Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta Arewa
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Ibrahim Jibrin, ya ƙara faɗaɗa gagarumin shirinsa na tallafa wa al’umma, inda ya raba motoci 47 da kuma babura guda 282 ga mazaɓarsa ta Kano ta Arewa. Wannan tallafi, wanda aka raba wa rukunonin mutane daban-daban a birnin Kano ranar Laraba, na zuwa ne a matsayin wani ɓangare na…
Ci Gaba Da Karatu “Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta Arewa” »

