Jirage Marasa Matuka Sun Kaiwa Jiragen Ruwan Mai Hari A Gulf
An yi amfani da jiragen ruwa maras matuki a akai hare-hare guda biyu kan jiragen ruwan dakon mai a yankin Gulf, tun bayan da yaki ya barke tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran, a cewar mahukuntan teku da manazarta, lamarin da ke nuna wata sabuwar barazana mai hatsarin gaske a hanyar jigilar kayayyaki. Samuwar amfani da…
Ci Gaba Da Karatu “Jirage Marasa Matuka Sun Kaiwa Jiragen Ruwan Mai Hari A Gulf” »

