran Duniya, Tsaro

Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A Somaliya
Published: February 21, 2026 at 7:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A Somaliya
Published: February 21, 2026 at 7:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A SomaliyaPublished: February 21, 2026 at 7:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsarin shirin bada tallafin abinci na Majalisar Dinkin Duniya ya ce abincin da ya ke kaiwa kasar Somalia don ceto mutanen kasar daga kangin yunwa Zai iya tsayawa cak nan da zuwa watan Afrilu, idan ba’a samu kudaden da za’a ci gaba da bada tallafin ba, abinda ka iya jefa miliyoyin mutane cikin halin ha’ula’i…

Ci Gaba Da Karatu “Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A Somaliya” »

Sauran Duniya

‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara
Published: February 21, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara
Published: February 21, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar ZamfaraPublished: February 21, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 50 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai wani kauye a jihar Zamfara, tare da sace mata da yara da yawa, a cewar wani dan majalisa da ya zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters a jiya Jumu’a. Hamisu A Faru, dan majalisa mai wakiltar Bukkuyum ta kudu…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara” »

Najeriya, Tsaro

Kotun Amurka Ta Soke Harajin Fito Da Shugaba Trump Ya Kakabawa Kayan Kasashen Waje
Published: February 21, 2026 at 5:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Amurka Ta Soke Harajin Fito Da Shugaba Trump Ya Kakabawa Kayan Kasashen Waje
Published: February 21, 2026 at 5:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotun Amurka Ta Soke Harajin Fito Da Shugaba Trump Ya Kakabawa Kayan Kasashen WajePublished: February 21, 2026 at 5:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Ranar Jumu’a kotun kolin Amurka ta soke wasu harajin kayan fito da shugaba Donald Trump ya kakabawa kayan da ake shigo da su daga wasu kasashe. Kotun ta ce ya zarce gona da iri wajen yin amfani da dokar da aka tanada don ayyana dokar ta baci a kasa. Alkalan kotun kolin sun kasu…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Amurka Ta Soke Harajin Fito Da Shugaba Trump Ya Kakabawa Kayan Kasashen Waje” »

Amurka, Sana'o'i

Posts pagination

Previous 1 … 81 82 83 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci Afrika
  • FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya Najeriya
  • Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali Afrika
  • Gwamnan Jihar Filato Ya Karbi Katin APC Labarai
  • Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine Afrika
  • Sabon Babin Tsaro A Najeriya: Gombe Ta Fito Da Tsarin Smart Security Na Farko Afrika
  • Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa Afrika
  • Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATO Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.