Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika
Ana Cigaba Da Bincike Game Da Mutuwar Matar Da Likita Ya Manta Almakashi A Cikinta A Kano Najeriya
Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni Afrika
Kasar Aljeriya Ta Soke Yarjejeniyar Jirgin Sama Tsakaninta Da Daular Larabawa Labarai
Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516 Afrika
Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Afrika

APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye
Published: August 22, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye
Published: August 22, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da FunakayePublished: August 22, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Injiniya Dr. Usman Maijama’a Kallamu ya zama ɗan takarar jam’iyyar APC a zaɓen cike gurbin kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya mai wakiltar Gombe, Kwami da Funakaye. An gudanar da zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC ƙarƙashin jagorancin Shugaban Kwamitin Zaɓen, Dr. Habu Dahiru, Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na Jihar Gombe, tare da halartar jami’an hukumomin…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Kannywood: Ali Nuhu Ya Shiga Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu
Published: August 22, 2026 at 2:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kannywood: Ali Nuhu Ya Shiga Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu
Published: August 22, 2026 at 2:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kannywood: Ali Nuhu Ya Shiga Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen TinubuPublished: August 22, 2026 at 2:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shahararren ɗan wasan Kannywood kuma Darakta-Janar na National Film Corporation, Ali Nuhu, an nada shi a matsayin Mataimakin Darakta a kwamitin yaƙin neman zaɓen Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu. Ali Nuhu na daga cikin fitattun mutane biyu daga masana’antar Kannywood da aka nada a mukamai daban-daban a cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen. Ana sa…

Ci Gaba Da Karatu “Kannywood: Ali Nuhu Ya Shiga Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Tinubu Ya Kafa Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen APC
Published: August 22, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Kafa Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen APC
Published: August 22, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Kafa Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen APCPublished: August 22, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC gabanin babban zaɓen 2027, inda ya naɗa tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdul’aziz Yari, a matsayin Darakta Janar na kwamitin. A cewar sanarwar da Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Yaɗa Labarai da Dabarun Sadarwa, Bayo Onanuga,…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Kafa Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen APC” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Chukwueze, Ya Ci Gaba Da Riƙe Rigarsa Mai Lamba 21 A AC Milan
Published: August 22, 2026 at 7:58 AM | By: Bala Hassan

Posted on August 22, 2026 By Bala Hassan No Comments on Chukwueze, Ya Ci Gaba Da Riƙe Rigarsa Mai Lamba 21 A AC Milan
Published: August 22, 2026 at 7:58 AM | By: Bala Hassan
Chukwueze, Ya Ci Gaba Da Riƙe Rigarsa Mai Lamba 21 A  AC MilanPublished: August 22, 2026 at 7:58 AM | By: Bala Hassan

CHUKWUEZE YA CI GABA DA RIƙE RIGA LAMBA 21 A AC MILAN Ɗan wasan gefe na Super Eagles, Samuel Chukwueze, ya ci gaba da riƙe rigarsa mai lamba 21 a ƙungiyar AC Milan ta Italiya, kamar yadda rahotanni suka bayyana. Chukwueze ya shafe kakar wasan da ta gabata a matsayin aro a Fulham, inda ake…

Ci Gaba Da Karatu “Chukwueze, Ya Ci Gaba Da Riƙe Rigarsa Mai Lamba 21 A AC Milan” »

Wasanni

Sace Ni Bai Hana Ni Bin Hanyar Jere Ba-Ali Gantsa
Published: August 22, 2026 at 1:05 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: August 22, 2026

Posted on August 22, 2026August 22, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on Sace Ni Bai Hana Ni Bin Hanyar Jere Ba-Ali Gantsa
Published: August 22, 2026 at 1:05 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: August 22, 2026

Sace Ni  Kan Hanyar Abuja Bai Sa Na Daina Bin Hanyar Ba-Alh. Ali Gantsa Shahararren dan siyasa Alhaji Ali Tukur Gantsa ya ce duk d fadawa tarkon barayin mutane kan hanyarsa zuwa Abuja ta ratsen Jere har Allah ya yi wa abokin tafiyarsa Alha.Abba Anas rasuwa, bai hana shi cigaba da bin hanyar ba “na…

Ci Gaba Da Karatu “Sace Ni Bai Hana Ni Bin Hanyar Jere Ba-Ali Gantsa” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Arsenal Ta Fara Kare Kambun Gasar Premier League Da Ci 3-0 A Kan Coventry City
Published: August 21, 2026 at 10:50 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 21, 2026 By Bala Hassan No Comments on Arsenal Ta Fara Kare Kambun Gasar Premier League Da Ci 3-0 A Kan Coventry City
Published: August 21, 2026 at 10:50 PM | By: Bala Hassan
Arsenal Ta Fara Kare Kambun Gasar Premier League Da Ci 3-0 A Kan Coventry CityPublished: August 21, 2026 at 10:50 PM | By: Bala Hassan

