An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar Amurka
A wasu al’amura daban-daban da suka faru cikin ‘yan makonni kalilan a yankin arewa maso gabashin Amurka da ake kira New England, barayi sun yi awon gaba da naman kaguwa da dodon kodi guda dubu 40, wadanda aka kiyasta kudinsu ya kai dala dubu 400, kimanin Naira miliyan 581. Lamarin farko ya faru a garin…
Ci Gaba Da Karatu “An Yi Fashin Kaguwa Da Dodon-Kodi Na Miliyoyin Dalar Amurka” »

