Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993 Labarai
‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
An Kubutar Da ‘Yan Matan Sakandire Su 24 Na Jihar Kebbi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-Rai

Posted on November 20, 2025November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-Rai
Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-Rai

Wata kotu a Najeriya ta yanke hukumcin daurin rai da rai a gidan kurkuku, a kan madugun kungiyar ‘yan awaren nan ta Biafra, ta kudu maso gabashin Najeriya, Nnamdi Kanu, bayan da ta same shi da dukkan laifuffuka guda 7 da aka tuhume shi da aikatawa da suka shafi ta’addanci. Mai shari’a Ja’es Omotosho na…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-Rai” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!
Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!

Masana da manazarta a fannin tattalin arziki a Najeriya sun fara fashin baki akan kasafin kudi da Gwamnatin jihar Kano ta shirya domin tunkarar shekarar kudi ta badi. A jiya Laraba ne dai gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da kasafin a zauren majalisar dokokin, inda yace gwamnatin jihar ta shirya kashe kusan naira…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!” »

Najeriya

Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz
Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz

Ƙungiyar Real Madrid da ke buga Laligar kasar Spain, tare da ƙungiyoyi biyu masu buga gasar Firimiyar burtaniya Arsenal da Chelsea, suna shirin shiga farmakin neman sayen ɗan wasan Juventus mai suna Kenan Yildiz, dan kimanin shekaru 20 da haihuwa bayan da ake ganin akwai matsala kan tsawaita kwantiragin dan kasar Turkiyya da ƙungiyar Turin…

Ci Gaba Da Karatu “Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz” »

Wasanni

Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa

Posted on November 20, 2025November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa
Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa

Kungiyar Kwallon Kafa ta Enyimba dake ABA a Najeriya ta fidda wata takarda wacce ta raba wa manema labarai. Takardar dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na ƙungiyar SAMPSON ORJI. Inda suke nisanta kansu da wani labari da ya ja hankali a shafin sada zumuntar zamani cewar ƙungiyar ta Enyimba FC. Ta rage…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa” »

Wasanni

An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci
An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci

An gudanar da wani taron wayar da kan matasa daga kasashe 6 na yankin sahel a Jamhuriyar Nijar. Taron na wuni biyu da zummar tattauna hanyoyin kare matasa daga masu aikata aiyukan asha.  A karshen wannan zama mahalartan za su fitar da wani kundin da za a gabatar wa hukumomi domin daukan matakai. La’akari da…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci” »

Wasanni

Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain
Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain

Ukraine ta ce an kashe mutane akalla 26, yayin da wasu da dama aka rasa inda suke a wani harin da Rasha ta kai da jiragen drone da makamai masu linzami, cikin daren nan a kan wasu gine-ginen gidajen kwana a birnin Ternopil na yammacin kasar. Ministan harkokin cikin gida na Ukraine, Ihor Klymenko, yace…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain” »

Labarai

Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan
Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan

Shugaba Donald Trump na Amurka yace zai taimaka wajen kawo karshen yakin da ake yi a kasar Sudan, a bayan da Yarima mai jiran gado na Sa’udiyya, Muhammad bin Salman, ya roke shi da ya sa baki a lamarin. Shugaba Trump ya fada wajen wani taron zuba jari a Sa’udiyya jiya Laraba, cewa minti 30…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan” »

Labarai

Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika
Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika

A Laraban nan 19 ga watan Nuwambar 2025, ne hukumar ƙwallon ƙafa ta Afirka, wato Confederation of African Football (Caf) ta bayar da kyautar gwarzon ɗan ƙwallon kafa na nahiyar afirka ta shekarar 2025, inda Achraf Hakimi, dan wasan kasar Morocco ya lashe kyautar. Bikin da ya gudana a jami’ar Mohammed VI Polytechnic University (UM6P)…

Ci Gaba Da Karatu “Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika” »

Wasanni

Shirin Dare 2030 UTC Yau Laraba 11.19.2025

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Dare 2030 UTC Yau Laraba 11.19.2025
Shirin Dare 2030 UTC Yau Laraba 11.19.2025

A kowace rana da karfe 9:30 na dare agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 8:30 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025

Posted on November 20, 2025November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025
Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025

A kowace rana da karfe 6:00 na safe agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 5:00 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

Posts pagination

Previous 1 … 6 7 8 … 11 Next

Sabbin Labarai

  • Akwai Bukatar Bin Dokokin Tuki A Kan Hanyoyi
  • Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce!
  • Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba!
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa

Rukuni

  • Afrika
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025 Wasanni
  • GTA Hausa Logo
    Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Talata 11.18.2025 Rediyo
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Litinin 11.17.2025 Rediyo
  • Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya Wasanni
  • ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata Labarai
  • Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.