Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Fitaccen Dan Jarida a Sokoto Surajo Dalhatu Sifawa Ya Rasu Najeriya
Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438 Labarai
Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka Afrika
Hukumar NAHCON Ta Kamallah Shirye Shiryen Hajjin 2026 A Kasar Saudiya Labarai
‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha Afrika

Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa
Published: February 9, 2026 at 9:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa
Published: February 9, 2026 at 9:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye MukaminsaPublished: February 9, 2026 at 9:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Alhazai Alhaji Abdullahi Saleh Pakistan, ya sanar da sauka daga mukaminsa. An bayyana cewa ya yanke wannan shawara ne bayan nazari da tuntuba, domin bai wa wasu damar ci gaba da jagoranci tare da kawo sabbin dabaru a aikin hukumar. A cikin sanarwar da ya fitar, Alhaji Abdullahi Saleh Pakistan ya gode wa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa” »

Labarai, Najeriya

Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari
Published: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari
Published: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine HariPublished: February 9, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan sadarwan kasar Uganda, Chris Baryomunsi ya yi Allah wadai da samamen da sojoji suka kai gidan dan jam’iyyar adawa Bobi Wine a watan da ya wuce. Ya kuma shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters cewa, Wine be aikata wani lefi ba, kuma yana da damar dawowa gidan sa. Baryomunsi, wanda kuma shine mai magana…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro
Published: February 9, 2026 at 6:36 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on February 9, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro
Published: February 9, 2026 at 6:36 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Matsalar rashin tsaro na ci gaba da zama karfen kafa a Najeriya duk kuwa da kokarin da hukumomin kasar ke cewa sunayi wajan shawo kan matsalar, Akan haka ne Masarautar Borgu da Kuma shugaban makarantar St Mary ta Garin papiri suka gudanar da wani taron manema domin kara nunawa duniya halin tashin hankali da yankin…

Ci Gaba Da Karatu “Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro” »

Najeriya

An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari
Published: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari
Published: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan YariPublished: February 9, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sako dan siyasar adawar kasar Venezuela Juan Pablo Guanipa daga gidan yari, a cewar iyalansa a wata sanarwa da suka fitar ranar Lahadi, sanarwar da gwamnatin kasar ta fitar a birnin Caracas, wanda ke fuskantar matsin lamba daga Amurka na sakin fursunonin siyasa. Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Foro Penal ta ce an…

Ci Gaba Da Karatu “An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman
Published: February 9, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman
Published: February 9, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar OmanPublished: February 9, 2026 at 3:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arakchi ranar Lahadi ya jadda cewar Amincewa da ‘yancin Iran na inganta makamashin Uranium na da muhimmanci ga tattaunawar nukiliya da Amurka don samun nasara. Jami’an diflomasiyyar Amurka da na Iran sun gudanar da tattaunawa kai tsaye a kasar Oman tun a ranar Juma’a, da nufin farfado da harkokin…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Diflomasiyyar Iran Dana Amurka Sun Tattauna A Kasar Oman” »

Afrika, Amurka, Labarai

Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total
Published: February 9, 2026 at 2:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total
Published: February 9, 2026 at 2:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin TotalPublished: February 9, 2026 at 2:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomi a kasar Namibiya sun ce ba za su amince da yarjejeniyar siyan hannun jari da kamfanin TotalEnergies yayi ba, biyo bayan wata sanarwa da ta fitar a makon da ya gabata, ranar lahadi hukumomin sun ce duk wani kamfani da ke son yin mu’amala to sai ya bi duk ka’idoji da aka shardanta. Jonas…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Namibiya Tayi Watsi Da Yarjejeniya Tsakanin Ta Da Kamfanin Total” »

Labarai, Sauran Duniya

An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha
Published: February 9, 2026 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha
Published: February 9, 2026 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin HabashaPublished: February 9, 2026 at 2:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Habasha ya zargi makwabciyarta Eritriya da laifin cin zarafin soji da kuma goyon bayan kungiyoyin dake dauke da makamai a cikin kasar Habasha, kamar yadda wata wasika da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani, kuma ma’aikatar harkokin wajen kasar ta tabbatar da hakan. Kasashen biyu makota dake nuna kiyayya ga juna,…

Ci Gaba Da Karatu “An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha” »

Afrika, Labarai

Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin Kudade
Published: February 8, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin Kudade
Published: February 8, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin KudadePublished: February 8, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani kamfanin hada-hadar kudin Bitcoin a Korea ta kudu, ranar asabar ya bada sanarwar cewa yayi kuskuren turawa Wadanda suke mu’amala da kamfanin fiye da dala bilyan 40 na Bitcoin a zaman tukuici, wanda ya haddasa gonjon Hannayen jarin kamfanin. Kamfanin mai suna Bithum ya bada baki da neman a masa afuwa, lamarin wanda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin Kudade” »

Afrika, Sauran Duniya

Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a
Published: February 8, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a
Published: February 8, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’aPublished: February 8, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Kasar Pakistan dubban mutane ne suka hallara ranar Asabar, domin jana’aizar mutane 33 wadanda suka halaka sakamakon harin kunar bakin wake da aka kai a wani masallacin ‘yan shi’a lokacin jumma’a, an tsaurara matakan tsaro a birnin, kuma hukumomin kasar suka ce sun kama mutane hudu wadanda suka hakikance sun taimakawa wanda ya kai…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a” »

Sauran Duniya, Tsaro

Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka
Published: February 8, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka
Published: February 8, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan AmurkaPublished: February 8, 2026 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Iran ya fada ranar Asabar cewa, Farisa zata kai hari kan sansanonin mayakan Amurka da suke gabas ta tsakiya, ministan wanda yayi magana ranar Asabar yace kada a dauka matakin a zaman kai hari ga kasashen da suka bada masauki ga dakarun na Amurka ba. Ministan harkokin wajen Abbas Araqchi, wanda yayi…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka” »

Amurka, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 18 19 20 … 102 Next

Sabbin Labarai

  • Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango
  • Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka
  • An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu
  • Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya Fadi
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Yayi Ajalin ‘Yan Ghana 50 Afrika
  • Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar Labarai
  • Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL Wasanni
  • Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya Najeriya
  • Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela Amurka
  • Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi Afrika
  • Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.