Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya Afrika
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin Mota Labarai
Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo Nishadi
Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River Najeriya
APC Ta Sauya Jerin ‘Yan Takararta Bayan Nazarin Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Fidda Gwani Afrika

Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa
Published: April 28, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa
Published: April 28, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban KasaPublished: April 28, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ikeja a jihar Legas, James Faleke, ya karɓi fom ɗin na gani Ina so da na tsayawa takara na jam’iyyar APC a madadin Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu gabanin zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. Majiyoyi sun rawaito cewa, sakataren tsare-tsare na ƙasa na APC, Suleiman Argungu, ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya
Published: April 27, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya
Published: April 27, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa SaudiyaPublished: April 27, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta jinjina wa Masarautar Saudiyya bisa samar da gurbin karatu na kyauta ga daliban Najeriya su 50 domin karantar fannin man fetur da ma’adanan kasa. Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Al’umma, Mohammed Idris, ne ya bayyana hakan yayin da ya karbi bakuncin Jakadan Saudiyya a Najeriya, Yousef Bin Mohammed Al-Balawi,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

UNICEF Ta Tallafawa Jihar Bauchi Da Babura
Published: April 27, 2026 at 3:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on UNICEF Ta Tallafawa Jihar Bauchi Da Babura
Published: April 27, 2026 at 3:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
UNICEF Ta Tallafawa Jihar Bauchi Da BaburaPublished: April 27, 2026 at 3:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar asusun yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ta miƙa gudunmawar babura guda 45 ga gwamnatin jihar Bauchi. Wannan mataki na nufin Karfafa ayyukan kiwon lafiya, musamman a yankunan karkara da ke da wahalar isa gare su. ​Wadannan babura za su zama silar sauƙaƙa ayyukan jami’an lafiya ta hanyoyin ​Isar da Rigakafi tabbatar da cewa…

Ci Gaba Da Karatu “UNICEF Ta Tallafawa Jihar Bauchi Da Babura” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya

‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano
Published: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano
Published: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A KanoPublished: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ƴan Daba sun kai farmaki kasuwar siyar da wayoyi ta farm center dake Kano da tsakar rana. Wata majiya a kasuwar ta shaidawa Manema labarai cewa, ƴan daban, wadanda ake zargin sun halarci taron siyasa na dan takarar Sanata a Kano ta Tsakiya, A.A Zaura, sun farmaki wajen siyar da wayar na Yoyo Plaza…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano
Published: April 27, 2026 at 1:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano
Published: April 27, 2026 at 1:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan KanoPublished: April 27, 2026 at 1:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tabbatar da nadin Alhaji Murtala Sule Garo a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan jihar, bayan gudanar da tantancewa ta musamman a ranar Litinin. Wannan mataki ya biyo bayan takardar da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya aika wa majalisar, yana neman amincewarsu don cike gurbi na biyu mafi girma a jihar. A…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci
Published: April 27, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci
Published: April 27, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin TalauciPublished: April 27, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyarta na yaƙi da talauci tare da samar da hanyoyin inganta rayuwar ’yan ƙasa, musamman ma mazauna karkara waɗanda ayyukan ci gaba ba su cika isa gare su ba. Babban Manajan Shirin GEEP 3.0 na “FarmerMoni” karkashin tsarin ‘Renewed Hope’, Hamza Ibrahim-Baba, shi ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci
Published: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci
Published: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata JagoranciPublished: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yayin da shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027 ke ƙara ƙarfi a Jihar Gombe, ƙungiyoyin fararen hula sun yi kira ga jam’iyyun siyasa da su ƙara ba mata dama a harkokin siyasa. Ƙungiyar Gombe Network of Civil Society Organizations, GONET, tare da Gombe Women Agenda, GWA, sun buƙaci jam’iyyun siyasa su nuna ƙuduri wajen haɗa mata…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai
Published: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai
Published: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar MalamaiPublished: April 26, 2026 at 2:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Ambasada Ismail Yusuf Abba, ya sake jaddada aniyar hukumar na zurfafa fadakarwa da horar da maniyyata ta fuskar addini domin tunkarar aikin hajjin shekarar 2026. ​Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, 22 ga watan Afrilun 2026, yayin taron kaddamar da Tawagar Malamai (Ulama Team) na…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
Published: April 26, 2026 at 6:32 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Posted on April 26, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
Published: April 26, 2026 at 6:32 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Ga Fili Ga Doki Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke magana barkanmu da dawowa sabon shirin Ga Fili Ga Doki da ke kawo zazzafar muhawar kan siyasa da lamuran yau da kullum tsakanin bangarori da ke hamayya da juna. Bayan gudanar da babban taro na kasa na tabbatar da shugabancin David Mark, babbar gamayyar ‘yan…

Ci Gaba Da Karatu “Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC” »

Najeriya, Shirye-Shirye, Siyasa

Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi
Published: April 25, 2026 at 6:39 PM | By: Bala Hassan

Posted on April 25, 2026 By Bala Hassan No Comments on Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi
Published: April 25, 2026 at 6:39 PM | By: Bala Hassan
Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A BauchiPublished: April 25, 2026 at 6:39 PM | By: Bala Hassan

Barayin Waya sun yanke yatsun hannun guda biyu da gefen Kunne da fiskan wacce Suka qwace wa waya. Daga Ahmad Muhammad, Bauchi Wassu barayin Masu qwacen waya,sun yanke yatsun hannun guda biyu da gefen Kunne da fiskan Wata daliba Mai Suna Maryam Yakeem, Daliba ‘yar aji 200 a fannin Ilimin Halittu, a Jami’ar Sa’adu Zungur…

Ci Gaba Da Karatu “Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 33 34 35 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki Labarai
  • An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa Tsaro
  • Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi Afrika
  • Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango Labarai
  • Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci Afrika
  • Zargin Tauye Ka’idojin Zabe: Malam Pantami Ya Janye Daga Takara Afrika
  • Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu Afrika
  • Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin Mota Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.