ARSENAL TA FARA KARE KAMBUN GASAR PREMIER LEAGUE DA CI 3-0 A KAN COVENTRY CITY Zakarun gasar Premier League, Arsenal, ta fara kare kambunta cikin nasara bayan ta doke Coventry City da ci 3-0 a wasan zagaye na farko da aka buga ranar 21 ga Agusta 2026. Kai Havertz, Bukayo Saka da Martin Ødegaard ne…

Ci Gaba Da Karatu “Arsenal Ta Fara Kare Kambun Gasar Premier League Da Ci 3-0 A Kan Coventry City” »

Wasanni

FIFA Ta Buɗe Bincike Kan Koci Hossam Hassan Na Masar
Published: August 21, 2026 at 6:26 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 21, 2026 By Bala Hassan No Comments on FIFA Ta Buɗe Bincike Kan Koci Hossam Hassan Na Masar
Published: August 21, 2026 at 6:26 PM | By: Bala Hassan
FIFA Ta Buɗe Bincike  Kan Koci Hossam Hassan Na MasarPublished: August 21, 2026 at 6:26 PM | By: Bala Hassan

FIFA TA BUƊE BINCIKEN LADABTARWA KAN KOCI HOSSAM HASSAN NA MASAR Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFA, ta buɗe binciken ladabtarwa kan kocin tawagar ƙasar Masar, Hossam Hassan, bayan wasan da Masar ta fafata da Argentina a gasar cin Kofin Duniya ta FIFA ta 2026. Ana binciken Hassan ne kan wasu kalamai da ya yi…

Ci Gaba Da Karatu “FIFA Ta Buɗe Bincike Kan Koci Hossam Hassan Na Masar” »

Wasanni

Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu
Published: August 21, 2026 at 1:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu
Published: August 21, 2026 at 1:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar HutuPublished: August 21, 2026 at 1:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Talata, 25 ga Agustan 2026, a matsayin ranar hutu a Kasar domin bikin Maulidi wato zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW) Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya sanar da hakan a madadin Gwamnatin kasar inda ya taya Musulmi a Najeriya da sauran ƙasashen duniya murnar zagayowar ranar. Ministan…

Ci Gaba Da Karatu “Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Dan Wasan Gaba Na Manchester United, Zirkzee Ya Amince Da Komawa Juventus Ko Napoli
Published: August 20, 2026 at 7:52 PM | By: Bala Hassan

Posted on August 20, 2026 By Bala Hassan No Comments on Dan Wasan Gaba Na Manchester United, Zirkzee Ya Amince Da Komawa Juventus Ko Napoli
Published: August 20, 2026 at 7:52 PM | By: Bala Hassan
Dan Wasan Gaba Na Manchester United, Zirkzee Ya Amince Da Komawa Juventus Ko NapoliPublished: August 20, 2026 at 7:52 PM | By: Bala Hassan

Manchester United: Zirkzee Ya Amince Da Komawa Juventus Ko Napoli Dan wasan gaba na Manchester United, Joshua Zirkzee, ya bayar da amincewarsa ga yiwuwar komawa daya daga cikin kungiyoyin Serie A ta Italiya, Juventus ko Napoli, yayin da ake rade-radin cewa koci Michael Carrick ya amince da sayar da dan wasan. A cewar rahoton Metro…

Ci Gaba Da Karatu “Dan Wasan Gaba Na Manchester United, Zirkzee Ya Amince Da Komawa Juventus Ko Napoli” »

Wasanni

Gombe Ta Yi Fice A Duniya: Maryam Dan’azumi Ta Lashe Gasar Alƙur’ani Na Ƙasa Da Ƙasa
Published: August 20, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Yi Fice A Duniya: Maryam Dan’azumi Ta Lashe Gasar Alƙur’ani Na Ƙasa Da Ƙasa
Published: August 20, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Yi Fice A Duniya: Maryam Dan’azumi Ta Lashe Gasar Alƙur’ani Na Ƙasa Da ƘasaPublished: August 20, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata matashiyar ’yar Najeriya daga jihar Gombe, Maryam Ibrahim Dan’azumi, ta zama gwarzuwar gasar karatun Alƙur’ani ta ƙasa da ƙasa ta King Abdulaziz karo na 46, wadda aka gudanar a birnin Makka na ƙasar Saudiyya. Maryam ta wakilci Najeriya a wannan gasa mai matuƙar daraja, inda ta fafata a rukuni na haddar Alƙur’ani gaba ɗaya,…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Yi Fice A Duniya: Maryam Dan’azumi Ta Lashe Gasar Alƙur’ani Na Ƙasa Da Ƙasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Posts pagination

Previous 1 … 7 8 9 … 175 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Dakatar Da Daniel Bisa Zargin Fyade Wasanni
  • Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja Afrika
  • Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi Afrika
  • Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani Amurka
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Eberechi Eze Ba Zai Buga Wasannin Da Ingila Za Tayiba Arteta Wasanni
  • Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana Labarai
  • Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.