Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sauya Sunan Lafarge Africa Zuwa HBM Nigeria Plc Zai Samar Da Cigaba – Sarkin Fulanin Gombe Afrika
  • An Karrama Darakta Janar Na DSS Bisa Ƙoƙarinsa Na Inganta Alaƙar Hukumomin Tsaro Da Kafafen Yaɗa Labarai Afrika
  • Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma Afrika
  • Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal Afrika
  • Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe Afrika
Shugabannin Kiristoci Sun Halarci Filin Idi A Kaduna Domin Nuna Haɗin Kai Afrika
Ana Cigaba Da Jimamin Rasuwar Mataimakin Gwamnan Bayelsa Najeriya
Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
Sanata Goje: Sakamakon Zaben Daga Abuja Zai Fito Afrika

An Gano Wani Kurkukun Sirri Da Ake Azaftar Da Mutane A Kasar Libya
Published: January 19, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gano Wani Kurkukun Sirri Da Ake Azaftar Da Mutane A Kasar Libya
Published: January 19, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gano Wani Kurkukun Sirri Da Ake Azaftar Da Mutane A Kasar LibyaPublished: January 19, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomin tsaron kasar Libya sun kubutar da bakin haure fiye da 200 daga wani kurkukun sirri da aka gina a karkashin kasa a garin Kufra dake yankin kudu maso gabashin kasar, a inda aka tsare su cikin wani mummunan yanayi. Wasu majiyoyin tsaro biyu a kasar sun ce hukumomi sun gano wannan kurkuku da aka…

Ci Gaba Da Karatu “An Gano Wani Kurkukun Sirri Da Ake Azaftar Da Mutane A Kasar Libya” »

Afrika, Labarai

Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin Spain
Published: January 19, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin Spain
Published: January 19, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin SpainPublished: January 19, 2026 at 8:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani jirgin kasa mai saurin tafiya ya goce daga kan layin dogonsa ya kara tare da ture wani jirgin daban daga kan layinsa na dogo a yankin kudancin Spain, inda hukumomin ‘yan sanda suka tabbatar da cewa mutane akalla 21 sun mutu. Wannan hatsarin ya faru ne a kusa da Adamuz a lardin Cordoba, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Jirgin Kasa Yayi Hatsari A Kudancin Spain” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025.
Published: January 19, 2026 at 6:51 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 19, 2026 By Bala Hassan No Comments on Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025.
Published: January 19, 2026 at 6:51 AM | By: Bala Hassan
Senegal Ta Lashe Gasar Kofin  Nahiyar Afirka Afcon 2025.Published: January 19, 2026 at 6:51 AM | By: Bala Hassan

Senegal ta lashe gasar cin kofin kasashen nahiyar afirka Afcon na shekarar 2025. A ranar Lahadi 18/01/2026 an fafata a wasan karshe na gasar cin kofin kwallon kafa ta kasashen Afirka wadda ya guda a Kasar Moroko. Senegal ce ta lashe gasar akan masu masaukin baki kasar Moroko da ci 1-0 bayan da akwa kwashe…

Ci Gaba Da Karatu “Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025.” »

Wasanni

ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027
Published: January 19, 2026 at 12:09 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: January 19, 2026

Posted on January 19, 2026January 19, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027
Published: January 19, 2026 at 12:09 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: January 19, 2026

Ga Fili Ga Doki Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke Magana  barkanmu da dawowa sabon shirin GA FILI GA DOKI. Sabon shirin zai duba shin wane shiri APC ke yi don tinkarar sabuwar laimar adawa ta ADC a babban zaben 2027? An samu ‘yan siyasa daga jam’iyyar PDP da ma APC na shiga jam’iyyar ADC…

Ci Gaba Da Karatu “ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027” »

Shirye-Shirye

Gwamnatin Najeriya Ta Taya Super Eagles Murnar Lashe Tagulla A Gasar AFCON
Published: January 18, 2026 at 10:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 18, 2026

Posted on January 18, 2026January 18, 2026 By Bala Hassan No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Taya Super Eagles Murnar Lashe Tagulla A Gasar AFCON
Published: January 18, 2026 at 10:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 18, 2026
Gwamnatin Najeriya Ta Taya Super Eagles Murnar Lashe Tagulla A Gasar AFCONPublished: January 18, 2026 at 10:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 18, 2026

