Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da zargin da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi masa dangane da bacewar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata. A wata sanarwa da tsohon Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida na Kano, Kwamared Muhammad Garba, ya sanya wa hannu, Ganduje…
Ci Gaba Da Karatu “Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata” »

