Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Hatsarin Da Ya Rutsa Da Antothy Joshua
Dan wasan dambe na kasar Birtaniya, Anthony Joshua ya yi hatsarin mota a jihar Ogun da ke Nigeria, hatsarin ya yi sanadiyar rayukan mutane biyu, a cewar ‘yan sanda ranar Litinin. ‘Yan sandan na jihar Ogun sun ce motar su Anthony Joshua ta yi karo ne da wata motar, kuma An kai shi asibiti, inda…
Ci Gaba Da Karatu “Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Hatsarin Da Ya Rutsa Da Antothy Joshua” »