Gwamnatin Tarayya ta taya Super Eagles murna bisa samun lambar tagulla a gasar AFCON. Gwamnatin Tarayya ta taya ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Eagles murna bisa samun lambar yabo ta tagulla a gasar Kofin Nahiyar Afrika (AFCON) ta 2025, inda ta bayyana rawar da ƙungiyar ta taka a matsayin abin alfahari da farin ciki ga…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Taya Super Eagles Murnar Lashe Tagulla A Gasar AFCON” »

Wasanni

FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya
Published: January 18, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Posted on January 18, 2026January 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya
Published: January 18, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026
FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A  Wata ƊayaPublished: January 18, 2026 at 9:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Mutane 38 Sun Mutu, 218 Sun Jikkata a Wata Ɗaya Sakamakon Hatsarurrukan Mota. Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa, FRSC, reshen jihar Gombe, ta ce ta samu rahoton hatsarurrukan mota 38 tsakanin ranar 15 ga Disamba, 2025, zuwa 15 ga Janairu, 2026. A cewar hukumar, hatsarurrukan sun shafi motoci 74 tare da shafar mutane 345, Daga…

Ci Gaba Da Karatu “FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya” »

Najeriya, Tsaro

An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano
Published: January 17, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano
Published: January 17, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake KanoPublished: January 17, 2026 at 4:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gawarwakin mutane 7 da aka yi wa kisan gilla a unguwar Dorayi Charanachi a jihar Kano a yau Asabar. Tuni dai rundunar Ƴansanda ta jihar Kano ta tabbatar da faruwar ibtila’in ta bankin Kakakin ta, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa Kiyawa ya nuna alhini kan abinda ya faru tare da cin alwashin kama waɗanda suka aikata…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Mutane 7 A Unguwar Dorayi Dake Kano” »

Najeriya

Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai
Published: January 17, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai
Published: January 17, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar MatakaiPublished: January 17, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daukan tsauraran matakai da hukumomin kasar Iran sukayi kan masu zanga-zanga ya shawo kan abun, hargitsi ya dan lafa a yanzu, a cewar mazauna wajen ranar Jumu’a, yayin da kafar talabijin ta kasar ta ruwaito cewa an sake yin Kamen mutane. Shugaban Amurka Donald Trump ya sha barazanar kai wa masu zanga-zanga dauki idan aka…

Ci Gaba Da Karatu “Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai” »

Labarai, Tsaro

Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu
Published: January 17, 2026 at 10:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Posted on January 17, 2026January 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu
Published: January 17, 2026 at 10:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026
Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta KuduPublished: January 17, 2026 at 10:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 18, 2026

Hukumomi a Afirka ta Kudu sun ce ruwan sama me karfi da ambaliyar ruwa ya yi sanadiyar rayukan mutane fiye da dari a kasashen Afirka ta Kudu, Mozambique, da Zimbabwe a makonnin nan, kuma sun yi gargadin sake samun mummunan yanayi a fadin yankin na kudancin Afirka. Jiragen sojoji masu saukar ungulu sun kubutar da…

Ci Gaba Da Karatu “Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu” »

Afrika

Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha
Published: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha
Published: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da HabashaPublished: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi tayin sasanta rigimar dake tsakanin kasashen Masar da Habasha game da rikicin kogin Nile da ya ratsa kasashen biyu. Trump ya ce a shirye yake da ya shiga tsakani domin kawo karshen takaddama kan yadda rabon ruwan kogin Nile ze kasance tsakanin kasashen biyu ta hanyar da ta dace,…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 90 91 92 … 154 Next

Sabbin Labarai

  • Sauya Sunan Lafarge Africa Zuwa HBM Nigeria Plc Zai Samar Da Cigaba – Sarkin Fulanin Gombe
  • An Karrama Darakta Janar Na DSS Bisa Ƙoƙarinsa Na Inganta Alaƙar Hukumomin Tsaro Da Kafafen Yaɗa Labarai
  • Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma
  • Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal
  • Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kamfanonin Jiragen Sama Suna Fama Da Karin Farashin Mai Labarai
  • Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako Labarai
  • Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka Amurka
  • Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok Amurka
  • Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa Afrika
  • An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe Kimiya
  • Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu Amurka
  • Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.