Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Amurka Tayi Barazanar Zata Rage Tallafin Da Take BayarwaSudan Ta Kudu, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojojin Najeriya Sun Kashe Fitaccen ’Yan Bindiga Kallamu A Jihar Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai
  • Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba Afrika
Sojojin Da Suka Kifar Da Farar Hula A Guinea-Bissau Sun Sanar Da Cewa! Afrika
Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025 Labarai
Rundunan  ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, Ta Miƙa Miyagun Ƙwayoyi Da Ta Kama Wa NDLEA. Labarai
CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya Najeriya

Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido?
Published: November 17, 2025 at 11:59 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido?
Published: November 17, 2025 at 11:59 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido?Published: November 17, 2025 at 11:59 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wani jirgi mara matuki  Drone ya kai hari kan wani jirgin ruwan tanki Mai, dauke da tutar kasar Turkiyya, ya haddasa tashin gobara a yau Litinin a yakin Odessa na kudancin kasar Ukraine, kwana guda bayan da shugaba Volodymyr Zelensky ya rattaba hannu kan yarjejeniyar sayen Man Gas daga Amurka ta wannan yankin. Ma’aikatar kula…

Ci Gaba Da Karatu “Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido?” »

Labarai

An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash
Published: November 17, 2025 at 11:50 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash
Published: November 17, 2025 at 11:50 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan BangladashPublished: November 17, 2025 at 11:50 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

An yanke hukumcin kisa yau Litinin a kan tsohuwar firayim ministar Bangladesh, Sheikh Hasina, da daya daga cikin manyan mukarrabanta, a saboda matakan da suka dauka na murkushe zanga-zangar dalibai da ta yi sanadin kashe daruruwan mutane a shekarar da ta shige. Kotun da ta yi zama a Dhaka, babban birnin kasar, ta yanke hukumcin…

Ci Gaba Da Karatu “An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash” »

Labarai

An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya!
Published: November 17, 2025 at 5:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 17, 2025

Posted on November 17, 2025November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya!
Published: November 17, 2025 at 5:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 17, 2025
An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya!Published: November 17, 2025 at 5:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 17, 2025

A wani harin da ‘yan-bindiga suka kai a cikin daren jiya Assabar, wayewar garin yau Lahadi a wata sakandaren ‘Yan Mata dake garin Maga wato (GGCSS Maga) a karamar hukumar Danko/Wasagu a jihar Kebbi Yan Bindigar sunyi garkuwa da Dalibai Mata 25 tare da kisan Mataimakin Shugaban Makarantar. Al’umar garin Maga da  na Makarantar yanzu…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Lauya Bala: Tabbas Kotu Zata Soke Zaben Shugaban PDP, Turaki
Published: November 17, 2025 at 6:34 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Lauya Bala: Tabbas Kotu Zata Soke Zaben Shugaban PDP, Turaki
Published: November 17, 2025 at 6:34 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Lauya Bala: Tabbas Kotu Zata Soke Zaben Shugaban PDP, TurakiPublished: November 17, 2025 at 6:34 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Da farko a karshen makon jiya ne babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP ta gudanar da taronta na kasa a birnin Badun, babban birnin jihar Oyo. inda ta zabi sabbbin shugabanni. Lauya Kabiru Tanimu Turaki, shine aka zaba sabon shugaban jam’iyyar. Aka kuma zabi Taofeek Arapaja, a matsayin sakataren jam’iyya. Babban taron ya kuma kori…

Ci Gaba Da Karatu “Lauya Bala: Tabbas Kotu Zata Soke Zaben Shugaban PDP, Turaki” »

Najeriya

Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A Yau
Published: November 17, 2025 at 6:08 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A Yau
Published: November 17, 2025 at 6:08 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A YauPublished: November 17, 2025 at 6:08 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

A yau Litinin ake sa ran cewa shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine zai rattaba hannu kan wasu yarjejeniyoyi da Faransa da nufin samarwa kasarsa makaman kare kai daga hare-hare ta sama, tare da ba ta jiragen yaki da makamai masu linzami. Zelensky yana birnin Paris a yanzu haka domin tattaunawa da shugaba Emmanuel Macron, a…

Ci Gaba Da Karatu “Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A Yau” »

Labarai

Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi
Published: November 17, 2025 at 4:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi
Published: November 17, 2025 at 4:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen FalasdiPublished: November 17, 2025 at 4:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Firay ministan bani Isra’ila Benjamin Netanyahu, ya lashi takobin yin adawa da duk wani yunkurin kafa kasar Falasdinu, yana mai cewa yin hakan kamar tukuici ne ga kungiyar Hamas. A yau Litinin ne Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya yake shirin jefa kuri’a a kan wani kudurin da Amurka ta zana game da Gaza, wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi” »

Labarai

Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya
Published: November 17, 2025 at 3:11 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya
Published: November 17, 2025 at 3:11 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar NajeriyaPublished: November 17, 2025 at 3:11 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ƙungiyar kwallon kafa ta Jamhuriyar Congo ta haramta wa Super Eagles ta Najeriya zuwa gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya (World Cup) 2026. Jamhuriyar Congo ta samu nasara ne a wasan karshe da suka yi na neman cike gurbin zuwa gasar a bangaren afirka, inda ta doke Najeriya da ci 4 da 3 a…

Ci Gaba Da Karatu “Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya” »

Wasanni

Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka
Published: November 16, 2025 at 12:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka
Published: November 16, 2025 at 12:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin IyakaPublished: November 16, 2025 at 12:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Lebanon ta ce zata kai karar Isra’ila gaban Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, a saboda wata katangar da ta gina ta kankare a bakin iyakar kudancin Lebanon, wadda ta tsallake bakin iyakar da majalisar ta shata dake raba tsakanin kasashen biyu. Wannan iyakar da ake yi ma lakabi da Shudin Layi, MDD ce ta…

Ci Gaba Da Karatu “Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka” »

Labarai

Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza
Published: November 16, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza
Published: November 16, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A GazaPublished: November 16, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ruwan sama mai yawa na farko na hunturun bana, ya jefa mutanen dake zaune a cikin tantuna na sansanin Muwasi a zirin Gaza, cikin yanayin damuwa, yayin da suke kokarin neman hanyoyin magance ambaliyar ruwa mai tsananin sanyi da kuma rashin muhalli a bayan da aka shafe shekaru biyu ana yaki. Mazauna sansanin sun yi…

Ci Gaba Da Karatu “Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza” »

Labarai

Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai
Published: November 16, 2025 at 12:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai
Published: November 16, 2025 at 12:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da MaiPublished: November 16, 2025 at 12:32 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kasar Iran ta tabbatar a yau Asabar cewa dakarunta na juyin juya hali sun damke wani jirgin tanka da suka ce ya keta dokoki, wanda ke dauke da fetur a cikin tekun Gulf, wanda aka ce ya doshi kasar Singapore. A jiya jumma’a ne jami’an Amurka da majiyoyin tsaron zirga zirgar jiragen ruwa suka ce…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 21 22 23 24 Next

Sabbin Labarai

  • Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026
  • Ministan Tsaro Ya Umarci Janye Sojoji Daga Shingayen Bincike A Tituna
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa
  • Rashin Tsaro: Gwamnati Ta Bada Umarnin Daukar Ma’aikata Sama Da 94,000
  • Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026 Shirye-Shirye
  • Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai Zuwa Labarai
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • RSF Ta Kasar Sudan, Tana Yin Garkuwa Da Mazauna A Yankin Darfur Afrika
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
  • Hukumar CAC Zata Dakatar da POS Mara Rijista a Kasar Najeriya
  • Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025 Wasanni
  • Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.