Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91 Afrika
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu Afrika
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza Labarai
Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka Amurka
Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba Afrika
Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe” Labarai
Masu Ruwa da Tsaki akan Lamurran Siyasa sun Fara Maida Martani akan Matakin da Ministan Labaran Nigeria da wayar da kan Jama,a Idris Malagi na korar Daya Daga cikin Ma,aikatansa Saboda dalilai na Siyasa. da tsakiayar ranar Wannan larabace dai Mataimakin na Musamman akan yada Labarai ga Minista Malagi Malam Rani,u Ibrahim ya fitar da Wata sanarwar cewa Ministan ya Dakatar da Daya Daga cikin Ma,aikatansa Mai Suna Sa,idu Enagi Saboda ya fitar da Wani bayani a Kafar yada Labarai na sada zumunta dake Nuna Ministan ya shirya tsaf Domin takarar Gwamnan Jihar Neja a 2027. Malam Sa,idu Etsu Tsohon Dantakarar Shugaban cin Jam,iyyar APC a Nigeria Yace Matakin da Ministan ya Dauka yayi Dai dai Domin yanzu lokaci baiyi ba..ceu.. Shima Dattijon Siyasa a Jihar Neja Alh.Awaisu Giwa Kuta Yace Matakin da Ministan Labaran ya Dauka yayi Dai dai Domin yanzu Jihar Neja zaman Makoki Ake na fotinar Yan ta,adda ba wai Batun Neman Mukamin Siyasa ba..ceu .in.. To Sai jigon Jam,iyyar PDP Mai Adawa a Nigeria Hon.Yahaya Ability Yace Akwai kuskure Babba da Ministan ya tabka a dai dai Wannan Zamani na Siyasa duk da cewa Jihar Nejan na cikin Yanayi na masifar Yanbindiga..ceu..in .. Azaben Shekara ta 2023 Malagi ya kara yayi Takara Gwamnan Jihar Neja a jam,iyyar APC inda Gwamna Umar Bago ya kadashi a zaben fidda Gwani. Martanin Wasu ‘Yan Najeriya Ga Ministan Labarai Bisa Korar Dadiminsa Najeriya

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Katsina
Published: May 4, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Katsina
Published: May 4, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A KatsinaPublished: May 4, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aƙalla mutane goma sha ɗaya sun rasa rayukansu bayan ‘yan bindiga sun kai harin ramuwar gayya a wasu ƙauyuka da ke Ƙaramar Hukumar Kankia a jihar Katsina Najeriya Majiyoyi rawaito cewa rundunar ƴan sandan jihar ta bayyana cewa harin ya faru ne da misalin ƙarfe 12 na rana a jiya Lahadi, inda maharan suka sake…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Katsina” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u
Published: May 4, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u
Published: May 4, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’uPublished: May 4, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Gombe, CP Umar Ahmed Chuso, ya jaddada shirye-shiryen rundunar ‘yan sanda wajen magance munanan dabi’u a tsakanin matasa a fadin jihar. Kwamishinan ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a taron hulɗa da al’umma da wayar da kai kan yaƙi da munanan dabi’u ta hanyar aikin ‘yan sanda wanda aka…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe
Published: May 4, 2026 at 7:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe
Published: May 4, 2026 at 7:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A GombePublished: May 4, 2026 at 7:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sanata Danjuma Goje ya sa kafa ya shure sasancin da ya ci tikitin takararsa ta Sanatan Gombe a APC Sanatan da ke wakiltar yankin Gombe ta Tsakiya, Muhammad Danjuma Goje, ya yi watsi da tsarin tsayar da ɗan takara ta hanyar “consensus” da jam’iyyar APC a jihar Gombe ta ɗauka. Idan Baku mance ba mun…

Ci Gaba Da Karatu “Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja
Published: May 3, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja
Published: May 3, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A AbujaPublished: May 3, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Sanata Kashim Shettima, ya yi kira ga maniyyata aikin Hajjin shekarar 2026 da su kiyaye dabi’u na gari wadanda za su fito da martabar Nijeriya fili, sannan su kasance jakadu nagari ga kasarsu yayin gudanar da ibada a kasa mai tsarki. Shettima ya bayyana maniyyata a matsayin wakilan Nijeriya a idon…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa
Published: May 3, 2026 at 8:10 PM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Posted on May 3, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa
Published: May 3, 2026 at 8:10 PM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa Allah ya yi wa daya daga shahararrun wakilan kafafen labaru na duniya a Najeriya Saleh Shehu Ashaka rasuwa bayan fama da jinya. Saleh Ashaka wanda ya kara shahara a aikin jarida lokacin da ya yi aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka Voa a matsayin…

Ci Gaba Da Karatu “Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna
Published: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna
Published: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku GwamnaPublished: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pantami Ya Yi Watsi da Amincewa da Jamilu Gwamna a Matsayin Dan Takarar Gwamnan APC a Gombe Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya yi watsi da amincewa da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamnan Jam’iyyar APC a Jihar Gombe domin zaben shekarar 2027. Wannan na zuwa ne…

Ci Gaba Da Karatu “Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna
Published: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna
Published: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar GwamnaPublished: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a Jihar Gombe ta sanar da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamna na bai daya domin zaben shekarar 2027. Sanarwar ta fito ne a ranar Lahadi bayan tuntuba da shawarwari tsakanin gwamnan jihar da sauran manyan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar. A cewar majiyoyi daga cikin jam’iyyar, an cimma matsaya…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu
Published: May 3, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu
Published: May 3, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya RasuPublished: May 3, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Allah ya yi wa shahararren ɗan jarida a Najeriya, Saleh Shehu Ashaka, rasuwa a Cairo na ƙasar Egypt yayin fama da Rashin Lafiya Alhaji Saleh Shehu Ahmad Ashaka dai ya kasance tsohon Ma’aikacin sashen Hausa na muryar Amurka wato (VOA Hausa), wadda Shugaba Trump ya kulle bayan hawansa mulki. Da fatan Allah ya jikansa da…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Uncategorized

An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe
Published: May 2, 2026 at 7:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe
Published: May 2, 2026 at 7:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A GombePublished: May 2, 2026 at 7:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gudanar da wannan shirin ne ta hannun Hukumar Tara Haraji ta jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin shugabarta, Aisha Adamu, tare da haɗin gwiwar ƙungiyar Imkhahad Development Initiative. Shirin na tsawon kwanaki uku, wanda aka yi daga ranar ɗaya zuwa uku ga watan Mayu, dubu biyu da ashirin da shida, ya gudana a ƙauyen Hina da…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya

Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar Faransa
Published: May 2, 2026 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar Faransa
Published: May 2, 2026 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar FaransaPublished: May 2, 2026 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Asabar, 2 ga Mayu, 2026, domin gudanar da ziyarar diflomasiyya zuwa ƙasashe uku wato France, Kenya da Rwanda, a wani yunƙuri na ƙarfafa hulɗar Najeriya da ƙasashen duniya da kuma bunƙasa gyaran tattalin arziki. A cewar wata sanarwa da Mai Bai wa Shugaban Ƙasa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar Faransa” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 31 32 33 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar Afrika
  • NDPHC Ta Yi Alkawarin Tallafa Wa Gombe Wajen Inganta Wutar Lantarki Afrika
  • Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC Afrika
  • Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar Afrika
  • Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL Wasanni
  • An Tsinto Gawarwakin ‘Yan gudun Hijira A Bakin Tekun Comoros Labarai
  • Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno Labarai
  • ACReSAL Ta Tallafa Wa FMC Kumo, Ta Shuka Bishiyoyi Tare Da Gyara Magudanan Ruwa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.