Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Tayi Barazanar Rage Tallafinta Wa Sudan Ta Kudu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin Labarai
RSF Ta Kasar Sudan, Tana Yin Garkuwa Da Mazauna A Yankin Darfur Afrika
Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5 Labarai
Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin Mu Afrika
Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai

Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke
Published: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 28, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke
Published: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele OkePublished: November 28, 2025 at 2:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kungiyar CISLAC guda cikin kungiyoyin rajin shugabanci na gari a Najeriya, ta bukaci gwamnatin kasar ta janye sunan Mr. Ayodele Oke daga jerin sunayen mutanen data mikawa majalisar dattawan kasar, domin ta amince a nada su jakadun kasashen ketare. A jiya laraba ne, shugaba Tinubu ya mikawa majalisar sunan Alhaji Aminu Dalhatu daga jihar Jigawa…

Ci Gaba Da Karatu “Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida BaPublished: November 27, 2025 at 11:15 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Hukumar lafiya ta duniya ta ayyana bijirewar cututtuka ga maganguna a matsayin babban al’amari dake kawo cikas da barazana a bangaren kiwon lafiyar jama’ah. Najeriya dai ta kasance kasa ta 19 wajen rasa rayuka a cikin kasashe 204, kuma ana danganta mutuwar mutum dubu dari biyu da sittin da uku da dari hudu da matsalar…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba” »

Kiwon Lafiya, Najeriya

Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum
Published: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum
Published: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed BazoumPublished: November 27, 2025 at 11:05 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A Jamhuriyar Nijar ‘yayan hambararren shugaban kasa Mohamed Bazoum sun bayyana damuwa dangane da yadda ake ci gaba da tsare mahaifansu sama da shekaru 2 bayan kifar da shi daga karaga. A cewarsu dukkan abubuwan da a ke zargin bayansu da shi ba su da tushe saboda haka su ke kiran kasashen duniya su dubi…

Ci Gaba Da Karatu “Muna Kira Ga Kasashen Duniya Su Sa Baki Don A Saki Mohamed Bazoum” »

Afrika

An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025
Published: November 27, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan

Posted on November 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025
Published: November 27, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan
An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025Published: November 27, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan

An bude Gasar Firimiya ta Mata NWFL 2025 A ranar Laraba 26 ga watan Nuwamban 2025, a bude Kakar gasar Firimiya ta Mata ta Najeriya (NWFL) da wasanni a Cibiyoyi tara a fadin Najeriya. Wasan da aka yaye labule a hukumance a filin wasa na Samson Siasia da ke Yenagoa, inda zakarun gasar Bayelsa Queens…

Ci Gaba Da Karatu “An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025” »

Wasanni

ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau
Published: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau
Published: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad
ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-BissauPublished: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad

A halin da ake ciki, ‘yan kallo na Kungiyar Tarayyar Tattalin Arziki ta Afirla ta Yamma, ECOWAS, da kuma Kungiyar Tarayyar Afirka AU, sun bayyana damuwa a game da juyin mulkin soja a Guinea-Bissau, da kuma kama jami’an hukumar zabe da aka yi. A cikin wata sanarwar hadin guiwa da suka bayar, ‘yan kallon kungiyoyin…

Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau” »

Afrika

Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC
Published: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC
Published: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad
Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DCPublished: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad

Wani dan bindiga ya bude wuta ya harbi wasu dakarun tsaron cikin gida su biyu daga Jihar West Virginia da aka girka a nan Washington DC, dab da fadar White House, a wani lamarin da magajiyar garin birnin Washington ta bayyana a zaman hari na gangan a kan sojojin. Darektan hukumnar binciken manyan laifuffuka ta…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC” »

Labarai

Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad
Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka RayukaPublished: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Wutar gobara mafi muni da aka gani a Hong Kong cikin shekaru fiye da 60, ta kwana tana ci, inda ya zuwa yanzu an ce akalla mutane arbain da hudu (44) ne suka mutu, yayin da ba a san inda wasu dari biyu da saba’in da tara (279) suke ba. Har yanzu dai jami’an agaji…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka” »

Sauran Duniya

Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Published: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Posted on November 27, 2025November 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Published: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025
Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi RasuwaPublished: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

A daren jiya Laraba jikin malam yayi zafi, kuma da safiyar yau Alhamis, Allah yayi wa fitaccen Malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi rasuwa. Sheikh Dahiru Bauchi ya rasune yana da shekaru 102 bayan gajeruwar rashin lafiya. Ɗan margayi, Sayyadi Ali Dahiru Usman Bauchi ne, ya sanar da rasuwar malamin. Ya ce sun karɓi wannan ƙaddara…

Ci Gaba Da Karatu “Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara
Published: November 27, 2025 at 6:41 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Posted on November 27, 2025November 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara
Published: November 27, 2025 at 6:41 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025
Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni TaraPublished: November 27, 2025 at 6:41 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Liverpool ta fuskanci ƙarin matsaloli bayan ta sake shan kashi, inda ta sha kashi da ci 4-1 a hannun PSV a Anfield a gasar zakarun Turai. Rashin nasarar ya ci gaba da zama mummunan yanayin wa ƙungiyar a karkashin maihoraswa Arne Slot hakan kuma zai haifar da ƙarin alaman tambaya game da matsayin sa a…

Ci Gaba Da Karatu “Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara” »

Wasanni

‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!
Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 27, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!
Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!Published: November 27, 2025 at 1:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

A yayinda ake ci gaba da jimami da kuma neman yadda za’a samu kubutar da sauran Daliban Makarantar St. Mary a jihar Nejan Najeriya da ‘yan bindiga suka kwashe a Makon jiya. Yanzu haka kuma wasu ‘yan fashin Dajin sun kai wani sabon hari a yankin Shiroro tare da yin awon gaba da wasu Mutane….

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 16 17 18 … 26 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas
  • Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido
  • PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar
  • Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya
  • An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita Najeriya
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
  • Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara Labarai
  • Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu Inshora Wasanni
  • Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin Labarai
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Talata 11.18.2025 Rediyo
  • Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Umurci Janyewa Manyan Mutane ‘Yan Sanda Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.