Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da Amurkawa
Published: April 2, 2026 at 12:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da Amurkawa
Published: April 2, 2026 at 12:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da AmurkawaPublished: April 2, 2026 at 12:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya bayyana a cikin wata wasiƙa da ya aika wa al’ummar Amurka cewa ƙasarsa ba ta da wata ƙiyayya ga talakawan Amurkawa, kamar yadda tashar Press TV ta ruwaito a ranar Laraba. Ya kuma ce a cikin wasiƙar, bayyana Iran a matsayin barazana “bai dace da gaskiyar lamari a tarihance…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da Amurkawa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar Hezbollah
Published: April 2, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar Hezbollah
Published: April 2, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar HezbollahPublished: April 2, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojojin Isra’ila sun sanar a ranar Laraba cewa sun kashe babban kwamandan ƙungiyar Hezbollah, Haj Youssef Ismail Hashem, wanda ake kallon hakan a matsayin babbar illa ga ƙungiyar tun bayan sake ɓarkewar faɗa da Isra’ila a farkon watan da ya gabata. Rundunar ruwan Isra’ila ce ta kashe Hashem, wanda ke jagorantar rundunar kudancin Hezbollah, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Isra’ila Sun Kashe Babban Kwamandan Kungiyar Hezbollah” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu Wakilai
Published: April 2, 2026 at 9:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu Wakilai
Published: April 2, 2026 at 9:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu WakilaiPublished: April 2, 2026 at 9:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin Shugaban Amurka JD Vance ya yi mu’amala da wasu wakilai ta hanyar masu shiga tsakani daga ƙasar Pakistan game da rikicin Iran har zuwa ranar Talata, a cewar wani mutum da ke da masaniya game da lamarin wanda ya shaida wa Reuters. Wannan na nuna yadda rawarsa ke ƙara faɗaɗa wajen ƙoƙarin samar da…

Ci Gaba Da Karatu “Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu Wakilai” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa
Published: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa
Published: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin GaggawaPublished: April 2, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka za ta “fice daga Iran cikin gaggawa” kuma za ta iya komawa domin kai “hare-hare lokaci zuwa lokaci” idan akwai bukata, a cewar shugaba Donald Trump, wanda ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Laraba, sa’o’i kaɗan kafin ya gabatar da jawabi ga al’ummar ƙasar a daren laraba game da yaƙin. Yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji
Published: April 1, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji
Published: April 1, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan SojojiPublished: April 1, 2026 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Faransa da Italiya, sun nuna rashin amincewar su da matakan soji da Amurka da Isra’ila suka dauka, kamar yadda majiyoyi suka fada jiya talata, yayinda shugaban Amurka Donald Trump, ya soki kawayen Amurka dake kungiyar tsaro ta NATO a turai cewa basu taimaka ba a yakin da suka kaddamar a gabas ta tsakiya na…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zata Kamallah Yaki Da Iran A Makonni Biyu Masu Zuwa
Published: April 1, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Kamallah Yaki Da Iran A Makonni Biyu Masu Zuwa
Published: April 1, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Kamallah Yaki Da Iran A Makonni Biyu Masu ZuwaPublished: April 1, 2026 at 5:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump na Amurka ya fada jiya talata cewa, tayiwu Amurka ta kammala yakin Iran cikin makonni biyu zuwa uku. “Zamu bar kasar nan bada jumawa,” Trump ya fadawa manema labarai a ofishin shugaban Amurka da ake kira Oval office, ya kara da cewa, zai iya kasancewa cikin mako biyu, ko mako biyu watakil…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Kamallah Yaki Da Iran A Makonni Biyu Masu Zuwa” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da Lebanon
Published: March 31, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da Lebanon
Published: March 31, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da LebanonPublished: March 31, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan tsaron Isra’ila ya fada ranar talata cewa, Isra’ila zata rusa dukkan gidaje da suke kauyuka da suke kan iyakarta da Lebanon, kuma mutane dubu dari shida da suka gudu daga muhallan su ba zata kale su koma gidajen su ba, har sai bani yahudun taga arewacin kasar ya sammu tsaro, yana mai alwashin cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da Lebanon” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa
Published: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa
Published: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Yana Cigaba Da KaruwaPublished: March 31, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ahalinda ake ciki kuma farashin mai mai daraja da ake kira Brent yayi tashin gwaron zabbi ranar talata, bayan wani sabon hari da Iran ta kai kan jirgin ruwa mai dakon mai a gabas ta tsakiya, da kuma gargadin da sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya bayar cewa Washington zata zafafa kai hare hare muddin…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon Salon
Published: March 31, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon Salon
Published: March 31, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon SalonPublished: March 31, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya fada ranar talata cewa, kwanaki masu zuwa za su kasance masu gauni a yakin da Amurka take yi da Iran, ya kuma gargadi Tehran cewa, yakin zai kazance idan bata yarda aka cimma yarjejeniya ba kawo karshen yakin ko tsagaita wuta ba. Rundunar juyin juya hali ta Iran, ta…

Ci Gaba Da Karatu “Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon Salon” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna
Published: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna
Published: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da KadunaPublished: March 31, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fito ya yi Allah-wadai da kakkausar murya game da hare-haren rashin imani da wasu ‘yan bindiga suka kai a gundumar Angwan Rukuba da ke Jos, Jihar Filato, da kuma kauyen Kahir da ke Karamar Hukumar Kagarko a Jihar Kaduna. Shugaban ya bayyana wadannan hare-hare, wadanda suka hada da kisan jama’a…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Yi Allah Wadai Da Kashe-kashen Jos Da Kaduna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 15 16 17 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine Tsaro
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Kaduna: Masana Sun Nemi A Sauya Tsohon Wurin Zubar Da Shara Na Tudun-Ilu Afrika
  • Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje Afrika
  • Gwannatin Jihar Kebbi Ta Arawa Maniyyata Kuɗin Aikin Hajji 2026, Labarai
  • Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark Amurka
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro Labarai
  • Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.